🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*SO KO W@H@L@H?*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
✍🏻by Haleematu💕meemartjj💕
*dedicated this page to yhu kawata ta kaina《Hauwa'u Ahmad amir》ummu khairat*
*page 008*
――――Da sallama ta shiga murya kasa kasa tana takun kasaita ts samu guri ta zauna bisa daya daga cikin kujerun da yake falon tare da fadin, sannunku da zuwa, mubash wanda yaje cike da farin cikin ganinta ya soma fadin, haba queen dina irin wannan dadewa nasha bazaki futo bane a'i ke zanma sannu my wife, ta dan kalleshi tace, ko?,yace, eh harna ce Nazir ya tashi mu kara daga ciki don bazan iya tfy ban gankiba sarauniya ta, tai far da ido tana jin wani fashewan kai tare da kallon wanda aka kira da Nazir tana fadin, wai haka Nazir?,Nazir yace, tunda jan ajin na neman zauta mun aboki, da sauri mubash ya amshe da, kaman ka sani da ker ma aka bani chance wannan karon na samu ganinta kasan ita mai tsada ne, Nazir yace, plss Amal a dan saurara ma friend din nawa don ya shiga da yawa, ta dan tabe baki tana fadin, ok zan duba, nima bana son na bashi wahala don naga daddy na naji dashi, if not for this ganina wuya zai muku, Nazir yai murmushi cikin zolaya yace, godiya muke your majesty, ita ko Amal kai sai fashewa yake yi, haka hiran nasu ya kare cike da yin musu yanga da kalailaita irin na sangartattun yeye, ranan sai around 5pm sukabar gidan bayan sunyi sallama da mummy da dad.
ta dawo daki tare da fadawa gado tana ture daurin dake kanta tana kuma jan tsaki, can kuma ta jawo rafan kudi yen one onek, har rafa hudu,sai kuma ta saki murmushi tana fadin, i will really go for this, ta jawo wani jakanta tare da watsa kudin a ciki,,,,,,,,
tun daga ranan indai Amal ta dawo school weekend sai mubash yaxo, kuma ka'idane a 'i toye toye da girke girke, shi kuma dama ko wani zuwa toshinta 100k ne zuwa sama《dan attajirine》banda kaya daga kan make up zuwa suturan sawa, mummy ma nashan kyautan zannuwa, nima na shaida don wani material da lace da aka ba mummy ni aka dinka mawa na salla.
**********
――Yau kwana shida da fara azumi na futo wanka ina shafa mai mummy ta shigo tana fadin, inkin gama kizo zan a'ikeki, nace, to, sanda na gama shiryawa ina kuna freshner din da Beenah ta manta datai kunna bayan ta gama gyara mana daki da side dinmu baki daya na gyara bed dina don kullum nike gyara abina wata lokacin harda na Amal zance ta barshi duk don in iya,,,,sannan na shiga neman hijjab din da zansa in futa amma duka na tuna suna washing machine naja tsaki ina tunanin abin da zansa in futa dashi, mummy naji ta kwala mun kira tana fadin, meenal wai uban me kike yine har yanxu, da sauri nace, mummy ganinan, na mike dama riga da skirt ne na wani lace dina mare nauyi nasa pink color, kawai sai na saka wani black din after dress dina da umman mummy ta bani tsaraban da kwaliyan stones pink color na jawo wani karamin vil dina pink na yafa na wuce side din mummy, a bedroom na sameta ta dakko kudi ta bani tare da wani karamin jaka tace in saka gidan aunty mariya zani na kai mata,tana fadin, karki zauna a dawo da wuri, nace, to, mummy ame zanje, sai data harareni kafun ta daka mun tsawa da fafin, a kaina zaki common wuce kie samu drop ya ijeki, ki kula mun da dukiya, bani da drivern daxai kaiki, cikin sanyin murya nace, a'a dama mummy ina nufin kudin transport,ta bude drower ta zaro 1k tana wurga mun tare da fadin, gashina zata baki na kimowa, na dauja kudin ina zuwa,compound din gidan mu na hangi motan ta duka biyun inda ake ijesu an wanke su tas ga drivern ta zaune a gefe tare da wani yaro da ake a'ike suna zaune suna hira, na futa ina jin wani iri a raina kullum sai an nuna mini banbanci a gidan.
Direct gidan na wuce can haunwa, gate din gidan a kulle yake har zanyi knowking sai ga wata mai a'ikin gidan ta bude small door din ta futo,tace mun sannu, nan zaki shiga, nace, eh, tace, to kiyi sauri ki shiga kafun su rufe gate din ciki, to,nace tare da shigewa da sauri, na karisa second gate din ina shiga cikin compound din gidan,na dan numfasa ina raya, nagode Allah basai nayi ta knowking din nanba, na nufi cikin gidan hankali kwance ba tare dana tuna suna da karnuka ba kare ba,,,,,,,