Chapter 48

2K 97 2
                                    

🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸

*SO KO W@H@L@H?~~~2*

🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
✍🏻by Haleematu💕meemartjj💕

🦚🦚🦚 *UNIQUE ONLINE WRITER'S FORUM*🦚🦚🦚
_(Home of Extraordinary, Uniqueness, outstanding, special and Remakable Writer's)_ 👌🏻

*Dedicated to mum and dad* 
*wattpad@Meemartjj*

*page 47~48*

――――toasted bread fry eeg, da chips d'in da yaji had'in kayan lambu dasu hanta, sune abin dana jero bisa design tray d'in, tare da coffee d'in dake tashin kamshi,,,,

  na shigo da sallama, ya amsa daga inda yake tsaye, gaban seef yana shiryawa, cikin wani black asrh d'in yadee, d'inkin kaftan rigan karama ne, sai hannun rigan ma karami, gashin kan nan baki sidif, a kwance kaman kullum, fesa turare yake, ya kammala yana zama kusa dani, akan gado, kallon tray din dake bisa jikina yake, tare da kallona yana yer murmushi da fad'in,,,,

   meenal, duk,ina zankai wannan abincin, ba tare danai magana ba, nake pointing cikinsa da fork din dake hannuna, shima hannunsa yakai yana shafa cikin yake fad'in,,,,,

  duk nie kad'ai, na daga gira sama alaman eh, yace,

  ok, hope dai a baki zaki bani da kanki, zaro ido nayi, ya dauko wrist watch dinsa bisa side drower, yana sawa tare da kallona yana fadin,,,,,

    what, in ina ciwo mummyna a baki take banie abinci, tana ji dani kaman wani dan baby, so, kema haka zaki mun, shiru nayi mai, ya langwabar dakai  yana cigaba da fad'in,,,,,

pls meenal kiban a baki mana, if not kuma baxan ci abincin ba, kasa nayi da kaina ina tunanin, yanda ni meenal zan bashi abinci a baki, gaskiya kunya nake j..... ban kariasa tunanin da nake yiba, naji yana fadin,,,,

ok, nie zan wuce, karnai late din ganin doctor, sannan ina son lekawa office, da sauri na dago kaina yana shirin mikewa, hannuna nasa ina dafe nashi hannun, kaina a kasa, nake wani runtse ido, wannan ne ya hanashi mikewa, yabi hannun namu da kallo kafun ya dago, yana bina da kallo,,,,,

   daurewa nayi ba tare dana ce komai ba, nake bashi abincin a baki kaman yanda yace, shiko banda aikin kallona ba abun da yake yie, yana faman murmushi, tare da rika amsa, yana son yanda nake nuna mishi kulawa, da yanda nake komai nawa, nidai fuska ba walwala na cigaba da bashi, sai dai naji dadin yanda yake shirin cinye abincin dana kawo mishi duka,,,,,

  kaman a tsunguleshi ya kalli plate din, zaro ido yayie yana mamaki da fadin,,,,

   what!ina abincin yake, yer dariya nakeyi tare da kara nuna mishi cikinsa da fork din, shima dariyan yake, don harga Allah sai lokacin yaji cikin nashi ya cika, ya mike da fadin,,,,,

   Alhamdulillah, na koshi haka, Allah miki albarka, tare muka mike na nufi kitchen da kayan abincin, kafun indawo na rakashi zuwa bakin kofa ya tafi.

 
――office din doctor yake zaune, abokinshi doctor Adam, bai boye mishi komai ba, shi doctorn mamaki abin ya rika bashi tare da dariya, yasa lab technicians suka rika zarya, tare dayin mishi gwaje gwaje na musamman,,,,,

  duk ya kosa a kammala, don yasan halin da ake ciki, haka kuwa akayi, ya danji sanyi sanyi, sanda doctor Adam din ke mishi bayani, ya kwantar da hankalinshi ba wani abu bane kawai dai sunyi amfani da chemical wanda keda allergic reaction da jinin shi, shi yasa jikinshi yai haka, amman akwai drugs dazai rubuta mishi, ya cigaba da fadin,,,,,

    sannan sex pills din datai amfani dasu masu hatsarine, suna da karfi, don haka zakai nisa da madam na wasu yen kwanaki, da zaran kaji sauki komai zai dawo normal, doctor Adam din ya karisa maganan da yer dariya,  ganin yanda yaya majeed ke faman hada fuska,,,,

SO KO W@H@L@L@H ?Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang