*NI DA AMINIYYA TAH*
_(Ja'adah da Sameerah)_
*2019*NA *MARYAM S INDABAWA*
*MANS**HAJOW*
*HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITER'S**_(We Educate, Entertain Enlightenment and Exhortation our readers)_*
Facebook @Maryam Sulaiman
Facebook group Indabawa Hausa Novel.
Instagram @Maryam S Indabawa
Wattpad @MSIndabawa*Dedicated to my Bestie*
*Hauwa Kamilu Zimit (Ameerah)*
*Mrs Bashir**Bismillahi Rahamanir Rahim*
Tuesday
16/April/2019
115-116"Je kiyo alwala muyi sallah ta godiya ga Allah da ya nuna mana wannan rana da muka zama ma'aura wato muka kulla sunnar ma'aiki (SAW)
Juyowa tayi ta ce,
"Ina da alwala.""Ok!"
ya fada yana nufar wata jaka dake kan side durowa ya bude ya dauko mata hijab har kasa.Sallah sukai raka'a biyu sannan ya mata tambayoyi akan addini duk ta bashi amsa kan ta ya dafa ya jima yana mata addu'a sannan ya kamo hannun ta sukai kan gado.
Sai da ya kwantar da ita sannan ya kashe hasken dakin ya haye shima yana janta jikin sa. A hankali ya dinga shafa bayan ta zuwa kan ta yana mata maganganun soyayya masu dadi da kwantar da hankali.
Nan da nan ta sake dashi ta manta ma yau ce ranar amarcin su. Shi kuwa duk jikin sa ya mace bukatar ta kawai yake.
A hankali ya fara kissing nata yana dan lallubar ta. Nusaiba tayi ilimin addini dan haka bata ga abin kin bashi abun da yake so ba tinda hakkin sa ne. Sannan tasan tanan kuma kawai zata kara samun kan mijin nata dan haka ta sakar mada jiki. A inda ido ya raina fata shine a wajen babban aikin. Sai anan kuma da taji zafi ta saka masa kuka.
Nan ya fara lallabata da salon sa har ya shige ta dai dai zafin da taji ne yasa ta saki yar kara. Ta ji jiki a hannun Izeedeen dan namiji ne mai bukata dan ma Allah yasa bai taba yin zina ba lokacin da yai karatu a waje dai yan mata sun do bude masa ido shima da kiss dai hugging daga haka baya kara komai dan ko romancing bavyayi da matan waje a haka ya dadafe har yanzu yai aure ya mika virginity nasa ga matar sa kamar yadda ita ma ta bashi na ta.
Yau ya shiga duniyar da bai taba shiga ba wacce yaji dama ya dauwama a cikin ta har karshen rayuwar sa. Sai da ya samu nustuwa da gamsuwa sannan ya kyale Nusaiba yana samata albarka da mata addu'oin gamawa dda duniya lafiya.
Addu'oin da yake mata ma kadai suka sanya farin ciki a gareta. Duk da taji jiki ta dinga da dana sanin yadda da shi da tayi. Nan ya cigaba da lallashi har ya gyara mata jiki tai wankan tsarki shima yayi sannan suka dawo suka kwanta.
Nan da nan ya jara ruda ta da kalaman sa wanda duk dan zafin da ta dauka dashi take taji ya tafi tana mai kara son mijin ta. Bacci suka koma
Sai asuba sannan suka tashi sai da ya taimaka mata tayo alwala sanna ya tafi massalaci.
Tana idar da sallah ta koma kan gado ta cigaba da baccin ta. Shima yana dawowa ya rufa mata baya.
Tin kan su tashi masu aikin da aka ajiye sun gama komai na gyaran gidan da beeakfast dan masu gidan basu suka tashi ba sai wajen goma.
Nusaiba ta tashi da matsanaciyar kunyar sa wanda sam ta kasa hada ido da shi. Bama in ta tuna daren su na jiya sai taji kamar kasata bude ta shige shi kuwa gogan ko a jikin sa.
Shi yai mata wanka duk tana nanokewa ya shirya tta sannan suka fito falo ya ciyar da ita da abinci sannan suka koma falo suna kallo tana jikin ta yana mata tausa.
![](https://img.wattpad.com/cover/172818435-288-k228203.jpg)
VOUS LISEZ
Ni da Aminiyya tah (Ja'adatu da Sameerah)
FantasyLabari akan aamintaka wacce ta ke fauke da soyayya tare da sadaukar wa tsakanin amninan biyu. Muhammad Jawad (Yaron littafin) Ja'adatu (Yarinyar littafin) Saneerah (Aminiyar Ja'adat) ku shigo ciki kuji me ke akwai wacce irin sadaukar wa haka Aka yi...