👩⚕️👩⚕️ A health personnel👩⚕️👩⚕️
🧕🧕 Business woman in making 🧕
🤱🤱 Mummy Hanna🤱🤱🤱
💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕New twist in ZAIN ZAYYAN 💘💘💘 continuation 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕
************
MRS NOOR'S NOVELS 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕Abu kaman wasa rayuwar laurat ta cenza ga baki daya cikin wata hudu,turanci bakin laurat sai ka rantse ita tayi forming dinshi,ta kara kyau da haske,tayi jiki,ta zama yanda kukasan tashin fallo tuntube da remote,gashinta ya kara tsayi sosai,zaune suke a fallo da ita da siyama suna kallan film,sunci ado cikin riga da wando sky blue,sai smiling suke,wayan laurat ce tayi ringing tana dubawa sai taga yaa khalid haka ta masa saving,na mazurunta ta fiddo tace Yaya khalid? lokacin siyama ta juyo tana kallanta,tace pick the call,laurat ta daga wayan dauke da sallama abakinta,wani nauyayyen numfashi ya saukar sannan yace my angel,tace yayana i miss you so much,yace miss you alot alot,how u?duk firarsu cikin harshen turanci ce,haka ta bashi siyama suka gaisa,sukayi wasa da dariya sannan yace zai kirata anjima💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕
Gun khalid kuwa kwance yake akan lafiyayyan gadonsa rungume da wayansa,ya lumshe idanuwansa ya bude yace i love you so much laurat but i just have to let you go ,but how?bazan iya jure ganin kin auri wanda ba daga bangarena ya fito ba,but who could that be?cen zain ya fado masa arai yayi zugum yana nazari kansa a sama yana kallan sillin dakinsa, ya saukar da nauyayyen numfashin sa sannan yace tab anya zain zai amince ya auri laurat kuwa?gashi yanzu yanasan ya fara neman amour dinsa,Kai bazan taba bari yaje neman amour ba,i have to do something about it,itama ayyi sunanta laurat,na tabbatar tashi amour din bazata taba kyawun laurat dina ba so i have to make him fall for her😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲😲
Idan kuma bai amince ba,saidai Aisha tayi hakuri amma ya zama bayan aurena da ita na auri LAURAT,i can't afford to lose her,dama zain kawai na yarda da zai rikeman ita amana,kuma zai kula da ita,ko badan komai ba ko dan tanada sunan LAURAT AMOUR dinsa❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️haka za'ayi,haka ya sauko daga kan gadonsa ya fito,yana saukowa akan staircase din ya hango zain kwance akan doguwar sofa kansa a sama kaman mai wani nazari,yana saukowa ya dafa kafadarsa, afirgice ya tashi zaune yana kallan khalid ahankali, khalid ya zauna gefensa yace guy what happened?zain yayi murmushi yace wallahi ina nan ina tunanin yanda za'ayi na fara neman my amour, murmushi khalid yayi yace haba dan Allah,ka manta da ita mana,ba mamaki wallahi yanzu tunda kauye ne har tayi aure ta haifafa 🤱🤱🤱 dan nasan badai haihuwa daya ba,zain yace uhmmmm koh? khalid yace sosai ma kuwa, yayi murmushi yace toh naji koda dai tayi auren i just want to see her,naga how big she is now,nasan she have grown big,ta zama mummy,yanda yake maganar kaima kanka mai karatu kasan ya damu da ita sosai, khalid ya ari numfashin sa yace kaga dan Allah free me with this talk of yours,ina zamu fara yanzu? Zain yace zanjewa mummy da maganar am sure ta sauko yanzu, saboda lokacin da nadawo Nigeria nace ta gayaman details din kauyen nasu naje na dubo ko lafiya taceman batasani ba, khalid yayi murmushi yace mummy kenan, wallahi yanda taso gina rayuwar yarinyar nan bama gaskiya bane,am sure da yanzu yarinyar tana kasar waje tana karatu,zain yayi murmushi yace wallahi hakane😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊
Khalid yace uhmm koda yake kowa da nashi written destiny,haka dai suka fice zuwa gidansu zain,dan neman details akan kauyensu laurat,amma tayi tsayinta akan ita batasan komai ba, khalid yayi yayi da ita tace ita sam bazata iya tuna komai akansu ba,zain ga baki daya yaji duniya ta juya masa,komai baya masa dadi,jikinsa ba kwari yabaro gida,suka dawo,ya koma dakinsa yayi kwanciyarsa yana zubarda hawaye kaman wata mace,sai juyi yake akan gadon yana fadin my amour where are you?dan Allah kizo gareni please, khalid ne ya shigo dakin yayi tsaye ajikin kofar dakin yana saurensa,ga baki daya
