Chapter 23

1.4K 97 0
                                    

🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸

*SO KO W@H@L@H?*

🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸

✍🏻by Haleematu💕meemartjj💕

*Dedicated to sisters (Basma, Rabi'a,Nana and yusra)* 

*wattpad@Maamee Ja'afar*

*page 22~23*

――――Tunda ta fara magana kuwa bata tsayaba, sai data kai aya, ya sagir na tsaki yace,gaskiya wannan rainin hankali ne, ya za'ayi sai da ana sauran 1month biki, sunce sun fasa, waisu auran zumunci, zasu yima dasu, da basu sanda auran zumunci bane, zasu turo nan, haj. tace, kafa gani, tsaban wulakancine, sun sanya yarinya cikin tashin hankali, sun sanaya mahaifiyar ta, don nasan tana can tana fama da tunani, har tana cewa, zata a'iko da wasu kudi a siya musu wasu kayan kitchen dasu ummee, ashe zata ji, bakin labari, ya sagir na kuma jan wani tsakin yake fadin, a'i da ba'a basu kudin auran ba, suje can abashi wancan sadaka, karshen zumunci kenan,haj. tace, a'a gwara da aka basu kudin su, ba kare bin damo, miji ne, Allah zai bata wanda yafi dansu, ya sagir ya mike yana fadin, Allah shi kyauta, amman nasan za'a yi hakan, daga ita har yaron, sunyi kankanta da aure, ya fuce yana ji kaman yayi tsalle.

Kaman daga sama sai ga kiranshi wai taje yana can waje, taso, taki zuwa, don bata ga dalilin zuwan nashi ba, amman wata zuciyar ta zugota, ko bakin magana ta fada mai, taji sanyi, haj. na faman fadin zarah zarah ta fuce, fuwww abinta,,,,,,,

da hawaye ta tare shi, tana sake ruwan masifa, ga mamakinta sai taga shima harda yer kwallansa, ya shiga fadin, zarah Allah har yanxu ina sonki, aure ne kawai Allah ya nufa bashi tsakanin mu, amman lokacin dana ji za'a rabamu, nasha wahala, har sai da nayi ciwo, shiru tayi kaman ta yarda, sai kuma tace, to a'i zaka iya dagewa akan ra'ayinka, kaifa namijine ba maceba, a sanina mata akema auran dole ba namiji ba, yace, hmm baza ki gane bane, bayanda banyiba, tauraruwana, amman iyayena sunki hakura, ni kuma baxan iya musu rashin biyayya ba, wani bakin ciki ya tukota, da tunanin, to yanxu mai yazo yin mata, cikin kuka take fadin, to yanxu kaxo ka bani katin gayya tane, ko yaya?banda bakin cikin daka samun a rayuwa, bana bakin ciki saboda na rabu da kai, sai don tarihin daka kafa a rayuwa na,da tun farko, ka fada mun da maganan family dinku, da ban bata lokaci naba, sai da biki ya rage 1month iyayena sun gama kashe mun kudi, sannan kace ka fasa, yace, no zarah pls ki fahimceni,,,,ta katseshi da fadin, baka da wani excuse daya rage maka, ka tafi, kawai nagode,,,,,,,,,,,

zai magana kennan, ya kariso gun da fadin, kaga mallam don Allah ka tafi, kazo kai ba wani magana mai karfiba, sai sanya yer mutane cikin tashin hankali, don't u see she is crying, ko kai tears dinta baya hurting dinka ne, cikin zafin rai yake wannan maganan, shiko muhsin binsa yayi da kallon mamaki, ya kalli zarah wanda ta kura mishi ido da hawaye a fuskanta, yana fadin, ke kuma bace daga nan, juyawa kawai tayi, tai cikin gida, tana kara sa, sabon wani kukan,,,,,,,

ya sagir ya kalli muhsin wanda ke fadin, baka gane niba ne, nine wanda zarah zata......ya katseshi da fadin, yea na gane ka mana, kaine wanda zaka auri ta, a da, ba yanxu daxa a muku auran zumunci ba, wani suprise look  ya kara ba ya sagir, ya sagir na fadin, of course yanda kaima za'a maka auran zumunci, haka itama auran daxa a mata a yanxu kenan, don haka Allah bamu alheri, plss bana so daga yau ko a waya ka kara kiranta, mungode, daga haka yai tafiyasa ya bar muhsin da baki bude yana mamakin kalaman ya sagir din.

*****
Na koma school da dumbin bakin cikin daya dafa zuciyana, kullum ina cikin tunanin kalaman mummy dana Amal,  wata zuciyar na bani shawara, da lokaci yayi da zanyi fighting right dina, ya kamata ko sau daya Amal tabar mun son wani abu da nake so, banda na iyayanmu, data dade da mallakewa, ina son in nuna mata nima ye'ce kaman kowa, kuma yanda take tunanin tana son yaya majeed na fita sonshi, da wannan tunanin kullum nake kwana nake tashi.

SO KO W@H@L@L@H ?Where stories live. Discover now