Chapter 27

1.5K 96 4
                                    

🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸

*SO KO W@H@L@H?*

🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸

✍🏻by Haleematu💕meemartjj💕

*Dedicated to ~ummie Aysha mika'il,,,,ina godiya sister,much luv dear*

*wattpad@Maamee Ja'afar*

*page 26~27*

――――Bincike suke sosai, amman sun kasa samun komai daga shaidan da suke son su tabbatar akan Alh.dido, sunyi watsa watsa da kayanshi a dakin,shiko yana kasa ya, ya zuba uban kneel down, sai faman kwalo idanu yake, tsoronsa daya kar yaya majeed ya shigo cikin binciken,,,,,,

daya daga cikin police dinne, yaba sauran umurnin cigaba da binciken da suke yi, tare da futa daga dakin, yana dosan gurin da yaya majeed din ke tsaye da sanyin jiki,,,,,,,,,

sai daya sara mishi yana kamewa a tsaye yake fadin, sir mun duba ko ina, amman bamu samu wani evidence dazai proving criminal act din Alh. dido ba, hakan ya bamu daman ba zamu iya kamashi a yanxu ba, ya majeed ya dago kanshi a hankali,daga duken da yake, yana ji kaman yasa bindiga ya dauke Alh. dido da harbi, don baisan adadin lokacin daya dauka yana cutar mishi da meenal dinsa da kazamin dukiyarsa ba, a zuciye ya nufi dakin da tafiya irin ta jarumta, yana shiga duk suka dakata da binciken da suke yi, yayin da Alh.dido ke dada yin kasa da kai, ya rika bin dakin da kallo yana kaiwa da dawowa, yana murza yatsunsa bisa goshi, tare da kankance ido, ransa bace yake raya, tabbas indan har ya samu Ahl.dido, da laifin da suke tuhumarsa, to bai mai kwatanshi a kasan nan, tabbas kuwa,,,,,,,,,,,

Idanunsa ne suka gane mishi wata trolley bag yer baba dashi, bisa bed inda sauran suka riga suka zazzage kayan ciki gasunan su takalmine kaya dai kala kala,birjik, ya rika daga kayan a hankali, daya bayan daya yana ijesu, can yaxo kan wani kwalin turare mai kyau dashi, a hankali ya jawo kwalin tare da jujjuyawa yana kare ma turaren kallo, bai taba ganin irin turaren ba, duk da yasan turare da dama na maza, but baisan wannan ba, ya maida hankalinshi sosai kan perfume din, tare da satan kallon Alh.dido ta gefen ido, yana kallon yanda ya dan zaro ido, da tashin hankali kwance a fusakansa, kasa kasa yana wiki wiki da ido, sannan yaya majeed, ya wani basar, yana cillar da kwalin turaren can saman gadon, still yana kuma satan kallon Alh.didon, wanda a wannan karon yake sakin wata yer ajiyar zuciya, yana kauda fuska gefe, yaya majeed ya juyo yana kallonsa sosai, cike da wani tsana, sannan kuma ya karisa gun perfume din, yana kuma dauka,,,,,,,,,,,,,

ya zaro shi daga kwalinshi, dark purple ne kalan kwalban turaren, amman ana iya ganin ruwan turaren dake shaking ta ciki, kadan kadan, a hankali ya duka har kasa yana dan tsugunawa kan kafarsa da'ya daya dan lankwayata, yayin da dayan kafan ke kan tyles sosai, ya daura hannunsa daya bisa gwiwansa, dayan kuma yana rike da kwalban turaren, yabi turaren da kallo, kafun yadan buga akan tyles, turaren ya fashe, sai ga abun da suke nema sosai bisa tyles din,(coccain) sauran yen sandan suka zaro ido cike da wani mamaki, daya daga cikinsu, yana murmushin samun nasara, nan da nan suka soma hada evidence, suna tattara duk wani abu da suka gani, ciki harda document na wasu weapons da suka gani, ya mike tare da ficewa dakin lokacin daya gama sama Alh.didon handcuff, suka tattara su harda gate man din suka wuce dasu, headquarterdinsu, kafun kuma su wuce da Alh.dido state CID, yayin da suka kammala dashi.

Ina tafe ina ganin wani duhu, dishi dishi nake gani, har Allah yasa na samu napep din, daya maida ni can school samaru,,,,,,,,,

Dai dai bakin gate na hadu da wata, tace, baiwar Allah, don Allah kece meenal s gidado, da sauri na kalleta dana ji ta kira sunana, don hankali na na can wani wajen, ina fadin, eh nice, tace, to indan ba zaki damuba, don Allah ina son za muyi wani magana ne, na wuce, mukai gefe daya ina fadin, ok muje,,,,,,,,

SO KO W@H@L@L@H ?Donde viven las historias. Descúbrelo ahora