Chapter 49

1.7K 100 6
                                    

🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸

*SO KO W@H@L@H?~~~2*

🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
✍🏻by Haleematu💕meemartjj💕

🦚🦚🦚 *UNIQUE ONLINE WRITER'S FORUM*🦚🦚🦚
_(Home of Extraordinary, Uniqueness, outstanding, special and Remakable Writer's)_ 👌🏻

*Dedicated to mum and dad*
*wattpad@Meemartjj*

*page 48~49*

――――Hira ake sosai a falon, harda dad dinsu, wanda bai jima da shigowa ba, misalin 9pm ne, Nabila da salima ne suka sanya ni tsakiya, bisa kujera da wani ipad dole sai munyi game, haka nan na biye musu, lokaci lokaci kuma ina kallo tare da mamakin dama haka iyaye suke, basa ware wasu yeyen su basu farin cikinsu, gaba dayan su so iri daya ake nuna musu, musamman dad dinsu, wanda ke wasa da dariya da yaranshi cikin lamana, nie kaina ya rika tambayana badai matsala ko, indan wani abun ya taso inxo in fada musu ne, ayi ta hakuri, yana sa mana albarka,,,,

a haka shima ya shigo da sallama ya samesu nan main falo din anata hira, ihu suka sa suna mishi oyoyo, yayin da dad din ke musu tsiyan irin wannan halin daya hanasu,,,,

kusa da dad din ya zauna tare da mika mai hannu, so serious dad din ke fadin,,,,,

Allah ya taimaki baban cp, shima yana gaisawa da dad din yake fadin,,,,,,

ran major ya dade, gaba daya dariya akeyi, nikam tunda ya shigo na kuma yin kasa da kaina, wani kewarsa naji ina jie dan kwana dayan da mukayi bamu tare,,,,,

ya gaida mummyn su, hira suke sosai, lokacin da Nabila ta tashi taje ta makale kusa dashi, ta gefen ido yake satan kallon inda nake zaune, sister kausar na tambayarshi ko za'a kawo mai abinci ne, yace,,,,

a'a nagode sister, dad din ne ya kalleshi da fadin,,,

na manta in fada maka, abokinka sun turo fa, da sauri yake fadin,,,,

beelal, shine baimun maganan ba, dad din yace,,,,,

tun last week suka tura can wajen uncle dinku usman, muna tunani da a sanya ranan kusa kusa ne, shima yaron naga hakan yake so, amma saina tuna da tafiyarka dakai mun magana, don haka ake tunanin jan watannin bikin kallon kausar din yayi kafun yace,,,

eh hakan yayie, yanxu a tsaida ranan?dad din yace,,,,,

zadai a tsaida in sha Allah, kara kallonta yayi tana wani dauke kai, kafun yayi murmushin cike da tsokana yake fadin,,,,

come on, kina wani kauda fuska, in zaki murmushi kiyi abinki, don nasan murna kike yie, bata fuska tayi kafun tace,,,,

kai brother, nie dai babu runa, sister maryam na fadin,,,,

ba wani, brother murna take sosai, mummy ce ta kwabeta da fadin,,,,

waya fada miki ita mare kunya ne irinki, ita kausar so samunta nema, a bari ta kare service dinta, kafun ayi maganan bikin nan, dad dinsu dake kallonsu yana yer dariya draman da suke yie, yake fadin,,,,,


a'a ai baxai yuyuba, ta karisa dakin mijin, so muke har khairat ma da momma in Allah ya kawo a hada su kawai, da sauri take wani rufe fuska da fadin,,,,,

dad nifa am still young, yaya majeed ne ya riga amsawa da fadin,,,,

harda wani rufe fuskan gulma, mummysu na fadin,,,,,

gaskiyan tane, nawa momma din take, dad din ya kalli mummyn da fadin,,,,

hakane, amman ina tunanin da ita da meenal 5month ne tsakanin su, to ita ba gashi an mata auran ba, bani da wannan ra'ayin, indan har yeta ta samu miji aure zan mata, ya kalli yaya majeed dake zaune gefensa yana cigaba da fadin,,,,,

SO KO W@H@L@L@H ?Where stories live. Discover now