🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*SO KO W@H@L@H?*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
✍🏻by Haleematu💕meemartjj💕
*Dedicated to tambuwal💕*
*wattpad@Maamee Ja'afar*
*page 25~26*
――――Babban gida ne, inda muka sauka, a taxi din daya dakko mu, jalila ta biya shi kudin, muka nufa bakin gate ina kara bin arean da kallo, wanda yake so cool and silent, babu wasu mutane, anyi gini amman yawanci, ba'a tare ba, arean irin nasu wane da wancene,(kudi),,,,,
Na nisa ina raya Allah dai yasa managern ya kariso, don jalila tace da can hotel din zamu wuce, sai kuma uncle din nata, yace mu wuto nan, don shima managern yana hanyar zuwa gidan ya gansa,,,,,,
Zaune muke nida jalila a falon gidan, wanda ya tsaru da kayan alatu, masu kyau da tsada, tunda nai karo da gateman a waje, ban kuma gani kowaba, har muka iso wannan haddan falon muka zauna, ba shamaki naga ta mike tana fadin, bari na dakko mana wani abun sha ko, ta nufi wani guri da nake tunanin kitchen ne, sai gata da lemun kwali har biyu, tare da wasu glass cup a saman dan tray, ta ije tana bude ko wanne, ta zuba a cup dinshi daban, ta miko mun na kusa dani, tare da daukan na gabanta, tana fadin, bestyy gashi ko?na amsa da wani faduwar gaba ina furta kalman thanks, amman maimakon inkai bakina, sai na ije bisa table din data daura tray din ina fadin, ina mutanan gidan suke, tai wani murmushi da fadin, oh a'iko ita madam na ciki, amman yanxu zata futo, uncle.....
bata karisa maganan da take yiba, sai gashi ya futo ta wani site, cikin wasu manyan kaya kaman mutumin arziki, kallo daya nai masa na dauke kaina saboda wani kallo da yake mun, na hade fuska, ina kallon gefe daya, gabana na cigaba da fadi,,,,,,,
zama yayi can bangare daya, suna gaisawa da jalila, nima na dan gaishe shi, ya amsa yana tambayar jalila nice zan a'ikin, take bashi amsa, ya shiga bayanin to mu bari managern ya kariso, yana dan mun tambayoyi kaman gaske, ina bashi amsa, kafun ya mike yana kallon jalila da fadin, shi bari ya shiga ciki, itama ta mike tana fadin, wai ina auntyn ne, taki zuwa mu gaisa, bari na kirata, daga nan suka bace kowa yai wani site daban, aka barni nan zaune ina zare ido,,,,,
waje daya suka hade ta wani kofa, a wani bedroom na ciki, ta sameshi,ta kece da wani dariya tana fadin, amman fa na saka babyn nan, cikin box da yawa, ya zauna yana harde kafa, bisa wata sofa chair dake gefen gado, tare da mata alaman jinjina yake fadin, a'ikin ki na kyau, yariya taxo hannu, tai shiru da dariyan tana fadin, amman tsorona daya taki shan drink din nan, tana da tsirfa sosai, bakomai take shaba, yai wani murmushi, yana kallon jalila, kallonshi kawai take a nan, amman shi yarinya, basai tasha wani abu a drink ba, ido kawai ya isheta, me wuyan kawai taxo har inda yake, ya nisa da fadin, karki damu, akwai spray, inma bata sha wancan ba, ta tafa hannu tana fadin, wow so good, na gama nawa, ni zan wuce, yai yer dariya yace, saura kuma ki tanaji amsoshin da zaki bata, inta farka daga mafarkin da kika daura ta, tai dan tsaki da fadin, yariyan a'i tana da sauki sosai, nasan dai zatai kuka, amman daga lokacin da taga irin azzikin daka zube mata, zata natsu, don na lura kaman tana neman kudi, yace, indai wannan ne, ba matsala, ko gidan nan take so, zan iya bata, tai dan fari tana fadin, nidai daddy karka manta da promise dina, yace karki damu, yanxu muje in nuna miki ta inda zaki sulale, ba tare data sani ba, don kinsan yau gidan ni kadaine babu kowa, ta mike suka futa, tana zuba uban shakiyanci, shiko dadi yake ji sosai, ita kanta jalila, bata saniba, lakani ne, malamin shi ya bashi, ya rika dis vaging din yen mata, don samun cigaban harkan business dinshi, tare da nasara mai dumbin yawa, kuma a sharadin duk yarinyan daya fara saninta mace, ita da haihuwa, sai wani ikon Allah, da wannan ya nuna ma jalila wata kofa ta futa, tabar gidan baki daya ma, ba tare da sanin wata wai ni meenal ba,,,,,,,,