💕💕💕💕💕💕 MRS 💕 NOOR'S NOVELS 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕 vote for me on Wattpad as:mamanhanna2018💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕
Khalid da siyama kuwa ranar tashin hankali gunsu ba'a cewa komai,har misalin karfe takwas na dare suna hospital din,amma wayam ko a CCTV camera ba'a samu komai ba, sannan kowa yasan cewa babu wanda yazo ganinta ranar, cikin sanyi jiki dr ya lallashi khalid sannan suka wuce gida, khalid ya kasa zama bare tsayi ,bacci kuwa ya nemesa ya rasa, zauna yake gefen gado yana kuka kaman ransa zai fita,haka khalid ya yini daren ranar yana tunanin inda laurat taje,sosai ya dorawa kansa laifi saboda bai taba mata fada ko tsawa ba amma yau kam yayi mata,hakan yasa ya soma tunanin bakomai bane face wannan tsawar da ya mata ne
Gun siyama kuwa kwance take akan lafiyayyan gadonta,tayi shuru alamun mai nazari,kaman daga sama taji wayanta tana ringing tana dubawa taga private number, ahankali ta tashi zaune tabi wayan dana mazurunta tabbas tasan babu wanda zai mata private number,chak ta tsaya tana nazari har wayan ta tsinke bata daga ba,Kira aka sake yi wanda yasa zuciyarta ta raya mata cewa bakowa bane face laurat, cikin hanzari ta daga wayan tana dagawa taji shuru, cikin yar karamar muryarta tace senorita i know you are the one please talk to me kinji please,dayan bangaren ta chanka dede cen taji ana murmushi ana fadin ya akayi kika gane? siyama ta lumshe idanuwanta tare da cewa alhamdulillahi,taya kuwa bazan gane ba tunda banida wanda zai kirani da hiding number sai ke,haka suka sha fira sosai,sukayi wasa da dariya amma har suka karasa wayan siyama bata tambi laurat tana wacce kasa ba, Laurat ma bata gayamata ba,bayan sun karasa wayan tace yaya khalid fah?siyama ta kwashe komai ta gayamata ,laurat tayi shuru na dan lokaci sannan tace alright sai na kiraki zuwa gobe bye bye,ta kashe wyaan ba tare da ta jira feedback din siyama ba, saboda murna siyama sai tsalle take akan gado tana karawa😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Gun laurat kuwa,taji dadin waya da siyama sosai,kwance take akan lafiyayyan gadonta saidai abu dayane yake damunta tafi kowa sanin khalid zai shiga damuwa sosai, sannan zaiyi blaming din kansa akan komai,haka tayi dialing number sa ta kira amma ba'a daga ba,Kira ta sakeyi ringing uku aka daga,yace hello hello Jin tayi shuru ne yasa yace who's this?amma tsit yaja dan guntun tare da kashe wayan,harga Allah taji dadin voice dinsa da taji,saidai tabbas tasan yana cikin halin kunci da damuwa sosai, ahaka bacci yayi awon gaba da ita😒😒😒😒😒😒😒😒😒😒😒😒😒😒😒
Gun zain kuwa bayan ya dawo daga gun mahaifiyarsa yana fallonsa zaune farin ciki fal ya mamaye zuciyarsa ko bakomai yanzu yasan ta inda zaije neman LAURAT AMOUR dinsa, misalin karfe goma sha biyu na dare yabar fallon ya hau upstairs har ya tura kofar dakin nasa ya dawo,ya nufi dakin da ke kallan nasa, ahankali na dubi dakin tabbas shine dakinda LAURAT ta zauna lokacin da tana tare da khalid,ya tura kofar yajita arufe,ya wani ya mutse fuska yace aaaah why is the room lock?amma ya kasa samun amsan tambayar sa,haka ya juya ya fice zuwa dakinsa amma ya kasa runtsawa sai tambayar kansa yake ko meyasa dakin yake arufe?ga baki daya ya damu, murya kasa-kasa yace aaaah meyasa nake damuwa da dakin tunda na nawa bane,wani dan guntun tsaki yaja mtsww sannan ya juya yayi kwanciyarsa tare da rungume pillow,cikin yan mintuna bacci ya daukesa🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫🤫
Yau kam dole tasa muka koma garin su laurat dan kwana biyu naji MAIRO MARYAM shuru,cen na hangota taci damara sai wani jijjige jijjigen jiki take ga dukkan alamu fada take,ina karasa gunsu sai natabbatar da tabbas fada ne take da hanne,yau kam lugub tayiwa hanne,ko menene dalilin fadan itace tambayar da nayiwa mairo?wani kallan banza taman kan taceman ji yanda kike tambayana kaman bakisan wacece hanne ba,kawai na dawo daga kasuwa ta dinga man habaici tana zagina,ni kuma na kasa hakurin zagin shiyasa na mata dukan tsiya ko zaki rama matane,nace wani nan Mrs Noor 💋💋💋💋💋💋 yi hakuri ki kyale ta,da kyar na samu ta hakura,ta dauki ledar siyayyar da tayo a kasuwa muka fice amma saida tasa kafa ta shuri hanne dake kwance a kasa tana kuka,muna tafiya nace ya jarabawar taku? ahankali ta juyo taceman mun karasa duka yanzu results muke jira,kinsan me?nace aaaah,tace idan results dina yayi kyau Yaya khalid yace zai kai ni gun laure kawalliya nayi karatu,amma fah bance ki gayawa kowa ba,ehe dan ba ruwana,nayi dariya nace mekikesan karatu ne?tace likita ko babbar yar kasuwa,nace tau Allah taimaka ta amsa da ameen,muna karasawa ta shigewanta gida na juya na wuce,ina mamakin karfin hali irin na mairo🙋🙋🙋🙋🙋🙋🙋🙋🙋🙋🙋🙋🙋🙋🙋🙋🙋🙋🙋
Haka inna larai ta hau kuwa tana yekuwar jama'a amma ba wanda ya leko bare har ya tambaya lafiya,malam shehu ya shigewansa taki ya boye kudin karkashin gadonsa na kara, yayi kwanciyarta yana jinta,sai tunanin rayuwarsa da mahaifiyar laure yake,duk inda ake neman maccen kirki toh tabbas nusaiba takai,shima kansa yasan yayi hasarar mata,gashi diyar da ya hanawa cigaban rayuwa ta kawo masa gata sai godiya yakeyiwa ubangijinsa,Nan larai ta gama zage zagenta,ta shigewanta daki ta hau had a kayanta kab ta gama ta zauna zaman jiran hanne,wacce take cen kwance tana kuka tasha duka hannun mairo🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆
Tau fah ya take ne?
MRS NOOR'S NOVELS 🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆
YOU ARE READING
ZAIN ZAYYAN
Teen FictionFollow me i won't mislead you in sha Allah,with your help we will get to know what is about to happen MR ZAIN ZAYYAN, ASMA'U (HUSNA)and so on 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕 MRS NOOR'S 💕💕💕💕💕 ZAISUS LIFE WRITTERS...