ZAIN ZAYYAN PART2 PAGE 95&96

908 50 1
                                    

💜💜💜💜💜💜 MRS NOOR'S NOVELS 💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💜💜💜💜💜💜💜💜💜vote for me on Wattpad as mamanhanna2018💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜

HAJIA HALISAT ce na hango zaune, ma'ana mahaifiyar halira,matar abokin abban zain,medical glasses ne zaune akan na mazurunta,file ne hannunta ahankali take scrolling through file din,sai smiling take,sallama taji kaman daga sama ta juya ahankali zuwa inda ta jiyo sallamar,wani hadadden mutun ne na hango cikin kaftan da babbar riga milk,dinkin ya zaunu jikinsa ,fari ne sosai,kamar su da halira kuwa ta bace,ko yawun bakina ban hadiye ba na hango halira tana saukowa daga staircase da gudu cikin wasu kananun kayanta riga da sket blue sai smiling take tana daddy daddy,chak ta rungumesa yana smiling yace ya akayi my baby? ahankali ta zame jikinta daga nasa tana rike da hannunsa tace lafiya lau daddy, sannan suka karasa fallon, mahaifiyarta tayi murmushi tace nifah?ya nufi gunta ya sumbaceta akan forehead nata, sannan ya zauna,halira na hannun kujeran da yake zaune, hannunta akan kafadarsa, mahaifiyarta tace so how was your journey?yace alhamdulillahi,nan dai ya tambi lafiyarsu suka ce alhamdulillahi, yayi murmushi yace less i forget madam zaki tuna zain kuwa?ta ajiye file dinda ke hannunta tace wallahi na tuna shi sai gashi gidan nan day before yesterday wallahi nayi mamaki sosai,yace wallahi i was so happy,ya tambeni sunan garin su malam shehu,tace lafiya kuwa?yace lafiya lau yaceman kwana biyu sunji shi shuru,tace Allah sarki,nan ya hah yabon zain,halira kuwa antabo inda yake mata dadi,sai blushing take tana karawa, ahankali mahaifinta ya juyo yace saura ke,ya maganar da mukayi dake? sunkuyar da kanta tayi kasa tana murmushi,yace dafatan kin samu wanda kikeso?kuma kinsan banasa auren naku ya wuce next month,ya mike tsaye ya fice daga fallon, mahaifiyarta tayi murmushi tace uhmm yanzu dai kinsan saura tun wuri kiyiwa kanki mafita,ki kawosa, ahankali ta dawo gefen mahaifiyarta ta zauna tare da shiga jikinta kaman wata mage, mahaifiyarta tace gayaman who is the lucky guy?

Tayi murmushi cikin muryarta kasa-kasa tace uhmmm the lucky guy is no one other than.........tayi shuru ba tare da ta iyarda statement nata ba, mahaifiyarta ta shafa gashin kanta tace talk to me mana kinsan dai yanzu mahaifinki ni zai tambaya tace uhmmm hakane,mikewa tayi tsaye tasa hannu ta rufe fuskanta tace ZAIN ZAYYAN tana gama fada ta juya ta fice daga fallon da gudu ta haura staircase, mahaifiyarta kuwa kallo ta bita da shi,tayi murmushi tace uhmm kina wasa,amma bari nagayama daddynki first,ta mike tsaye ta fice daga fallon zuwa dakin maigidanta💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓💓

Halira kuwa yau jin kanta take tamkar wata sarauniya,dan ko bakomai ta gayawa mahaifiyarta abunda ta jima tana boyo, straight bandaki ta fada tayi wanka ta shirya cikin wasu kananun kayanta riga da sket pink sun mata kyau sosai, rolling kawai tayi da black veil,ta dauki car key dinta akan dressing mirror ta fito tana fitowa taci karo da mahaifinta ya fito daga dakinsa, yayi wanka ya shirya cikin jallabiya baka sai medical glasses dinda ke zaune akan na mazurunsa, murmushi yayi yace halira?chak ta tsaya tare da juyowa tace na'am daddy,yace ina zakije?tace zanje sayan shawarma,yace alright meet me in my room idan kika dawo,tace alright daddy, sannan tasa kai ta fice abunta sai smiling take💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💖💖💜💜

