Part 11

924 69 0
                                    


🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
          *☀WAYE MACUCI☀*         
🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
        '''Suhaib koh Suhail'''

***********************************

® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS P.M.L*💭💭💭

_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
      
          
                       ©
'''Marubuciyar Rayuwar Sumayyah'''

    *SA'EEDA MUSA DAUDA😍*

'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *SaeedaMusaDauda*


*BESTORED TO MY LIL SIS* ''' SUMAYYAH MUSA DAUDA'''

 
        Manage this I'm occupied through out kuma har zuwa yanzu page din yau ba yawa naso na kawo muku labarin tushen Suhaib da Suhail a page d'in nan but zuwa gobe insha Allah zaku ji

                        1⃣1⃣
 

     murmushi Suhail ya mai da ma mum dan ya san cewa gaskiya ta fad'a,,
      sallama aka musu daga bakin k'ofa da sauri Suhaib ya diro daga jikin mum yayi hanyar k'ofa da gudun shi yana cewa" oyoyoo granny",  yana isowa surin ta ya hugging d'in ta yana murnar ganin ta,,
     wacce aka k'ira da granny cike da murnar ganin jikan nata tace" kai kai cika ni dallah kar ka b'allahi, dube ka fa k'ato da kai ka taho da gudu ka fad'a min a jiki salon ka nakasani gashi dama can yaya nake",  ta k'are maganar tare da yunkurin ture shi daga jikin ta,,
      saurin cika ta yayi yana turb'une fuska yace" ooohhhh sheeettt wallahi granny tsiya ta da ke kenan daga welcoming naki kin hau ture ni a jikin ki, matsalata da y'an Nigeria kenan har yau kan su bai waye ba, da a Amurka muke da ba haka ba, ya kare maganar da tsigar tsokana,,
       ungo naka ja'irin yaro kawai yooo ai sai ka koma can d'in da zama koh ka canja asali muga k'aryar iskanci, granny ta fad'a yayin da take doso cikin parlourn,,
     tsabar dariyar dramar da suke kwasa mum har da rik'e ciki  kyakyata dariya kwallah na zubowa a idanuwan ta,,
       bin bayan ta Suhaib yayi yana mata dariyar shekiyanci yace" haba ta k'arfen me yayi zafi haka ??, mai da wuk'ar wasa nake miki duk inda nake da ku nake tutiya dan banda wani asalin da ya wuci ku", ya k'are maganar daidai time d'in da take k'ok'arin zama,,
      dad'a gyara zaman ta tayi tace" kin jini da d'an iskan yaro Maryama(mum) dan tsabar iskanci wai ni zai rainan hankali toh koh uban ka bai isa ba",,
      had'e rai yayi yace" mum kin ji abunda granny ta fad'a ??
     yanayin yanda yayi maganar sai ya bala'in ba ma mum dariya dan ta san shi ya fara tab'ota dan ta rama kuma yake wani had'e rai,,
     ni na isa na shiga tsakanin ku da shi babu ruwana ni dai nawa ido dan ina magana kad'an naji kunya ??, ta fad'a tana fad'ad'a dariyar ta,,
    bayan mum ta tsagaita dariyar ta ne ta ta gaida granny cike da girmamawa, Suhaib kuwa koh waiwayon ta bai kuma yi ba yayi wani kicin kicin da fuska alamar yayi fushi, ita kuwa granny tayi ta tsokanar shi bata bar shi haka nan ba sai da ta tabbatar ya cika yayi faaammm kana ta bar shi suka cigaba da hirar duniya da mum.

      A yau ne su Suhail suka kammala service cikin ikon Allah suka clearing d'in komai, shirye shirye suka kama yi sosai dan komawa gida, suna gama kimtsa komai suka hau flight sai Kaduna fuskokin su d'auke da nasara,,
      kamar yanda Suhail ya sha alwashin kawo ma su mum surprise visit hakan ta kasance dan gabaki d'aya yau ya kulle wayan shi yau yayi idan aka k'ira sai dai aji ance switched off,,
       jirgin su na isowa jahar Kaduna ya yaji wani farin cikin da bai tab'a ji ba dan ganin zai koma gaban family d'in shi,,
      A motar gidan su Sadeeq aka d'auko su kasancewar already Sadeeq ya sanar da nashi tafiyan, suna isowa bakin gate yace a nan zai sauk'a dan baya so aji dirin motar a fili gara sukan shi unexpected cuz sai da ya warned magadi kan kar ya sake ya bari su mum su san da maganar zuwan shi,,
      ta k'ofan baya ya shiga gidan cikin sa'a kuwa babu wanda ya gan shi, d'akin shi ya bud'e wani k'amshin dad'i ya doke hancin shi da sauri ya lumshe eyes d'in shi ya shiga bin koh ina da kallo dan ganin yanda d'akin ta koma mishi tamkar ta amare,,
       babu b'ata lokaci ya shige ciki tare da rage kayan jikin shi kana ya fad'a bathroom,,
     a gaggauce ya fito ya shirya tsafff cikin farar shirt da kuma three kwatan wando mai d'an karen kyau tsayawa yaba kyau da tsarin kayan ma b'ata lokaci ne dan sai na gaba novel d'in ba tare da na kare ba,,
      iya had'uwa ya had'u dan irin su Suhail ake k'ira da first class guy dan tsananin kyaun da Allah ya bashi,,
      yana fitowa parlour idanuwan shi suka yi arba da mum Suhaib granny da ta saka Suhaib a gaba da tsokana,,
    murmushin jin dad'in yanayin da ya tarar da su yayi kana ya nufo su da murmushi d'auke a fuskan shi kamar dama can ya san sun yi maganar zuwan shi.



*Sa'eeda✍🏻*
        Y'ar mutanen Dengi

WAYE MACUCIWhere stories live. Discover now