Chapter 76

1.8K 103 2
                                    




🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸

*SO KO W@H@L@H?~~~2*

🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
✍🏻by Haleematu💕meemartjj💕

🦚🦚🦚 *UNIQUE ONLINE WRITER'S FORUM*🦚🦚🦚
_(Home of Extraordinary, Uniqueness, outstanding, special and Remakable Writer's)_ 👌🏻

*Dedicated to mum and dad*
*wattpad@Meemartjj*

*page 76*

――――Drama iya drama suka shirya, dama kullum cikin target dinta suke, neman yardan yarinyan take tako halin kaka, dai dai sanda ta futo da gudun gaske, tana shan kwanan junction din, wani yaxo da nasa motar ya buga mata, wanda har saida ta tsorata, gaban motarta yayi ratsa ratsa, ta goge hawayenta a saba'in ta futo,,,

  sai dai tun kan tace wani abun, sarah mum ta paka nata motar ta futo, shima wancan ya futo, masifa sarah mum din ke masa sosai da sosai, wanda ya tara jama'a da yawa, shima yana maida mata da masifar, ta daga waya tana kiran police, ana lallashinta tare da bata hakuri, Amal kawai saita zama yer kallo a wajen, kafun sarah mum din tasa dole saida yaba Amal hakuri sannan taron ya watse,,,

   nan da nan ta kira mechanic sai gashi yaxo suna maganan kudin gyaran da motar Amal din zaici, advance kawai ta fara bashi, amman kadan ne bai haura 100k ba, Amal din ta girgixa, tare da mamakin matar, ganin yanda ta ciro kudin ta biya, shi yasa koda taja hannunta zuwa nata motar bataki binta ba, lokacin data fashe da wani sabon kukan tana fadawa jikin sarah mum din, itama ta rungume yer, tana lallashinta,,,

hotel din suka wuce, jiki na rawa tasa aka jera ma Amal din abinci kala kala, saiji da ita take lokacin da take jie kaman ta maida Amal din cikinta, sanda take faman kushe mummy da daddy tana son Amal ta gane sune suke spoiling rayuwanta, tana fada mata yanda take jin tsoro wata rana Amal din ta wayi gari sisi bata dashi daga dukiyar sulaiman din.


――mukuwa a wannan dare muna zaune a falo ana hira, lokacin da salima da Nabila suka kasa bacci don murna, kasancewar brothernsu, yaje gobe zamu Abuja mu zaga yen uwa, sannan mukai ma sister kausar ziyara na musamman, ranan sunday sai mu dawo, salima ta kalli momma dake zaune rai bace, tun ranan da Nawwas ya gaya mata magana bata kara sukuni ba, tana son zuwa abujan ta tunanin wani abu, salima na fadin,,,

   sister momma, wani irin dresing zakiyi gobe, nima inyi irinshi, shiru ta musu, Nabila na fadin,,,

  sister momma plss kie fada mana, cikim masifa take fadin,,,

   plsss nie ku rabu dani, ba Abujan daxan je, ku tafi kawai abinku, mummynsu da mamaki take fadin,,,

  kaman yaya meya faru?har tana hawaye wajan fadin,,,

  nie baxan jeba, wannan islamiyan ne zai bar mutum yin tafiya, wannan malamin namu wulakanci yake ma wanda yai absent, yaya majeed yai murmushin nasara da raya,,,

masha Allah, an samu wanda zai gyara miki zama kenan, a fili kuwa sai cewa yayi,,,

  wani malami ne wannan?ta zumburo baki da fadin,,,

  wannan malam Nawwas din mana, mummynsu na fadin,,,

  eh toh kina da gaskiya gwara kie guje ma abin wulakanci, yaya majeed yace,,,

  no karta damu, za muyi waya dashi, a'i ina da numbern shi, saturday ne kawai zan nemi alfarma, sunday saimu dawo da wuri ku samu ku tafi ko, ya karisa maganan yana kallonta, sai lokacin ta danji sanyi sanyi tana fadin,,,

  ok, tom, daga haka aka cigaba da hira, lokacin da mummynsu ke fada mishi yaja motar a hankali saboda nie, kafun muyi musu saida safe muna wucewa site dinmu.



SO KO W@H@L@L@H ?Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang