💅💅💅💅💅 MRS NOOR'S 💖 NOVELs💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅 ZAISUS LIFE WRITTERS 💝💝💝💝💝 STORY WRITTEN 💗💗💗💗 BY 💗💗 MRS NOOR'S NOVEL 💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗
Laurat ce na hango tsaye a tsakiyar dakinta cikin wata hadaddiyar gown ta bacci pink,rigan very silky iyakacinta hips dinta,rigan dauke take da stone work ba karya tayi kyau,juyowa tayi ta dauki kimonon rigan ta dora akai, sannan ta zubo gashin kanta har gadon baya,nan take ta hau feshe jikinta da perfumes masu kamshin gaske arabian perfumes,wani light make up tayi pink lips dinta sai shinning suke, ahankali ta nufi kofar dakin harta murda handle din kofar ta tsaya chak murya kasa-kasa tace it can't be real,a hasale ta koma tsakiyar gadon ta fara magana ita kadai,ko wacce mace mijinta ke zuwa gunta how can i be d one da zanje gunsa?no no no kai take girgizawa dama da hauni, ahankali take turo dan karamin bakinta,taja silky bed sheet ta rufe kanta tayi kwanciyarta,sai hushi take kaman wani zaki, ahankali take jan wani guntun tsaki mtswwwww bayan every second, ahankali ta juya zuwa side durowa din gadon ta dauki phone dinta,ta dannawa siyama kira yafi akirga,haka tacigaba da kira cen aka daga cikin muryar bacci siyama tace hello?dan guntun tsaki laurat taja, siyama tayi murmushi tace menene kuma this time around?
Laurat cikin muryar shagwaba tace seriously siyama bazan iya ba,taya za'ayi ace ni dakaina ni zan kai masa kaina, gaskiya bazan iya ba,siyama dai shuru tayi,jin shurun yayi yawa yasa laurat cewa kina fa jina,siyama ta saukar da nauyayyen numfashinta sannan tace kwarai ma kuwa nake jinki,but laurat don't be stupid,this man we are talking about is your husband, sannan nor matter what aljannar ki tana karkashin kafafuwansa,dan Allah kiyi hakuri ,laurat tace kai siyama abun yayi yawa gaskiya bazan iya ba,siyama tace okay then tunda bazaki iya ba then kiyita zama,ni zan kwanta saida safe,bata jira feedback din laurat ba ta tsinke wayan, laurat najin hakan ta janye wayan daga kunnenta ta saukar da nauyayyen numfashinta tace na shiga uku ni laurat bazan iya ba,ga baki daya bazan iya zaman auren ba,cen wata zuciyar tace aaaah laurat kada kimanta hudubar mummy,cen dayan kuma tace nor way laurat kinfi karfin ki kaiwa namiji kanki ko bakomai you are a medical doctor,nan ta ajiye wayan ta juya tayi kwanciyarta amma ta nemi baccin ta rasa koda na wasa ne🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔
Zain kuwa bayan fitarsa gun mahaifiyarsa straight gidan khalid ya wuce,yana zuwa yayi horn aka wangame masa gate din gidan ya karasa,yana gama parking ya hango khalid yana fitowa daga cikin gidan,ahaka ya fito mota cikin kunya kunya saboda ko ido bayasan ya hada da khalid Saboda ba karamin kunyar sa yakeji ba,cen wata zuciyar tace masa kaga kai kawai ya gayamaka inda AMOUR dinka take ka aje kunya gefe, lokacin khalid ya karaso gunsa yana murmushi ya mika masa hannu suka gaisa,bayan sun gaisa khalid yace muje ciki koh? Zain ya wani ya mutse fuska sannan yace kada kadamu am okay here,da kyar khalid yashawo kansa suka shiga gidan,fallo suka zauna khalid yayi murmushi yace kayi hakuri mana guy komai ya wuce let's talk please,zain ya saukar da nauyayyen numfashinsa yace am sorry too rudin zuciya ne kawai, khalid yace bakomai,ina amarya?zain yaja wani dogon tsaki mtswwwww wacce amaryar?ni wallahi idan bakaji tsoro ba bansan ma yanda kamannunta suke ba,ko motsin mutun banaji agidan,i don't know ko kurma ce amma yanda kasan ba mutun acikin gidan, khalid ya zuba masa na mazuru yana kallansa,tuni ya soma zancen zuci"anya senorita tana gidan kuwa ko kuma ta gudu?"Zain ya katse masa tunanin sa ta hanyar ni ba wannan ba dan Allah kagayaman wacece tayi zama guesthouse dinmu?
Khalid yayi murmushi yace wallahi long story ne zain,amma zan gayamaka but meyasa bazaka saki wannan yarinyar ba saboda seriously kuna cutar junan ku ne kawai?Kai bakason ta ita bata sonka then what's the essence?ka bata takardar ta sai muje neman AMOUR dinka,ko ya kace?zain ya huro iska mai zafi daga bakinsa yace akwai haka kuma,amma kada kadamu yau dana koma zan saketa saboda gaskiya bazan iya daukar hakkinta ba, khalid yace gaskiya ba,da kaje gun abokin daddy ya kukayi?Zain yace ALHAJI ADAM?yace yeah,yace uhmmm naje yagayaman sunan kauyen dandinmahe, khalid yace what?yace yeah, khalid yace ayyi toh cikin kauyen garin ne mukaje aiki horo kenan,that means your AMOUR is based in that village kuma na tabbatar mai anguwa kadai zai iya taimakon mu cikin sauki,tunda kanada sunan mahaifinta ,zain yace uhmm if that's the case then let's go tomorrow morning please friend,ya fadi haka tare da rike hannun khalid, khalid yace bakomai zamuje gobe,zain yace huh sai yanzu na samu kwanciyar hankali,nan dai sukaci gaba da firansu🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔

YOU ARE READING
ZAIN ZAYYAN
Novela JuvenilFollow me i won't mislead you in sha Allah,with your help we will get to know what is about to happen MR ZAIN ZAYYAN, ASMA'U (HUSNA)and so on 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕 MRS NOOR'S 💕💕💕💕💕 ZAISUS LIFE WRITTERS...