Part 29-30 (Ja'ada da Sameerah)

633 34 0
                                    

NI DA AMINIYYA TAH
(Ja'adah da Sameerah)
*2019*

NA MARYAM S INDABAWA
MANS

HAJOW
HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITER'S

Facebook @Maryam Sulaiman
Facebook group Indabawa Hausa Novel.
Instagram @Maryam S Indabawa
Wattpad @MSIndabawa

*Dedicated to my Bestie*
*Hauwa Kamilu Zimit (Ameerah)*
*Mrs Bashir*

*Bismillahi Rahamanir Rahim*

Tuesday
15/January/2019
29-30

Yana aika mmata da sakonni jikin sa sai bari yake, Sameerah kuma dauriya take dan ta biyawa mijin ta bukata kawai.

Shi kam sai hanyar da zata bulle masa yake nema. Can Sameerah ta kwalla kara saboda radadin da ta ji ya ratsa ta har kwakwalwar kan ta. Yayin da Muhammad ya shiga jikin ta.

Tini ta manta a halin da take sai sheshekar kuka take shi kam hankalin sa ya gushe sai, Ja'adatu yake kira.

Wanda da a cikin hankalin ta Sameerah take da taji sunan da yake ambata.
"Allah miki Albarka My Ja'ada!"

Abinda yake ta fada kenan. Haka ya cigaba da abinda yake har sai da ya samu nutsuwa sannan ya sauka akan ta.

Gefen gadon ya fada yana mai da numfashi idon sa a lumshe sai kuma kuka. Shikenan yau ya karya alkawarin Ja'ada.

Sameerah da ke kwace tana kuka bata san halin da yake ciki ba. Da kyar ya mike ya shiga bayi ya hada mata ruwa sannan ya fito ya dauke ta ya shigar da ita cikin ruwan.

Dakin ya dawo ya yaye zanin gadon sanan ya koma toilet ya saka shi cikin washing machine.

Sai da ya taimakawa Sameerah ta gyara jikin ta sannan ya mai da ita daki.

Wanka shima yayi ya dauro alwala sanna ya dawo dakin. Lokacin har Sameerah ta samu yin bacci.

Kan sallaya ya hau yana kuka yyana sallah. Yana rokan Allah ya bayyana masa Ja'adatu kuma Allah yasa ta yafe masa alkawarin da ya karya mata.

Haka har asuba sannan ya tada ta ya taimaka tai alwala sannan ya tafi massalaci.

Sai bayan bakwai ya dawo a kitchen ya samu Sameerah da sauri ya kara sa ya ce,
"Haba My Samee me yasa kika, fito ki bari nai wa Momy magana cewar bakya jin dadi please muje kiyi wanka, kafin akawo ki karya "

Ya karasa maganar yana daukar ta sukai sama. Sai da ya hada mata ruwan wanka ya kai ta toilet sannan ya dawo ya gyara dakin.

Dakin sa ya tafi shima yai wankan sannan ya fito cikin shirin sa na wani maroon kalar wando da bakar riga yai kyau sai tashin kamshi yaje.

A dakin ta ya same ta gaban mudubi sai kwalliya take ta saka doguwar rigar atamfa, kalar maroon da blue kala.

Sai tashin kanshi take, tana ganin sa ya matso ya rumgume ta ya ce,
"Allah miki albarka Sameerah!"

"Ameen!"
Ya dauko ta ya sauko kasa da ita. Yana ajiye tta yaji knocking.

Mikewa yayi ya bude kofar, yaro ne Momy ta aiko da basket na kayan abinci.

Amsa yayi ya dire a tsakiyar falo, nan ya dauko ta ya fara ciyar da ita. Sannan shima ya zauna yana ci.

Ranar ba imda yaje jinyar Sameerah ya zauna ita kuma sai shagwabe masa take duk da yasan Sameeeah akwai dauriya kuma tayi dauriya.

Sai da Momy ta jera kwana biyar tana kawo abinci safe, rana, dare sannan suka ce ta bar shi taji sauki.

Haka cikin wata daya da kusantar Sameerah sai ga ciki nan. Murna gun iyayen da sameerah kamar me.

Ni da Aminiyya tah (Ja'adatu da Sameerah)Wo Geschichten leben. Entdecke jetzt