ZAIN ZAYYAN PART2 PAGE 87&88

851 50 0
                                    

💕💕💕💕💕 MRS NOOR'S NOVELS 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕 vote for me on Wattpad as:mamanhanna2018💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕

Bayan ya gabatar da sallah subahin ya zauna akan sallaya kansa nakan gefen gadon sai nazari yake,wayansa tayi ringing yana dubawa sai yaga Aisha ce wacce yayiwa saving da wifey,ya daga suka gaisa, cikin shagwaba take magana, murmushi yayi yace kada kidamu na kusa dawowa,zuwa friday,Nan dai suka sha firar su ta soyayya, sannan sukayi sai anjima,ya mike tare da shiga bandaki yayi wanka ya shirya cikin kananun kayansa rigarsa brown mai ratsen milk wandonsa black, yayi kyau sosai sai kamshi yake yana karawa,ya fito daga dakin koda ya fito siyama tana bacci, kitchen ya shiga ya hada coffee yasha, sannan ya fice zuwa hospital din koda yaje ana kan aikin neman LAURAT amma shuru babu labarinta,har misalin karfe goma sha biyu na rana,dr yace khalid the best to do shine su baza hotonta duniya tagani saboda hakan bai taba faruwa asibitin ba, khalid yace aaah kada yadamu su bada time tukunna, everything is going to be alright,dr yace toh ba matsala,haka ya koma gida,koda yaje siyama ta fita school,ya shige dakinsa ya kwanta,yana kwantawa sai wayansa ta fara ringing yana dubawa sai yaga ZAIN murmushi yayi dan yasan bayada labari sai na LAURAT AMOUR,bayan ya daga suka gaisa, khalid yace ya akayi najika cikin farin ciki? ZAIN ya kwashe duk yanda sukayi da mahaifiyarsa yagayawa Khalid, khalid yayi murmushi yace ma sha Allahu that's good,amma meze hana ka fara neman LAURAT din inyaso before waccen ta dawo kaga ka shawo kan LAURAT koh? Zain yayi murmushi yace hakane fah guy,haka za'ayi nan sukayi sai anjima,yana gama wayan yace ya zama dole na raba auren idan ba haka ba zan rasa LAURAT har abada,i don't want that to happen,farin cikin ta shine nawa,nasan komai zain ze iyayi saboda LAURAT AMOUR dinsa,so sakin laurat senorita bazai masa wuya ba🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔

💕💕💕💕💕 MRS NOOR'S NOVELS 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕

Gun ZAIN ZAYYAN kuwa koda yake waya da khalid kwance yake akan lafiyayyan gadonsa,yana gama wayan ya mike tsaye yace yanzu kam bari nayi wanka naje gun abokin daddy ALHAJI ADAM nasan he will help me out,ya mike tsaye ya shiga bandaki yayi wanka ya shirya cikin kaftan dinsa sky blue, hularsa da takalmansa bakake, agogonsa ma haka,ya feshe jikinsa da Arabian perfumes masu kamshin gaske, yayi kyau sosai kaman wani ango,haka ya dauki wayansa yayi selfie ya dauki car key dinsa ya fito yana fitowa ya shiga motarsa,cen na hango baba maigadi tafe cikin hanzari ya karaso gunsa,ya mika masa hannu suka gaisa zain yace baba lafiya kuwa?baba yace lafiya lau zain wallahi wata yar matsala ce dani,iyalina ce ba lafiya kuma ana bukatar kudin magani,zain yace ashsha baba, yaushe zakaje?yace gobe in sha Allahu,yace toh Allah ya kaimu idan na dawo zan ganka,har zain zai rufe kofar motar yace yawwa yallabai,zain yace ya akayi,yace wai ina yarinyar da ke zama nan?gaban zain ne yayi mugun faduwa cikin rashin fahimta yace yarinya kuma baba?yace eh wallahi yarinya mai kirki,kullun haka zatayi girki ta kawoman,kwana biyu naji shiru,zain ya bishi dana mazurunsa yana kallan sa, sannan yace baba tare da khalid tayi zama nan ne?baba yace kwarai ma kuwa, wallahi nayi tunanin itace wacce zai aura sai da naje daurin auren sai naji ba sunan su daya ba,Zain yace uhmm me sunan yarinyar da ta zauna da shi?jimmm baba yayi kaman yana kokarin tuna wani abu yace wallahi namanta,Zain yace alright ka bude man gate,haka baba ya juya dan bude gate din, Zain kuwa sai tunanin yake wacece ta zauna nan gidan ne?haka ya fice daga gidan yana nazarin wacece?

Yau laurat senorita tana zaune a karkashin bishiyar da ke kofar gidanta,tana latse latsen awaya,sai wata yar baturiya tazo,tace hello!! laurat tace hey,nan tsohuwar ta zauna,sukasha fira sosai da laurat kaman wadanda sukajima da sanin juna,sai wasa da dariya suke,nan take tambayar laurat yar wacce kasa ce?laurat tace Nigeria,taji dadi sosai,har gidanta laurat take,sukaci sukasha,sun jima tare,har magrib sannan laurat ta fito ta wucewanta gida💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕

Mahaifiyar ZAIN ZAYYAN ce zaune a fallo tana waya,mezanyi a calfonia?bansan me aka gayamata ba tace ya salam tau yayi ba matsala gobe zan so in sha Allahu, lokacin HANIFA ta fito daga kitchen cikin riga da sket pink,tace lafiya mummy?tace lafiya lau my baby, wallahi tafiya ce ta kamani kuma ta zama dole na tafi, HANIFA ta karaso fallo ta zauna gefenta,tana wani ya mutse fuska tace har ina mummy?tace calfonia, HANIFA tayi murmushi tace da bana school dana biki wallahi, mommy tace nima zanso haka kada kidamu next time zamuje tare bari na shiga na fara shiri, HANIFA tace okay then,ta mikewanta ta haura upstairs zuwa dakinta🙋🙋🙋🙋🙋🙋🙋🙋🙋

Bayan fitar zain daga gidan sai nazari yake akan maganar baba,amma ya kasa gano ko wacce yarinya ce baba yake magana,yasan khalid bayada kowa sai Aisha,kuma yasan baba yasan Aisha sosai, wacece?wani wawan taka birki yayi kaji qiiiiiiiiiiiiiiiiii yaje gaba ya dawo sannan yace kai yanzu na tuna,ko shine dalilin sa na barin village urgently ?kodai thesame yarinyar ce ta masa wannan pepper chicken din?kodai thesame yarinyar ce ya gyarawa guestroom shiyasa ya rufeshi?wacece wannan ?meyasa khalid bai gayamasa komai akai ba? I wish and i hope ba itace yasa mummy ta aura man ba? Tambayoyin da yake  yiwa kansa kenan amma bayada amsar su,

MRS NOOR'S NOVELS 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕ya take ne?🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆

ZAIN ZAYYANWhere stories live. Discover now