tausayin abokinsa ya kamashi,ya rasa yanda zaiyi,haka ya fito ransa baya masa dadi,karo na farko kenan da ya fara ganin zain cikin irin wannan yanayin ,fallo ya dawo ya zauna tare dasa hannu ya dafe kansa,kwanan zain biyu babu ci bare sha,komai baya masa dadi arayuwarsa,haka khalid yaketa bashi hakuri yana lallashinsa,da kyar ya samu ya hakura,ya rakashi suka koma kauyen da sukayi aiki,aka dauko ibrahim iro yaron mai anguwa tare da mai anguwa da mukarrabansa biyu,federal hospital aka kwantar da shi UDUTH dake cikin garin SOKOTO,a aminity aka kwantar da shi,yana samun kulawa sosai,haka mutanen kauyen ke shige da fice cikin asibitin ganin iro,iro ya fara samun sauki sosai,saidai ance yana bukatar hutawa, saboda sai gaba zasu kara fahimtar komai, khalid da zain suna zuwa sosai,daga abincin safe har na dare daga gidansu khalid ake kawo musu,duk wata kulawa mai anguwa yana samunta sosai,daga dansa,har mukarrabansa biyu,sunji dadin zaman sosai,iro yana magana sarai,saidai har yanzu baya iya zama da kansa ba tare da ansaka masa pillow bayansa ba, khalid kuwa a rana sau uku suke waya da laurat,zain kuma ya hakura da neman LAURAT AMOUR dinsa🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫Gunsu laurat da siyama kuwa,siyama tayi graduating degree,amma bata gayawa kowa ba laurat kawai tasani,nan take ta jona danyin masters,ita kuma laurat tana kan degree dinta a medical doctor,sosai take karatu,itace the best among students dinda ke makarantar, makarantar naji da ita sosai,komai ya taso na makarantar itace gaba, competition,debate, practical dadai sauransu,komai ita ake sawa gaba,sun tafi kasashe daban daban debate ,da practical laurat dai ta zama yar gari,dan har tafi siyama sanin mutane,kullun cikin karatu suke dare da rana,bayan sun samu hutun wani dan lokaci,siyama ta siya musu ticket suka wuce dubai,Nan fah sukaci gaba da hutunsu,koda yaushe cikin wasa da dariya suke kaman busu taba sanin menene tashin hankali ko bakin ciki arayuwarsu ba musamman laurat, hankalinta kwance,ta kara samun natsuwa da kwanciyar hankali,sai kyalli take tana karawa,satin su daya a dubai suka dawo uk,suna park zaune akan grass carfet inda ake shan iska,sai selfie suke sanye suke cikin riga da sket na English wears yellow sunyi kyau sosai,sai ka rantse asalin turawan ne,suna cikin wasar su,sukaji sallama kaman daga sama , ahankali suka juyo dukansu,ko kyabtawa babu,wani hadadden saurayi ne, idan ban manta ba shine wanda suka hadu dashi a airport ranar da suka shigo uk,kallan sani siyama ke masa, yayi murmushi yace sannun ku,siyama ta kara zaro na mazurunta tace yawwa,yace zan iya zama?tace of course cikin harshen hausa yake masu magana,laurat dai komai batace ba ita tunaninta ga baki daya christian ne ganin farko data masa,ya cire cover shoes dinsa socks ce baka a kafafuwansa,yace Bismillahi sannan ya zauna zaman cin abinci, ahankali suke kallansa saboda ga baki daya mamaki ya ishesu, yayi murmushi yace why are you surprise?siyama tace we have to mana, yayi murmushi yace nasan ga baki daya tunanen ku,kunsa ran cewa ni christian ne koh?siyama tace yes, yayi murmushi yace uhmm am by name FAWAD AHMAD" laurat tace fawad?yace yes,tace tab amma dai chrismusu koh? yayi murmushi yace menene kuma chrismusu?siyama ta ari numfashinta tace Christian kuma musulmi,dariya yake sosai,shuru sukayi suna binsa dana mazurunsu ko kyabtawa babu,saida yagama sannan yace musulmi,kuma dan Nigeria from bauchi,siyama tace wawwww interesting,Nan fah suka gaisa sosai kaman anjima da sanin juna,ya tambaisu sunayen su,suka gayamishi,yace shi kuma yana zaune Dubai ne,aiki ne ya kawo shi UK, he' a business man, sukayi fira sosai,amma laurat ko ga alama bai birgeta,kawai bayada kyau wulakanta dan adam ne shiyasa take amsa mishi,fawad kuwa ga baki daya attention dinsa nakan laurat ba karamin birgesa tayi
Sun jima tare,ya siyo masu ice cream,chips da pizza sunaci suna firansu,sai dariya suke💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕karfe shida laurat tace da siyama yakamata su wuce gida,yace zai ajesu,laurat tace aaaah,amma haka ya matsa masu saida suka amince yakaisu gida,siyama ce gaba,laurat na zaune abaya,hankalinta ga baki daya yana kan wayanta suna exchanging messages da yayanta khalid sai smiling take tana karawa,fawad kuwa sai satar kallanta yake ta gaban mirror,har suka karasa gidan su , yayi parking suka masa godiya,laurat thank you kawai tace masa ta fita,siyama zata fita yace sai yaushe kuma? tayi murmushi tace yanzu ayyi mun zama daya, you are always welcome, yayi murmushi yace thank you so much siyama,ina gaida sister dinki naga alamun batasan mutane, siyama tace aaah bahaka bane dan kuna farkon zama ne,yace alright then no problem,sukayi exchanging number sannan ta fito suka karasa cikin gidan,kallansu yake har suka shigewansu cikin gida, sannan ya wuce abunsa yana smiling 😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊
💕💕💕💕💕💕💕 MRS 💕💕💕💕💕💕💕💕 NOOR'S 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕 NOVELS 💕💕💕💕💕
YOU ARE READING
ZAIN ZAYYAN
Teen FictionFollow me i won't mislead you in sha Allah,with your help we will get to know what is about to happen MR ZAIN ZAYYAN, ASMA'U (HUSNA)and so on 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕 MRS NOOR'S 💕💕💕💕💕 ZAISUS LIFE WRITTERS...