ZAIN ZAYYAN PART 1 PAGE 37&38

1K 66 0
                                    

*******
            MRS NOOR'S NOVEL 🌺🌺🌺🌺

Khalid yakaita shopping mall A G G MALL dake cikin garin sokoto tare suka shiga,yana rike da hannunta ahankali yake tura trolly basket din, yakaita wurin chocolate yace oya choose,yana gefe tsaye,tana karantawa tana daukowa,shuru yayi yana kallan yanda take abubuwan nata cikin kwanciyar hankali,suna gamawa yakai ta gun masu takalma,haka ta zabi wadanda take so, English wears kuwa ko magana ba'ayi saboda tamkar wanda zai hada lefe haka ya mata sayayyar, arabian gowns kuma different design and colors,ya biya suka fito yana dauke da shopping bags din ya bude ya sakasu seat din baya, lauratu ta shiga motan,suna kan hanyarsu yace ko nakai ki gun hajiyata ki ganta? murmushi tayi tace amma dai ba haka ba?yace me matsalar kayan jikin naki?tace uhmm tare da kallan kanta tace babu,amma dai bazan iya zuwa haka ba, yayi murmushi yace tau yanada kyau,muje musha ice cream,tace me favorite flavor dinka? tambayar ta bashi mamaki sosai yace ya akayi kikasan different flavors ne? tace a novel na karanta,yace uhmmmm ma'abociyar karatun novel ce ke sosai naga alamu,bari nakai ki,ki siyo koda zasu dinga debe maki kewa idan na fita aiki,tace yeeeeeeee thank you yaya khalid,yakaita ya siyo mata hausa novels da English novels kala kala,sukaje havila suka siyo ice cream,ita ta fadi flavor dinda takeso,haka suka dawo gida,suka shiga da kayan cikin gida,a fallo ya aje kayan,zaune take akan center carfet ta zuba wani uban tagumi tana kallan arewa24 inda suke film mai suna AISHA2018 , khalid na zaune akan kujera gefenta yace laurat? ahankali ta dago kanta ta dube shi,ba tare da tace dashi alif ba,yace kisha ice cream dinki mana,tace wai yaya khalid me sunan film din nan?yace AISHA2018 tace amma ta bani tausayi wallahi,yace uhmm don't worry,ya dauko ledar ice cream din ya dauko mata chocolate ice cream dinta mai Oreo's a sama ya bude ya saka mata spoon ya mika mata,hannu biyu tasa ta karba tare da ce masa thank you 😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊

Yace your welcome angel,shan ice cream dinta take tana kallo, khalid ya dora kafa daya akan daya yana kallanta,aransa kuwa cewa yayi"everything about you is different"who are you? tambayar da yake yiwa kansa kenan,suna zaune akayi kiran sallah la'asar,ta aje ice cream dinta akan center table ta mike tsaye tace yaya khalid anyi kiran sallah,kaje masallaci kayi sallah, yayi murmushi yace cikin gida nake sallah,ta zaro na mazurunta tace cikin gida?sai kace mace,yace eh,baki ta tabe tace ba kyau,yace koh?tace  sosai,dama ka dinga jam'i tare da baba maigadi da zaifi sauki,yace haka kike so?ta daga masa kanta alamar eh,yace angama daga yanzu zan fara,ta haura sama cikin hanzari,ta fada bandaki tayi arwala,ta gabatar da sallah la'asar,tana zaune tana karatun qur'ani cikin zazzakar muryarta mai dadin sauraro duk inda yake da hukunci saita masa,haka take bawa ko wane harafi hakkinsa,sai kace diyar sudais,kofar dakin akayi knocking gyaran murya kawai tayi,taci gaba da karatun nata,Yasin ce take karantawa, ahankali aka turo kofar dakin khalid ne ya shigo dauke da shopping bags hannunsa yana shigowa yaji yanda take kira'a hakan ba karamin birgesa yayi ba, ahankali ya dora shopping bags din akan gadon,ya zauna yayi shuru yana sauraren ta,tana gamawa tayi addu'a ta mike tare da cire hijabinta,komai inda yake ta maida shi,batasan ma da khalid a dakin ba saida ta juyo,sukayi four eyes tayi murmushi tace laaaaa dama yaya khalid kana nan zaune?yace sosai kuwa my malama,kayan ki na kawo maki,komai ki sakashi a durowar yanda kikaga sauran kinji?tace yes sir,yace tau zanje nayi sallah sai kin fito tace me kakesan kaci tonight?ya dan juya bakinsa dama da hauni yace ina sha'awar cin tuwon shinkafa da miyar agushi kefah?tace uhmmm ina za'a samu allayahu da agushi?yace uhmmmm kasuwa mana,tace tau bari na rubuta maka kayanda zaka siyo,yace ayi me?tace sai mu shiga kitchen din muyi girkin tare,yace what?tace okay bataman rai zakayi yayi,ta zauna tare da bashi bayanta, yayi murmushi yace kinga hajia zo ki rubuta,ta juyo tana murmushi ya jawo durowar gadon da ke gefensa ya dauko 40leaves da pen ya mika mata,ta karba nan ta hau masa list din ingredients din kaman haka

