🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*SO KO W@H@L@H?~~~2*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
✍🏻by Haleematu💕meemartjj💕🦚🦚🦚 *UNIQUE ONLINE WRITER'S FORUM*🦚🦚🦚
_(Home of Extraordinary, Uniqueness, outstanding, special and Remakable Writer's)_ 👌🏻*Dedicated to mum and dad*
*wattpad@Meemartjj**page 42~43*
――――Meenal baki tasheni ba, har lokacin sallah zai wuce, na d'an juyo ina kallonshi, shima nie yake kallo, da sauri na d'an kalli agogo dake makale anan falon sannan nace,,,,,,,,,
a'i naga da sauran lokaci, ya ciro wayanshi dake aljihun gaban rigan yana fadin,,,,,,,,
nie albani zanje, kinsan da wuri suke nasu sallah juma'a, dai dai nan kira ya shigo wayan, naga ya d'aga yana fad'in,,,,,,,,,
Hello munir ya akayi, yai d'an shiru, kafun naji yace,,,,,,,
no, yi tafiyanka, kaje kai sallan ka, karka damu, zanja motan, ya sauke wayan yana kallona da fadin,,,,,,,
munir driver nane, wai yana jirana ya kaini masjid, ko ina sai ace sai ankai mutum, nace yayi tafiyarsa kawai, zan iya zuwa da kaina,,,,,,,,,
yana maganan ne da kallon fuskana, nima shi nake kallo ina murmushi, kwata kwata bai iya d'aukan rayuwa da zafi ba, ya d'an ja kumatu na, yana cigaba da fadin,,,,,,,,
dama kece zaki driving d' ina sai inje, idanu na d'an zaro, da fadin,,,,,,
nie kuma, ya wani basar, don yasan ban iya mota ba, yana fad'in,,,,,,
meya faru?baki iya driving d'in bane, kai dna d'aga mishi alaman eh, ya wani d'aure yana cigaba da ad'i,,,,,,,
ya akayi ita Amal ta iya? tuni annurin dake fuskana ya canxa, na kasa bashi amsa, yace,,,,,,
meenal ke nake tambaya?na daure ina fadin,,,,,,,,
nima ban saniba, amman ita aka siya ma motan, maybe shi yasa ta iya, ina maganan kaina na kallon wani gefen, naga yasa hannu tare da juyo da fuskana, idannun mu na kallon na juna cikin wani murya yake fadin,,,,,,,,
zan koya miki kina so?na samu kaina da gyad'a kai alaman eh, ya saki mun fuska yana fad'in,,,,,,,,,
toh ki shirya kwanan nan, hutun karshen shekara, sai in koya miki, ya karisa maganan kuma, yana zamemun d'an gyalen dana yafa na abayan dake jikina, nayi packing gashina can kasa da ribbon, naji yace,,,,,,,
yaushe za'a kitse wannan gashin?, kaina na kasa ina d'an runtse ido, don shafa mun kan yakeyi, cikin sanyin murya nake fad'in,,,,,,,,,
da yauma za'a zo mun da wanda zataimun kitson, nie nace ta bari sai gobe, yace,,,,,,,,why?shiru nayi da d'an inda inda, kafun nace,,,,,,,,
bakomai, ya cigaba da fad'in,,,,,,,,,,
wacece zata kawo miki mai kitson?,nace,,,,,,,Baba balaraba ne, mai a'ike a'ike, ya mike tsaye, tare da saka hannuwa cikin aljihu da fad'in,,,,,,,
ok gobe kice ta kawo miki ita, am sorry, bana son zuwa wannan saloon d'in, shi yasa baxan kaiki ba, taxo ta miki a gidan, ya karisa maganan yana ciro rafan kud'i en 500, na 20k, ya ije hannun kujeran daya mike yana kallona da fad'in,,,,,,,,