🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸*SO KO W @H@L@H?~~3*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
✍🏻by Haleematu💕meemartjj💕🦚🦚🦚 *UNIQUE ONLINE WRITER'S FORUM*🦚🦚🦚
_(Home of Extraordinary, Uniqueness, outstanding, special and Remakable Writer's)_ 👌🏻*Dedicated to mum and dad*
*wattpad@Meemartjj**page 80*
――――Driver ne yayi packing motar a haraban gidan, sanye da wani butter milk din tsadaddan lace nake, dikin riga da zani, nasha daurin zahra buhari, tare da yafo babban butter milk din mayafina bisa ka, ina rungume da maamaa dake cikin showel a kafada, wanda keda 10days a duniya, kafana sanye da takalmin gucci mai dan tudu, hannuna makale da yer cute butter milk din jaka, mai kyau da tsada, ta dayan site din ya futo sanye cikin uniform, na blue din riga wanda yaji ranks na alfarma, sai idanunsa dake sanye da black goggle, kafansa na cikin wasu costly black cover,,,
haka muka karisa babban falon uncle ibrahim, dake cike da iyayan mu, da kakanni, da sallama muka shiga duk aka dago ana kallon mu, kowa na shu'awan mu, ya dan duka yana cire takalmasa, nima na cire nawa muna karisawa ciki, kusa da lawyer din ya zauna, yayin da uncle lamido da uncle ibrahim ke zaune gefe daya, sun gaisa, nima na zauna kusa da haj. dake amsan maamaa a hannuna, ina gaishesu, nabi falon da kallo, ina kallon Abdul dake zaune can gefe, sai mummy dake kusa da aunty salma ta hada fuska, kanta a dan kasa, gabana ya shiga faduwa ina tunanin abin daxai faru a yau din, uncle ibrahim ya bude taron da addu'a kafun ya fara bayani, yana ba mummy daman tayi magana, amma shiru, lawyer din ya shiga convincy dinta ko zata fada wani abu, ga mamakinsu sai kuka ta fara tana shashsheka, lokacin da take bin kofa da kallo, hankalina ya tashi, Abdul na fadin,,,
mummy plss say something, don Allah kiy......sallamanta ne ya katse mai magana, duk aka dago kai ana kallonta, sanye cikin black abaya mai adon duwatsu silver, tasha rolling da gyalansa, ta cire silver plat shoe din dake kafanta, tana karisowa cikin sanyin jiki da fadin,,,
ba mummy bane za tayi magana, ko tace wani abu, nie Amal nice na cancanci na fadi wani abu, na gaya muku komai da komai, ta karisa maganan so silent, hawaye na sauka akan fuskanta, kallon kallo aka shiga yie, kafun uncle ibrahim yace,,,
ouk, Amal zauna ki mana bayanin abin da mummyn ki take boyewa, bisa tyles ta sulale tana zama, tare da yin kasa da kanta, tana shashshekar kuka, lawyer din ya gyata zama da fadin,,,
look Amal, ki natsu da kyau ki fada mana menene ya faru, ki mana bayanin waye kuma ya kwashi document din dad dinku, tana kuka ta dago da fadin,,,
ba daddy bane ya kwashi document din kaman yanda ake tunani, nice nan na dauka da hannuna, kuma mum dina ne ta sani dukkan wannan abin,,,
what!shine abin da wasu suke fada, ana zuba ma mummy ido, gabana yayi wani irin faduwa, ina karanta,,,
inna lillahi wa'inna ilaihir raji'un, kawai saiji nayi tana fadin,,,
ba wannan mummyn ba, real mum din data haifeni, kowa yayi shiru da mamaki, lokacin da mummy ke kuma sa sabon shashshekan kuka, ashe akwai wannan ranan da zata xo, Amal ta cigaba da zayyane musu komai da komai, hankali ya tashi, yayin da rai ya baci, kuka kawai takeyi tana fadin, ba xata kara ba, haj. da gumi ya jika ta soma fadin,,,
shikenan sule yabar mana mummunar tarihi a zuri'a, wannan shegiyar sara.....sai kuma tayi shiru da fadin,,,
wannan d'a, wannan d'a, bakin..... bisa gwiwana nai saurin zubewa, Abdul ma ya zube a tare muke fadin,,,
haj. don Allah kiyi hakuri, don Allah, ki duba rayuwan mu, inkika fadi wani abu kan mahaifin mu, kaman akan mu kika fada, kiyi hakuri ki yafe masa, don Allah karkice wani abu, da tausayi kowa ke kallon irin kukan da mukeyi, mummy kuka, Amal kuka, Abdul nima kuka, aunty mariya ta dafata kowa na bata hakuri, ta nisa da fadin,,,