🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*SO KO W@H@L@H?~~~2*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
✍🏻by Haleematu💕meemartjj💕🦚🦚🦚 *UNIQUE ONLINE WRITER'S FORUM*🦚🦚🦚
_(Home of Extraordinary, Uniqueness, outstanding, special and Remakable Writer's)_ 👌🏻*Ina matukar jin dad'iN, my swt lovely darling and everlasting Novel, bana gajiya da karanta littafin, jinjina ga marubuciyan FUSKA BIYU*
*Dedicated to mum and dad*
*wattpad@Meemartjj**page 43~44*
――――Iya had'uwa motan ya had'u, yer kumbula da ita, kirar ford, motan tai mun kyau, fara sai kyalli takeyi, na bud'e ina shiga motan, bakina d'auke da addu'a, na rufo motan yana cewa mun, inyi reverse da motan, a hankali nake yun murza steeryn motan, ina yin baya da motan, fusakansa d'auke da murmushi naga yana d'aga mun hannu, alaman yayie, naja natsaya ina zuba ma steery ido da wani mamaki, wai nine a motan kaina, ya kariso ida nake, yana ciro wayanshi da fad'in,,,,,,
let me give u a snap, ya rika mun hotuna, kafun yaxo, yana tsaye daga waje, nie kuma ina cikin motan, ya mika mun wayan, ina ganin pics d'in,,,,,
sosai na rika murmushi ina kallon hotunan, don sunyi kyau sosai, hijjab d'inma yaimun kyau, na rika murmushi, kyawawan hakorana suna bayyana, ido kawai yake bin fuskana dashi, ko kad'an baya gajiya da kallon fuskan, musamman in ina cikin farin ciki, ya rika jin wani feelings na taso mishi, na juyo muka had'a ido, yana fadin,,,,,
motan yai miki kyau ? na d'aga kai cike da farin ciki, ina fadin,,,,,,
yayi kyau sosai, thank u very much, yai wani murmushi, sanda yake dad'a zuba mun ido, nima shi nake kallo don yanxu na fara kwarewa da kallon cikin kwayan idonsa, wanda a da suke matukar rikitar dani, wani irin kallo nake mishi, da tunanin abin da zan saka ma bawan Allah nan, tunda mukai aure, kullum cikin faranta mun rai yake, duk da yace, banice zabinsa ba, amman yana kokari wajen bani farin ciki, wani irin sonsa na dad'uwa a zuciyana,,,,,,
kasa controling kanshi yayi, ban ankaraba, sai jin fuskansa nayi wajajan girana, ya d'aura hannayensa wajen glass d'in da akai winning kasa, wajen idona ya kawo bakinsa yana faman shafamun, numfashin mu na sauka akan fuskan juna, cikin wani irin murya naji yana fad'in,,,,,,,
i like these ur lashies alot, na runtse ido, yayin da zuciyana ke bugawa so fast, inajin wani irin abu na mun yawo a cikin jikina, ya d'ago kai a hankali, da wani irin feeling, yana bin fuskan da kallo, niko na rufe ido gagam, kawai saijin bakinshi nayi a saman lips d'ina, na zaro ido ina bud'ewa, kanshi duke ya bani wani light kiss, yana d'ago kanshi, yayin da yake son ya daidata natsuwansa, yasa d'an yatsa yana lakuce mun hanci da fad'in,,,,,,,
miss scarry, duk kim wani tsorata, sakko muje ciki, kin abinci, daga haka naga ya juya yayi gaba, wani zuciyar na tambayarsa da fadin,,,,,
majeed what hve u done, da wannan ya wuce cikin gida, nima na futo daga motan cike da sanyin jiki, ina rike da wayanshi, daya bani ina kallon hotuna, na kulle motan ina wucewa ciki gida.
Shagargarin ranan na fara zuwa makaranta saidai shine ya kaini, saboda ranan yana gida, hadda na fara yie, ana karatu sosai, don haka na maida hankali, dama wancan karatun tuni na hakura dashi, tare da d'aukan hakan, a kaddaran rayuwana, sauran rana kuma daxan fara zuwa islamiya, daxai futa da safe, harda bani kud'i wai na break, ina mamaki tare da dariya in yana mai dani yer baby haka, ko tsaraba zai mun, wata rana sai da yaxomun da chocolate, ko biscuit, nidai inajin dad'in zama da wanda nake so, duk da bai bukace komai a gareni ba, dama nie tsoro nake jie, sannan wani lokaci yakan tuna mun, nie matsayin kanwa nake har yanxu a wajensa, irin wannan kalaman suna kashe mun jiki sosai, saidai wani sashin na zuciyana na fad'amun hakan ba dacewa bane, kuma akwai matsala fa.