🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
*☀WAYE MACUCI☀*
🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
'''Suhaib koh Suhail'''***********************************
® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS P.M.L*💭💭💭
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
©
'''Marubuciyar Rayuwar Sumayyah'''*SA'EEDA MUSA DAUDA😍*
'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *SaeedaMusaDauda*
*BESTORED TO MY LIL SIS* ''' SUMAYYAH MUSA DAUDA'''Woow see comments gaskiya kuna biyana ban san novel dinnan zai karbu a wurin ku haka ba saboda ganin yanda kuke rububun novel din nan duk da cewan novel dina ne na biyu. Ina yinku uncountable, muke zuwa fans har yanzu ba'a yi komai ba.
2⃣4⃣
Mum folding arms tana kallon su har suka fice, haka kawai ta ji hankalin ta bai wani kwanta da fitan su ba but sai tayi k'ok'arin kore tunanin a zuciyan ta, ta saki ajiyar zuciya tayi shigewar ta d'aki.
Suna fitowa Suhaib ya saki sandar Aysha a wulak'an ce yace" ai sai ki shige mu tafi koh dan ni ba bawan ki bane mssttwww banza y'ar tasha ke wallahi da idanuwan ki a bud'e suke da bamu san kalar jarabar da za ki yo ba,,
ran ta ne ya bala'in b'ace kamar baza ta tanka mishi ba tace" Allah ne yayi ni a hakan saboda haka yake son gani na kuma a koh da yaushe ina alfahari da halitta ta".
a tunzure ya d'aga hannu zai kwad'a mata mari koh me ya tuna ohoooo yayi saurin sauk'e hannun shi ya maida aljihun wandon shi, cije libs d'in shi yayi ya nufi mota yana cewa" idan za ki iya following d'ina fili domin ki idan bakya iyawa ta matse miki dan safttaccen hands d'in baza su iya taimaka ma mai heart d'in da babu tsarki ba so kin ga tafiya ta,
sosai kalaman shi suka k'ona mata rai most especially da yace ba zai iya taimaka ma zuciyan da babu tsarki ba kanan zuciyan ta bai da tsarki kenan,,
hawaye ne suka cicciko a makafin idanuwan ta k'ok'arin maida su tayi dan bata son su zubo ran ta na suya ta fara tafiya tana tattab'a directions d'in da kunnuwan ta suke jiyo mata maganar shi da kuma food steeps d'in shi da sandar ta, da taimakon Allah ta samu ta iso wurin mota.
yana ganin haka ya tab'e baki yace" malama idan zaki shiga ki shiga ke nake jira don't you ever waste my time dan bazan lamunci haka ba, duk maganar da yake fad'a yana zaune a front seat wurin zaman driver ya d'ora k'afa d'aya kan d'aya yana waina car key d'in da hannun shi d'aya.
K'ok'arin bud'e k'ofan take yi but sai ta k'asa yana kallon ta ta mirror bai ce mata kala ba da gayya ya ciro phone d'in shi ya kunna wak'ar Wizkid ta FEVER yana ji yana maming d'in wak'ar lokaci guda yana lumshe ido kamar mai jin barci saboda yanda dad'in bearting d'in da kuma muryar musician d'in ya doke dodon kunnen shi lokaci guda. Ba tare da ya d'auke eyes d'in shi a kan mirror d'in ba yana jiran ta bud'e ta shiga ya had'a mata mugunta,,
da taimakon Allah ta samu ta bud'e tana maida numfashi da kyar kamar wacce tayi wasan tsere zata shige kenan ya sa mata k'afa ba zato ba tsammani ta fad'a timmmm da mazaunai a k'asa,,
saurin runtse idanuwan ta tayi da k'arfi a sakamakon uban zogi da mazaunan ta suke yi mata cuz a kan dutse ta fad'a, ji take kamar ta d'ora hannu a ka ta kwala ihu amma ganin hakan ba zai kare ta da komai ba ta cije ta d'au sandar ta tare da kakkab'e jikin ta tana k'ok'arin shigewa ciki,,
sosai yaji dad'in ganin ta fad'i, fuskewa yayi kamar bai ji k'arar fad'iwan ta ba yaci gaba da latsa wayan shi yana canja song d'in zuwa wani daban.
Sai da ya bari ta zauna kana ya dak'a mata tsawa yace" keeeee fito nan stupid, ni sa'an ki ne da zaki maida ni drivern ki, oya ki fice ki kuma seat d'in kusa da na driver tun kafin nayi jina jina da ke lunatic kawai",,
ba tare da ta furta komai ba sumi sumi ta fara d'afa jikin motar da hannuta tana nemo hanyar fita, hannun ta na zuwa kan handle d'in motar ta murd'a da k'arfi motar ta bud'e, ficewa tayi tana tab'a jikin motar yayin da d'aya hannun ta ke rik'e da sandar ta, this time around hand d'in ta tayi amfani da shi tana tab'a jikin motar har ta samu ta koma seat d'in mai zaman banza ta shige.
Tana shiga ya da motar a 360 ya bar gidan yayin da a ranshi yake tunanin irin kalar muguntar da zai yi mata.
**********************************
YOU ARE READING
WAYE MACUCI
Historical FictionLabari ne a kan wata mak'auniyar Allah mai suna Aysha wacce take soyayya da yayan ta amma kwatsam sai wata tsautsayi ya afka mata har hakan ya saka ta cikin bakin ciki,ba tare da ta bayyana mishi ba sai daga baya ya fahimci halin da take ciki a tsan...