Chapter 014

1.6K 97 2
                                    

🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸

*SO KO W@H@L@H?*

🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸

✍🏻by Haleematu💕meemartjj💕


vote me on wattpad
*Maamee Ja'afar*

*page 13~14*

――――Abdulmajeed Al-kasim Abdulmajeed shine a'inihin sunan shi, shine first born din mummy da daddy, sun haifeshi a Abuja lokacin dad dinmu yana a'iki a can, a'inihin asalin kakanmu Alh. Abdul dan kaduna ne, amma a'iki ya kaishi Abuja inda ya zauna ya yada zuri'arsa kuma a can ya rasu yeyensa hudu amman daya ya rasu, uncle usman shine babba wanda a yanxu shi ke kula da manyan kamfanoni da mahaifin su ya bari dad din su sister khairat, a nan kakarmu haj mairo take zaune wajansa, hakama in sister kausar ta koma school(Abuja state university) nan take zama, daga shi sai dad dinmu sai uncle Adnan daya rasu, sai kuma aunty Neenah dake aure acan da yaranta uku,,,,

Ta nisa tana cigaba da fadin, kamar yanda kika sani ba kya kadai bace macen da bro.majeed yake burgewa, mata da dama suna sonshi, hakanan wata lokacin in muna zaune zaki ga sunata kiranshi tun yana dan mutunci har sai ransa yakai ga baci, akwai wata friend dina data ce, zata iya bani koma meye indai zan fada mata haryar da zata bi bro.majeed ya sota,,,,

Amal ta katseta da fadin, uhmm pls ni duk ba wannan ba muje main point din,maryam ta cigaba da cewa, indan baki fahimce waye bro.majeed ba zakice yana da wulakanci da daga kai, amma shi so simple ne duk ya fimu kirki, mummy da dad dinmu suna matukar sonsa kasancewa an dauki dogon lokaci kafun a haifi sister kausar, tun yana karami yake da ambition din zama police, kuma burin shi ya cika inda ya fara karatun police a nan kasan har yai masters dinsa, yayi a'iki na shekara biyar, kafun ya baar kasan zuwa USyaje ya karo wasu courses na wasu shekaru, wanda dawowarsa kenan ba dadewa aka bashi matsayin da yake akai yanxu, ta danyi shiru tana cigaba da fadin, brothern mu yana son mu sosai duk in yayi tafiya ko bamu tambaya tsarsban muba, zai dakko da kanshi ya bamu, mukan zauna muyi wasa da dariya dashi, akan dade kafun kiga fushinsa wannan sai kin mishi wata laifi babba, musamman nacin amana, to baza ku shirya ba abu kadan za kiyi zai rufe ki da ruwan bala'i, ya kuma tsani kazanta, yana matukar son tsafta tare da kwalliya, in ya shirya muku futa zuwa wani dan pack to karki sake kiyi useless dresing in ba hakaba zaiki, zuwa dake, wata lokacin inya shigo gida yaga munyi kwalliya haka zaki ga yaji dadi,,,,

ta kuma gyara zama tana fadin, sister Amal shifa lokacin da yake U S dinnan akai akai yake mana a'iken kaya masu kyau da tsada, wai mu rika kwalliya, harda su kayan make up, tym din ina secondary school in diba in tafi dashi ina raba ma class mate, kai takalmi wannan ina sa na yau na gobe daban ne, har ya kare suka samun suna maryam americana girl, daga baya ma karya na musu nace da acan muke zaune, kuma suka yarda, ta karisa maganan suna sa dariya su duka, Amal na fadin, a'i gaskiya koni nasan bro.majeed da kyauta don kwanaki ina k.n ma har gida tsarabana ya iskeni naji dadin kyautan nan sosai, ta numfasa da fadin,bro.majeed is a sweet brother like no other, maryam ta amshe da fadin, a real sweet bro., haka ranan hiransu ya kare akan yayan su majeed.

――A nawa bangaren kuwa na koma zuwa school, sai dai tunda ga ranan da muka rabu da jalila ban kara ganinta ba, muhibba ma nayi baya da lamarin ta, saboda luran da nayi tana da kwawaye kala kala, kuma mummy ta jamun kunni game da yin ko wani irin friends, don haka na kama kaina, na riki karatuna hannu bibbiyu, tare dayin kokari gurin cire ko wani irin tunanine a zuciyata.

Yen kwanakin nan na shiga cakwakiya, na kuma rashin kudi, a duk,sanda nake bukatar kudi don amfani dashi na school sai nayi ta zullumi tare da fargaba, kasancewan kona tambaya sai nasha zagi da hantara a gun mummy kenan zata bani, banda daddy da yanxu bana iya tambayan sama bukatuna na kudi,,,,

SO KO W@H@L@L@H ?Donde viven las historias. Descúbrelo ahora