****Mahaifinta ALHAJI ADAM kuwa fallon ya karaso ya zauna,ya dora kafa daya akan daya,mai dakinsa ce ta fito daga kitchen dauke da faranti mai tea cup da fruit aciki,ta karaso ta dora masa farantin kan dan karamin table dinda ke gefensa,ya mika masa tea cup din, strawberry lipton ne aciki, sannan ta zauna gefensa,tayi shuru, ALHAJI ADAM ya katse shurun da lafiya kikayi shuru? tayi dan guntun murmushi tace uhmm dani da babynka ce mana,yace metayi?i think she's giving another excuse koh?tace dama excuse ne ayyi da sauki,kasan wanene takeso?ya gyara zaman glasses dinsa yace wa take so?tace ZAIN ZAYYAN, ahankali ya janye glasses din ya kawosa akan hancinsa yace wakika ce?tace ZAIN ZAYYAN,ya juya ya aje glass cup din hannunsa ya juyo yana kallanta ko kyabtawa babu,hajia halisat ta saukar da nauyayyen numfashinta tace meya faru ur excellency,dan guntun murmushi yayi sannan yace komai ma ya faru,ko kin manta ni da kaina nan naje daurin aurensa,tayi murmushi tace nasani mana farin sani,yace toh taya za'ayi ki bari ta fadi haka kuma ki kyaleta?tace uhmmm kafi kowa sanin wannan part dinka ne not mine saboda ko tantama banayi she will not listen to me but am sure she will listen to you,yace gaskiya yakamata saboda banasan wani dogon zance, he's already married wannan shi ake kira zurfin ciki shiyasa ake cewa bayada kyau,da tuntuni ta gayamaki ko ta gayaman ayyi da tuni anyi abun angama,amma gaskiya bazanje na sami mahaifiyarsa da wannan zancen ba,ba girmana bane,hajia halisat tace nasani just talk to her i think it will be more better, sannan ya jinjina kansa yace kai jama'a ,halira tayi sakaci sosai wallahi, saboda na tabbatar ba ranar da ta ganshi bane ta fara sonsa abun ya jima sosai,hajia halisat tace tau yaran yanzu ne sai anyi anayi saboda ego da pride nasu,yace Allah ya kyauta💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜

Bayan fitar fitar halira daga gida kuwa, straight chicken nd frank's  taje inda ta bada order shawarma,zaune take akan kujera mai table a tsakiya sai smiling take abunta, wayanta a hannunta sai charting take,kaman daga sama taji hello beautiful? ahankali ta dago kanta,tace hey tare da wani daure fuska kaman ba itace take smiling ba dazu,yajawo kujera ya zauna,wani hadadden guy ne cikin kaftan brown,yayi kyau har ya gaji,daga ganinsa kasan ba karamin yaro bane,fari ne kyakkyawa, ahankali yace tun dazu nake kallanki sai smiling kike ko lafiya?halira da tuni kanta ya koma kan wayanta tace toh malam kuka kakesan nayi ne ?ta fada ba tare da ta d'ago kai ta dubesa ba,dan guntun murmushi yayi yace murmushin ne naga yayi yawa sannan ganinki haka most expensive ayyi dole nayi tambaya, saboda kamata yayi ace sai an siye wannan murmushin naki, ahankali ta aje wayanta akan table din tace kada kamanta smiling it is sunnah, yayi murmushi yace hakane kuma,by the way am ARYAN and you?tace uhmmm sunana kake so ? lokacin aka kawo mata shawarma dinta,ta mike tsaye tace saidai nagayamaka harafin farkon sunan idan mun Kara haduwa sai nagayamaka wani harafin har lokacinda za'a hada sunan nawa yayi murmushi yace tau ba matsala saboda nasan da cewa daga yanzu zamu dinga haduwa,tace any way d first alphabet is H,yace hadiza?tace oho maka, sannan ta dauki wayanta ta fice, ARYAN kuwa sai binta yayi dana mazurunsa ko kyabtawa babu 🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄

Laurat kuwa bayan ta gama sake sake ta azuciya tabi lafiyar gadonta ta kwanta,saidai kash duk ta runtse idanuwanta mahaifiyar ZAIN ke mata gizo HAJIA ZAYNAB,sai juyi take akan gadon ta kasa runtsawa,kanta ta daga sama tana kallan sillin dakin murya kasa-kasa tace uhmmm what's my relationship with this woman?haka kawai daga ganin mace sai na dinga jin wani iri and i don't even know her ,gabana sai yayita faduwa idan naganta,and idan tayi magana sai muryan taman kaman voice din wanda nasani,but i can't actually remember who that is?ya subhanallah wannan wane irin connection ne nidai ba namiji ba balantana nace love at first sight ne,dan guntun murmushi tayi sannan ta kara juyawanta zuwa hannunta na dama,sai neman amsoshin tambayarta take amma ta kasa samun koda daya ce🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔

Khalid kuwa yana zaune a fallo da shi da zain sai fira suke,zain yace dan Allah ka gayaman wacece ta zauna nan gidan wallahi turaren dakin yaman dadi, sannan naga wani perfume akan dressing mirror din wallahi lokacin da amour tana karama ba tasan ko wane irin perfume sai wannan,dan Allah ka gayaman am so much disturb Allah, khalid ya banka masa wata uwar harara sannan yace AMOUR din ce dan gidanku yarinya daya tana neman ta maida kai zautacce komai AMOUR komai AMOUR,zain yace nadaiji,yanzu na yarda nine mad person din bakai ba,dan wallahi lokacin da kake hauka akan Aisha i thought you are just kidding , wallahi kaman kada naje kauyen nan ga baki daya naji am so much in love, khalid yace uhmmmm bakai bane,Meka gani a kauyen ne da ya tuna maka da AMOUR?zain yayi shuru yana zancen zuci "bakomai nagani ba face LAURAT itace ta kara saman son neman AMOUR"khalid ya katse sa ta hanyar kafara dogon tunanin naka,wani dogon tsaki yaja mtsww sannan yace nidai na wuce bari naje nayi calming matana,nasan tanacen tana kuka,zain ya biyo bayansa yana fadin yakamata wallahi, saboda bai kamata ba, khalid yace uhmmmm sannu sharukhan😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂

MRS NOOR'S NOVELS 💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖

ZAIN ZAYYANWhere stories live. Discover now