ZAIN ZAYYAN PART2 PAGE 107&108

778 45 1
                                    

💖💖💖💖 MRS NOOR'S NOVELS 💖💖💖💖💖💖💖 vote for me on Wattpad as:mamanhanna2018💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜 beginning of the game 💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖

Mahaifiyar khalid ce rungume da Aisha sai kuka suke sosai,safiya ce kawar Aisha ta karaso cikin tashin hankali ita ta rungume Aisha, mahaifiyar khalid kuwa tuni ta hau safa da marwa daga corridor zuwa emergency room dinda khalid yake,hawaye take zubarwa sosai,ga baki daya idanuwansu sun rine sunyi jawur, cikin 1hours Dr ya fito yana fitowa ya cire hand gloves dinsa lokacin kuwa mahaifiyar khalid ta juyo cikin hanzari ta isa gunsa tace how is he?Dr ya saukar da nauyayyen numfashinsa sannan yace alhamdulillahi he's fine,an cire bullets din, lumshe idanuwanta tayi tare da yiwa Allah godiya ,sai lokacin Aisha tayi shuru ta rungume safiya kamkam💁💁💁💁💁💁💁💁💁💁💁💁💁💁

Gun zain kuwa yana aikata haka ya koma gida ya rufe kansa cikin daki ya fashe da kuka mai firgitarwa,sosai yake kukan ga gun din a hannunsa, cikin muryar kuka yace khalid Allah ya isa tsakani na dakai so all this while my AMOUR tana tare dakai,ka barni inata wahala dare da rana, you knew what my problem was but you kept quiet and ignore me like a fool,wallahi saidai naje jail but i will never let you have peace of mind sai lokacin da ka nema man AMOUR dina, sannan ya kara fashewa da kuka😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢

Hajia zaynab da senorita zaune a fallon hajia zaynab,laurat makale ajikinta suna game sai dariya suke, gwanin ban sha'awa sai shafar gashin kanta laurat take ahankali,ga baki daya laurat da AMOUR take tuna mata,komai nasu iri daya,tayi dan guntun murmushi tace senorita na baki wani labari? lokacin ta d'ago kanta sama tace yes,tace tau some years back inada wata yar karamar baby girl kyakkyawa tana da son wasa sosai, she's very funny and brilliant,komai zaki gayamata in the next five minutes zata hardace koma menene,komai naku iri daya kina tuna man da ita sosai,itama lokacin batada wani dream daya wuce ta zama medical doctor,ta taimaki mutane,

Ta saukar da nauyayyen numfashinta tace lokacin she was in nursery three,mahaifanta suka dauketa da sunan zasuje ganin gida busu dawo ba,my baby lokacin bataso zuwa ba dakyar na shawo kanta ta bisu suka tafi,lokacin my son was so fond of her,komai tare sukeyi,komai yana mata,kuma lokacin his plan was to marry her idan ta girma,ina ganin he was just kidding daga baya naga alamun dagaske yake,komai takeso yana mata,bayada friend sai ita, friend dinsa daya ne amma apart from them 24/7 yana gida, senorita ta katse da bake kika haifeta bane?suwaye iyayenta? sannan wanene wannan da yake kula da ita haka?tayi murmushi tace uhmm ba nice na haifeta ba,nayi wata mai taimakona a aikin gida toh ita ta haifeta,amma idan kika ga yarinyar sai ki rantse wannan matar ba mahaifiyarta bace, she was always in my arms,ko kuma hannun my son,sunan mahaifanta?malam sh.........wayanta tayi kara tana dubawa taga zain tayi murmushi tace talk of the devil ina zuwa,ta zame senorita daga jikinta ta fita waje dan waya da zain,

Laurat kuwa cikin rashin fahimta tace this girl's story is exactly same as mine,but who is she? Tuni gabanta ya hau faduwa, zuciyarta ta soma bugawa uku uku,ta soma tunanin abubuwa daban daban,amma ta kasa cewa uhmmm bare hmmm,murya kasa-kasa tace uhmmm na manta sunan matar da ummah tagayaman tayi rikona tamkar yar'ta ta cikinta, sannan nasan sunan yaron matar saboda akoda yaushe ummah idan tana man firarsa tuni bacci sai ya daukeni,ya Allah ka tuna man wani abu game da wannan zancen,ummah ta gayaman abubuwa da dama but i only remember few,ahaka dai taci gaba da nazari😔😔😔😔😔😔

Hajia zaynab kuwa tana fitowa ta daga call din Zain, cikin sakin fuska tace my son yanzun nan nake firanka sai gashi ka kira?dayan bangaren kuwa murya kasa-kasa yace mummy i need to see you urgently,ta saukar da nauyayyen numfashinta tace calm down zain gayaman menene ?meyake faruwa ne?talk to me?ko kaje neman LAURAT ne kaga yanda bakaso?amma bangaren zain kuwa tunda yagayamata wannan statement din yayi shuru bai kara ce mata alif,hello hello zain talk to me okay?amma taji shuru,haka ta janye wayan daga kunnenta amma taga ko alama ba'a kashe wayan ba ta dora wayan kunnenta tace hello? cikin muryar kuka yace i need you badly mum please come back,sannan ya katse wayan,take hello amma shuru,tana dubawa taga ya kashe wayan,jikinta yayi sanyi,ga baki daya hankalinta ya tashi hakan yasa bata koma gidan ba ta samu kujera ta zauna tare da dafe kanta tana fadin innalillahi wa'innailaihir raju'un 😞😞😞😞😞😞

MRS NOOR'S NOVELS ❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌

ZAIN ZAYYANWhere stories live. Discover now