1.cray-fish
2.meat
3.Egusi
4.vegetables
5.stock-fish
Ta yaga takardar tayi ta mika masa,ya karba ya duba yace tau shikenan zan siyo ?tace uhmmmm shikenan,ya mike tsaye yace alright then idan nayi sallah zanje na siyo sai na dawo,tace alright bye tare da waving dinsa,ya fice yana smiling abunsa😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊

Fitarsa keda wuya ta mike ta hau jera kayan adurowar,haka ta jerasu tsab sai kace wani shopping mall,ta gyara dakin tsab sannan ta fito,tana fitowa taci karo da khalid ya fito daga dakinsa?tace bakaje ba?yace yanzu zan wuce tace ka siyomana turaren wuta ko air freshener,yace uhmmmm okay ma, sannan ya fice abunsa, straight kitchen ta shiga ta dora ruwan tuwon, sannan ta dawo fallon ta saka sauran ice cream din a fridge, sannan ta gyara fallon,ta dauko tsintsiya ta share fallon tsab,ta goge ko ina, sannan ta koma kitchen ta wanke shinkafa ta zuba a ruwan saboda sun tafasa,nan ta hau gyaran kayan miyan,tayi blending,tana kitchen din taji ana knocking,ta wanke hannunta sannan ta fito,tana fitowa ta bude kofar khalid ne ya dawo daga cefanen , tayi murmushi ta bashi hanya ya wuce sannan ta maida kofar ta rufe, straight kitchen ya nufa ya ajesu akan center table dinda ke kitchen din mai mai dauke da kujeru biyu,tace tau zauna mu fara,ya jawo kujera ya zauna tare da linkafe hannun rigarsa daya kasance long sleeve ne,yace mezanyi? murmushi tayi tace sai kace wanda zai yanka rago,ta dauko faranti babba da roba da wuka,ta zauna tace ka hadaman vegetables din ka bani na yanka da Kai na,yace ya zan hadasu?tace okay ta fara hada vegetables din yana gani , sannan tace haka zakayi,ta fara yanka na hannunta ,kab suka gyara komai,ta gyara kifin,a bowl daban,komai a bowl dinsa daban tayi, sannan ta gyara wurin,tace oya taso,ya mike tsaye ya dawo gefenta yayi tsaya,ta wanke naman ta yanka albasa ta saka kayan gyara da komai ta rufe tukunyar,suna cikin haka tuwon ya tsane,tace yanzu zamu kwashe tuwon sannan mu dora soup din,yace yes chef,tayi smiling tace no problem 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂

Tare da khalid tayi abinci  daren,yana tsaye sai kallanta yake,komai akan idanunsa akayi,haka suka jera komai akan dinning hall,suna gamawa akayi kiran sallah magrib, khalid ya wuce zuwa masallaci, lauratu kuma ta gyara gidan tsab, sannan ta saka turare ko ina kamshi ya dauka, sannan ta fice zuwa dakinta tayi wanka taci ado cikin arabian dress baka,ta gabatar da sallah magrib sannan ta daura veil din jallabiyar tabi lafiyar gadonta ta kwanta,tana karatun wani novel mai suna"AUREN DOLE NA JAMILA MUHAMMAD DANFAJO(MRS ADAM DAUDA)ga baki daya attention dinta nakan littafin 😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍

******MRS NOOR'S NOVEL 🌺🌺🌺🌺
         ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️

ZAIN ZAYYANWhere stories live. Discover now