ZAISUS LIFE WRITTERS 💗 💗💗💗💗💗💗💗💗💗STORY WRITTEN 💗💗💗 BY 💗💗 MRS NOOR'S NOVELS💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗
DREAMS COMING TRUE
💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💅💅💅 I dedicated this whole page to ASMA'U TUKU JEGA(UMMIMODEL)💅💅💅💅 my family members and also my supporters thank you so much for your love and care,may Allah s.w.a bless you with all the happiness and joy you deserve 💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗
We shall all meet in my upcoming story named ASMA'U (HUSNA)💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗a love story written by mrs noor💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝
💜💜💜 LOVE TRIANGLE 💖💖💖
Wata sabon gani HALIRA ADAM ce da Aryan zaune karkashin wata bishiya kan bench wani nauyayyen numfashi ta saukar sannan tace wato dai kaide ka zama tamkar maye duk inda naje sai na ganka, murmushi yayi yace koma me zaki kirani nidai ki kirani but dan Allah ki amince da soyayyata wallahi i love you so much my ha, murmushi tayi sannan tace uhmmm indai kuwa hakane then idan na amince zan baka kwana biyu ka turo magabatanka idan ba haka ba kasan zan maka checking out right?wani dan guntun murmushi yayi sannan yace ko yau kikesan suzo zasu zo nidai kawai ki amince da soyayyata and i promise to make you mine cikin kwana biyu kacal,tace okay ba matsala,na amince and your time start now, Aryan yayi murmushi yace ki taimaka ki gayaman sunanki ,kai ta girgiza dama da hauni tace ooooh noo ,tuni yakai guwawunsa kasa yace ki taimaka ki gayaman saboda nasan yanda zan tun kari mahaifana,mikewa tayi tsaye sannan ta dauki handbag dinta,tace Ambassador ADAM MUHAMMAD sannan tasa kai ta ficewanta ta shiga motarta mercendenz Benz black ta fice kaman zata fira sama, Aryan kuwa mikewa yayi tsaye yana cizon lips dinshi yayi murmushi yace uhmm everything is done , you are already mine in sha Allah 🕺🕺🕺🕺🕺🕺🕺🕺🕺🕺🕺🕺🕺🕺🕺🕺🕺🕺
******Calfonia******
Komai ya kankama a calfonia,laurat dasu hajia ne zaune a fallo sai fira suke,siyama tanata zolayan senorita,kofar gidan aka turo ahankali khalid ne ya shigo bakinsa dauke da sallama suka amsa masa, sannan ya karaso fallon yana fadin mummy and her girls, murmushi sukayi sannan suka masa sannu da zuwa,gefen siyama ya zauna sannan yace mummy komai is ready gobe flight dinmu zai bar calfonia to Nigeria around 10 na safe ,so get ready,tayi murmushi tace yakamata na kira in-law din laurat saboda su fara shirye shiryen tarbon amaryarsu, saboda idan Allah ya kai mana rai gobe muka isa inasan mu tsaya Abuja gun JARUMA saboda ta hadaman babyna, murmushi sukayi dukansu,ita dai laurat kanta sunkuye a kasa tuni idanuwanta suka ciko da tears,mikewa tayi ta fice da gudu,dukansu suka bita da kallo,hajia nadiya tace uhmmm she's shy already,nan dai suka cenza firansu zuwa yanda abubuwan zasu tafiDa daddare hajia nadiya da khalid ne zaune a fallo,da calculator hannunta khalid kuwa sai rubutu yake akan wata takardar da ke hannunsa,hajia nadiya tace inaga yanzu ayyi suke nan ne zata bukata, khalid yace i think so,nan tace sannan make sure komai is real sannan komai royal nakeso,and make sure the color is golden, yayi murmushi yace mummy dai sai hada babyn ki kike,tayi murmushi tace ya zama wajibi na kula na kuma hadata mana💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃
Da sassafe suka shirya sukabar calfonia zuwa abuja,suna isa straight sai gun jaruma inda ta hada laurat,kwanan su biyu Abuja ana gyaran laurat, khalid kuwa tuni yayi order kayan,komai aka jera gidanda za'a kai laurat farin ciki gun khalid ba'a cewa komai,maza ne sukayi gyaran gidan laurat,komai neat,komai na gidan golden ne,daki uku ne da laurat ko wane daki akwai gado aciki italian bed fari biyu sai royal bed babba daya,ma sha Allahu gidan ya hadu ba'a cewa komai sai ma sha Allahu💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃
Gun zain kuwa,tun lokacin da mahaifiyarsa tayi masa magana ya aje komai gefe,ya aje zancen amour,komai nata gefe ya ajeshi amma badan zai iya mantawa da ita ba aaah saidai zai aje maganar nadan lokaci ne,komai baya masa dadi amma haka yake dariya, mahaifiyarsa kuwa taji dadin hakan sosai,farin ciki fal ya rufe zuciyarta,ranar da su hajia nadiya suka shigo Nigeria ranar ta kira hajia zaynab ta sanar da ita cewa sun shigo sannan zasu kawo amaryar idan suka shigo sokoto,nan take ta kira yan uwanta ta sanar dasu,farin ciki fal ya rufeta,haka ta dannawa zain waya ta sanar dashi yace okay mum Allah ya kawosu lafiya 🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆🙆

YOU ARE READING
ZAIN ZAYYAN
Teen FictionFollow me i won't mislead you in sha Allah,with your help we will get to know what is about to happen MR ZAIN ZAYYAN, ASMA'U (HUSNA)and so on 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕 MRS NOOR'S 💕💕💕💕💕 ZAISUS LIFE WRITTERS...