🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*SO KO W @H@L@H?~~3*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
✍🏻by Haleematu💕meemartjj💕🦚🦚🦚 *UNIQUE ONLINE WRITER'S FORUM*🦚🦚🦚
_(Home of Extraordinary, Uniqueness, outstanding, special and Remakable Writer's)_ 👌🏻*Dedicated to mum and dad*
*wattpad@Meemartjj**page 71*
――――safiyar ranan muka tashi da shiye shiye, ranan ne muka kammala bridal cake din mai 3steps dana musu, masu kyau, sanda nake kuma kaiwa da dawowa, muna shirya sauran kayan abinci,,
,misalin 2pm aka kammala musu decoretion din wajen event din, wanda yayi kyau sosai kaman wani hall, kowa ya fara shiri, lokacin da mutane ke dada cika gidan,,,
waya su kayi da sister kausar ta sanar da ita inda zasuyi bridal shower din, tare da bata address di gidan, ba tare da wani dogon tunani ba, ko wani abin, ta sauke wayan tana kammala shiryawa, tare da jera kayanta cikin wata yer babban trolley da ninyar sai an kammala biki tas zata dawo, ta zari sabuwar key din motan da daddy ya siya mata mai tsadan gaske, na gama idanta, kirar benz, mummy tayi mata rakiya har wajen mota, sukai sallama, ta taho.
――misalin 4:10pm suka fara event din, amaren sun shirya cikin wata red din pited gown na ready made, sunyi kyau, sunsha daurin da wani bridal head tie, wanda ke faman spakling, sai batch din da suka ratayo mai dauke da _bride to be_, enmmata ma ansha waka, ba kaman sister maryam da make up dinta yafi na kowa yawa, amma tayi kyau, selfie stick kawai ke yawo a hannunta, har lokacin da aka bude ma Amal gate ta shigo gidan, kowa bin motan da kallo yayie, saboda kyaunta, ana son aga waye cikin motan,,,,
cikin shiga na purple lace riga da skirt ta futo, gyalen rataye a kafada sai daurin dankwalin data tsikaro, sai cute bag din da take rataye dashi, tana tafe tana yarfa key a hannu, ta bude gidan baya ta ciro trolley dinta, tana ja a hankali, sanda sister maryam ta gane itace, da gudu taje suna rungume juna, dama ta kosa taxo, jiki na rawa tayi site dina da ita, don ta shirya, bayan su gaisa dasu sister kausar, tana tafe tana ma mutane kallon yatsina, nidai bansan me ake ciki ba, don inacan kitchen muna karisa shirye shirye,,,
sosai take bin gidan da kallo don ya burgeta, ba kaman furnitures din dake ciki, sai kallo ko ina take, har sanda sister maryam ta kaita dakin dana saukesu tana shiryawa.
Event suke ba karya, lokacin da a suke daukan hotuna, abin sha dana cie sai kaiwa da dawowa yakeyi, sanda nayi wanka, na kammala shiryawa cikin wata tsadaddan cute flowing gown, golden, kalan dress code din da su kayie, sai dai nawa kayan daban ne, na saudiya ne dana siyo su, rigan tayi kyau so simple, sai adon duwatsu black a jiki, hannun rigan pencil, rigan na dan jan kasa, na saka yer pencil shoe dina golden, sai gashina dana gyara, sai kyalli yake, na kama can kasa da black ribbon, tare da daura black p cap din dake dauke da sunan,,,
_mrs majeed_ a jiki, ina rike da wau paper bags, wanda ke dauke da extra p caps din da zan raba, fuskana yasha light make, nayi kyau sosai, na futo wajen, en yara na faman bina tare da fadin,,,
aunty meenal baki bani ba, aunty meenal, ni zaki ba, duk sun hanani sakat, ina daga paper bags din sama, ina murmushi, yara sai bina suke, wasu suna son in basu face mask su saka, haka na rika tafiya ina raba musu, sanda sister kausar ta baro inda take tsaye rike da selfie stick tana dagawa, da yin mana hoto, tare da zuzuta yanda nayi kyau, nidai murmushi kawai nakeyi, ina kefkefta lashies din idona da sukai kaman nayi fixing, gaba daya idanu ya dawo kaina,,,
tabe baki sister maryam ke faman yie, wacce take kusa da kujeran da Amal ke zaune itama tasha na gayun, amman a halin da take ciki yanxu cike da tashin hankali, ta tsani taga yarinyan tayi looking so fresh, da mamaki take kallon sist maryam fa fadin,,,