125-126

785 58 0
                                    

*NI DA AMINIYYA TAH*
_(Ja'adah da Sameerah)_
       *2019*

NA *MARYAM S INDABAWA*
*MANS*

*HAJOW*
*HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITER'S*

*_(We Educate, Entertain Enlightenment and  Exhortation our readers)_*

Facebook @Maryam Sulaiman
Facebook group Indabawa Hausa Novel.
Instagram @Maryam S Indabawa
Wattpad @MSIndabawa

*Dedicated to my Bestie*
*Hauwa Kamilu Zimit (Ameerah)*
*Mrs Bashir*

*Bismillahi Rahamanir Rahim*

Sunday
21/April/2019
125-126

Washe gari kuwa tin safe da suka karya ya kai su gida su Sameerah sannan ya tafi aiki. sai magariba sannan ya dawo anan ya ci abinci sukai sallah isha'i sannan suka tafi gida.

Tare suke zauna hirar su gaba dayan su har karfe tara Ja'ada ta yiwa Sameeeah sai da safe sannan ta tafi.

Tana shiga kitchen ta shiga ta dauko fruit ta markada ta zuba madara da zuma a ciki ta shan shi. Sannan ta dauko a jug tayi sama dashi.

Bandaki ta fada tayi wanka. Tana fitowa ta shirya cikin wata rigar bacci wacce iya kar ta rabin cinya.

Kan ta ta faka ta bade jikin ta da humrah sannan ta saka turaru kan ta.

Falo ta fito dan daukar abu tana fitowa taji an rumgume ta ta baya. Daukar ta yayi yana juyi da ita sai da ya gaji sannan suka zube akan kujera sai mai da Numfashi suke.

Kallon sa tayi ashe ya jima da shigo dan har yayi wanka ya saka kayan baccin sa.

Tunanin me take ohoo sai kawai jin bakin sa tayi a cikin nata ya fara tsotsa kamar ya sami alawa sai da ya gama tsotse jan bakin bakin ta sannan ya dago yana kallon ta.

Idon ta a lumshe. Jin ya sake ta yasa ta bude idanun ta da suke gama rufewa da bukatuwar mijin ta.

Dan gaskiya ba karamin kewar junan su sukai ba. Kishiwar junan su suke sosai.
Ido ya shafa ya ce,
"My Ina son idanun ki. Idon ki na rikita ni, akwai wani sirri da nake yawan gani a cikin su.

Lumshe ido tayi. Kissing kan idanun ta yayi. Tai murmushi cikin dishewar murya ta ce,
"Bazan taba mantawa ba a baya kai ka fara saka ni nasan ina da kyau, dan a ranar har makara nayi zani makaranta. kai ka fara saka ni nasan ina da ido haka nan kai ka fara ce min idanu na na maka kyau da ce min ina maka wani kallo. Sai bayan tafiyar ka nake kallon kai na naga irin kallon da nake maka amman na kasa ganewa. Shin wane irin kallo nake maka My Husby?"

Numfashi yaja yace,
"A kan wannan kallon naki na sha wahala sosai akan kallon da kike min na sha yin wanka, na kan rasa nutsuwa ta in kikai min shi. Kinsan me nake ji in kikai min ji nake a duniya ba abun da nake bukata sai ke, saboda irin kallon na motsawa mutum sha'awa ne ban sani ba ko gani kawai kike sai dai kuma naga a wancan lokacin bama ki san wani kallo da yadda yake isar da sako ba. My Love in kina min irin kallon na tabbas ina jin shaukin son ki da sha'awar ki na ingiza ni. Ina son ki ina kaunar ki ina muradin ki...."

Bakin su ta hade waje daya tana bashi wani kiss wanda a take jikin sa ya fara rawa dan daman a bukace yake da ita sosai.

Ta jima sannan ta zare bakin ta a hankali sai kuma ta rufe fuskar ta da hannun ta.

Dagowa yayi yana kallon ta da narkakun idon sa ya ce,
"Me kenan?"

Baki ta dan turo ta juya masa baya. Dariya yayi tayi. Juyowa tayi ta tsaya kallon sa ta ce,
"Menene?"

Ni da Aminiyya tah (Ja'adatu da Sameerah)Tahanan ng mga kuwento. Tumuklas ngayon