Chapter 78

1.6K 88 1
                                    



🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸

*SO KO W@H@L@H?~~~3*

🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
✍🏻by Haleematu💕meemartjj💕

🦚🦚🦚 *UNIQUE ONLINE WRITER'S FORUM*🦚🦚🦚
_(Home of Extraordinary, Uniqueness, outstanding, special and Remakable Writer's)_ 👌🏻

*Dedicated to mum and dad*
*wattpad@Meemartjj*

*page 78*

――――Zama nayi gefenta, ina daukan littafin, ita kuma ta dage kanta a kasa tana rubuta phone number, shiru nayi da wani tunani, kafun ince,,,

  momma wannan littafin assignment din kine, shine na m.Nawwas din nan ko?da wani murmushi ta dago tana fadin,,,

  eh shine, nai dan far da ido ina fadin,,,
 

  hmmm, nifa momma malamin nan sai naga kaman yana sonki ne, da sauri take fadin,,,

  kai sister meenal, me yasa kikace, murmushin da takeyine ya tabbatar mun da abin da nake tunani akanta, nai dan yake da fadin,,,

  hmmm, nadai fada miki, kisa ido kuma ki gani, tai dan shiru kafun cikin zumudi take fadin,,,

    nima haka nake tunani, kin san menene, shi ya fiye jan class ne, shi yasa baxa ki gane hakan ba, ta daga paper hannunta da fadin,,,

  kinga wannan ma, phone number nane, wai jiya mun tashi school, dama ya bamu assignment, shine yaxo wucewa ta inda nake, yake fada mun, wai in rubuto misho phone number na, in saka cikin littafin assignment din, na dan zaro ido da murmushi nake fadin,,,

  kin gani koh, dama na fada miki, ta miko mun paper data rubuta numbern da fadin,,,

  eh, nima abin ya bani mamaki, yanda yayi maganan ba wanda yaji kuma ya lura, na kalleta da kyau ina fadin,,,

   jan class dinne kawai irin nashi baxai barshi ya fada miki ba, momma kinsan menene?da sauri take girgixa kanta, na cigaba da fadin,,,

  tunda shima da namiji ya iya ja miki class, why not kema kija naki class din, kin gane yanxun karki bashi numbern, daya tambayeki sai kice kin manta, da kanshi zaki ganshi har gida ya kawo kafansa, jiki a sanyaye take fadin,,,

  ouk sister meenal zaizo kuwa?, yana fa da jan class, kaman zatai kuka take kuma fadin,,,

gashi kuma...... koda bashshie nie wannan bai dameni bama yanxun, nasan me take nufi, don haka nadan nisa da fadin,,,

  sister karki damu, in sha Allah zai zo, kina da komai da da namiji ya cancanci ya soki, musamman halayenki gaba daya da kika sanja, shawaran da zan baki shine kie dage da addu'a, indai shi alkhairi ne, zaki ganshi har gida, sannan ki manta da maganan azziki ko mara azziki, wannan na Allah ne, momma ba wanda aka haifeshi da dukiyarsa, kowa a duniyar nan yake samunshi, ki manta da wannan indai kina son abinki, tai dan far da murmushi take fadin,,,

  hakane, nima na cire wannan, kuma yana ma da sana'anshi, gashi yana karatunsa, idanu kawai na xuba mata da tunanin,,,

Allah sarki rayuwa, momma ne da wannan kalaman, kafun na koma ina kara bata shawara, sai gashi tabi shawara na, koda ya tambayeta, sai cewa tayi a'i bata jiba ne, jikinsa yayi sanyi, lokacin da yake tunanin kaman babu sa'a, don haka zai hakura kawai, so ba hauka bane.

  itako tun safe take zarya taga zuwansa, har mamakinta nakeji, tana sonshi da yawa, sai dai har dare shiru bai zoba, nima banji dadin hakan ba, sai dai a daren ne, dad dinsu ya kirata falonshi, inda yake sanar mata wani m.Nawwas yaxo neman izinin zuwa wajenta, wayyo murna kaman tasa ruwa a kasa tasha, dad din yayi mata nasiha cewa, yaron ya shiga ransa, kuma ya futo daga gidan dattako, sai dai ba irin mijin da suka san tana ra'ayi bane, tayi hakuri karta wulakan tashi basu san alkhairi dake tare dashi ba, ita dai a murna kawai take kanta a kasa,,,

SO KO W@H@L@L@H ?Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang