part 79-80

694 57 0
                                    

 *NI DA AMINIYYA TAH*
_(Ja'adah da Sameerah)_
       *2019*

NA *MARYAM S INDABAWA*
*MANS*

*HAJOW*
*HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITER'S*

*_(We Educate, Entertain Enlightenment and  Exhortation our readers)_*

Facebook @Maryam Sulaiman
Facebook group Indabawa Hausa Novel.
Instagram @Maryam S Indabawa
Wattpad @MSIndabawa

*Dedicated to my Bestie*
*Hauwa Kamilu Zimit (Ameerah)*
*Mrs Bashir*

*Bismillahi Rahamanir Rahim*

Monday
16/February/2019
79-80

'''*Am sorry readers nayi mistake din numbering jiya zan yi page 77-78 nayi 67-68 to yanzu dai ga page 79-80 nan dan haka wancan mistake ne. Ngd*'''


Marzuk da ya fita shi kadai ya dinga magana dan daga kallon da yaga Jawad nawa Ja'ada kasan kallo ne mai cike da tsantsar so.

Tabbas Izzeedeen ya kawo masa batun Ja'ada da mijin kawar tata amman ya taushe ya ce kada yasa zargi a ciki saboda aure zasuyi.

Lallai da wata a kasa. Dan me zai sa shi zama da ita ina Aminiyar tata ne.


Jawad ma yana cin abinci yana tunanin abinda yaron da ya fita yayi yasan dan shi yayi.

To su zuba aga wanda zai zamo rabon Ja'ada. Duk sai yaji ba dadi  rayuwar sa ta baci.

Yana zaune ya ma kasa cin abincin can ya kalli Momy ya ce,
"Ina Sameerah ne?"

"Taje gida yanzu zata dawo!"
"Ok bari naje gun Mustapha!"

"Toh!"
Momy ta fada ya fice zuwa office din Musty. Yana zuwa ya saka Musty a gaba yana ta kuka duk ya daga masa bhankali ya mike yana ta tambyar sa lafiya me ya faru?

Kuka yake bil hakki da gaskiya. Yana fadin.
"Zan rasa ta. zan rasa ta!"

"Wa zaka rasa?"
"Ita wallahi in na rasa ta nima mutuwa xanyi."

Sai hawaye. Musty ya mike ya yana bubbuga bayan sa. Ya ce,
"Haba bro cold down mana. Me ya daga maka hankali haka ne?"

"Ni dai kawai ji nake zan rasa ta ka taimaka min!"
"Ka sa a ranka ta kace baza ka taba rasa ta ba."

Kai ya gyada masa yana goge hawaye kamar yaro. Musty Ya ce,
"ka riki addu'a. Kaji!"

Nan ma kai ya gyada masa.
"Ka daina kuka da sa damuwa a ranka. Kaga kana da matsala!"

"Nagode bro!"
"Ba komai!"

Ya zubo masa wata fresh milk a cup ya mika masa ya shanye. Ya kuma dada masa. Sannan ya zauna suna yar hira can ya ce,
"Wai ina wannan dan iskan ne?"

"Wa fa?"
Mustapha ya fada.

"Wa zan fadawa hakaa!"
Dariya yayi ya ce,
"Buhari ai baya kasar ba ya kira ka da zai tafi kaki dauka ba "

"Uhmm kai duniyar ce duk sai a slow har mantawa nake da ina da wata waya wallahi. Yaushe zai dawo?"
"Nan da two to three week!"

"Allah ya dawo da shi lafiya!"
"Ameen!!

"Please wai ya kuwa jikin Ja'adatu!"
"Da sauki!"

"Nasan da sauki. Ba dai wata matsala ko?"
"Babu!"

"Kai ya kake ban wannan short short amsar ne!"
"To me zan ce maka."

Tsaki Jawad yayi ya ce,
"Kasan me nake nufi ai!"

Ni da Aminiyya tah (Ja'adatu da Sameerah)Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang