Page 27

741 57 0
                                    

🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
          *☀WAYE MACUCI☀*         
🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
        '''Suhaib koh Suhail'''

***********************************

® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS P.M.L*💭💭💭

_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
      
          
                       ©
'''Marubuciyar Rayuwar Sumayyah'''

    *SA'EEDA MUSA DAUDA😍*

'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *SaeedaMusaDauda*


*BESTORED TO MY LIL SIS* ''' SUMAYYAH MUSA DAUDA'''

      Godiya marar adadi gare ku naji dadin yanda kuka nuna kulawar ku gare ni, those that call and those that text me private da group nagani na ji dadi kwarai da gaske uzuri ne suka min yawa kunsan tun da na fara novel d'innan bana cikakken 2days ba tare da nayi post ba toh Alhamdulillah komai na tafiya normal kamar da kuma insha Allah daga wannan page zan dawo muku da post kamar yanda nake yi koh ma nace fice da hakan cuz you will be seeing my post morning and night insha Allah amma fa ban yi alkawari ba fa lol dan ba koh yaushe Zaku ga 2 pages each day ba saboda kowa na da uzurin shi haka nima.

                       2⃣7⃣

wani irin shock da jiri ne suka bala'in kama dad da kyar ya iya rage k'arar TVn ya d'au waya yana calling numbern d'in mum da zuwa yanzu suma suna gaban Tv suna kallon duk abubuwan da yake faruwa, ringing d'aya, biyu ta d'auka murya na hard'ewa tai mishi sallama,, 
     duk da irin tashin hankalin da dad ke ciki bai hana shi amsa mata sallamar ba kana da murya irin ta wanda yake cikin tsantsar tashin hankali ya jefo mata question yace" Muryam where is Aysha".
     Sosai jikin mum ya d'auki k'yarma, kame kame ta hau mishi tana zazzaro eyes like tana gaban shi tace" dama dama daddyn kids, sai ta ja baki tayi shiru.
     Dama me ? please  Maryam tell me that is a dream da na ga Aysha a tv an nuno ta a cikin jerin karuwan da aka name, i won't forgive my self idan maganar nan ta zama gaskiya", ya k'are maganar tare da fidda kwalla masu hot.
      Mum kasa jurewa tayi ta fashe da kuka tace" i'm sorry dear is not a drea....,kafin ta k'arasa k'iiiiiit ya k'ashe wayan cikin tashin hankali.
    Babban tashin hankalin dad shine ta yaya Aysha ta iya barin gida ta tafi gidan karuwai bayan he knows that bata moruwa da eyes d'in ta ??, dole there most be a suspect, and he must fish him out dan ba zai tab'a barin macucin da ke shirin tarwatsa mishi gida ba, dole *macucin* ya facing hukunci dai dai da laifin da ya aikata no matter how closeness they are dan a yanda dad yake ji a ran shi dole ne ya kwato ma yarinyar nan y'ancin ta ta yanda babu mahalukin da zai yi wuk'urin ci mata zarafi but ta ina zai fara ? ido, yessss !!!  dole na kai ta asibitin ido a bincike lafiyar eyes but how sure am i cewa it will work ? I will just give a try, tunanin da ya dinga yi kenan .

      B'angaren mum kuwa bayan dad ya katse wayan kifan kan ta a jikin gwiwowin ta tayi ta kuma fashewa da sabon kuka,,
     ganin yanda take kukan ne Suhaib yayi saurin rik'o hannun ta ya kwantar da murya irin ta lallashi yace" is not time for crying mum you have to be patience, kama ta yayi muje office d'in sojojjin mu ga halin da take ciki sannan mu finding out hanyar da zamu bi mu kwato ta.
     Cike da tsananin damuwa ta wiping tears d'in ta da dubi Suhaib da raunin zuciya tace" is owk son but have it been na san cewa Suhaib will do such things to that innocent girl  da i couldn't have let them go, wallahi tun kafin fitan su gabana ke ta beating means something bad is going to happen but sai nayi k'ok'arin cire abun a zuciya ta cuz ance zato zunubi ne koh da ya kasance gaskiya ne sannan kuma ban tab'a tunanin hakan daga gare shi ba.
    A sanyaye Suhail yace" haka ne mum but kar ki saka damuwa a zuciyar ki by Allah's grace every thing is going to be alright ".
     Hhhmmmm, i wish so dear Allah ya d'ora mu a kan su ya bamu ikon kub'uto daughter daga musiban da take ciki, ta k'are maganar tare da mik'ewa tsaye ta shige d'aki ta d'auko hand bag with with veil da flat shoe d'in ta kana ta koma parlour suke fice da son d'in ta Suhail.
    Bayan fitan su ne Suhaib ya mik'e tsaye tare da tab'e baki irin ta i don't care d'in nan ban damu ba koh ma me zai faru ya faru i don't give a damn kana ya haura  parts d'in su ya rage kayan jikin shi ya fad'a birth room ya sakar ma kan shi shower,,
     duk da ruwan da ke zubowa sosai a kan bai damu ba a sakamakon nisa a tunanin da yayi, tunanin yarinyar da ya *cuta* ne ke ta mishi yawo a kwanya b'angare na zuciyan shi ke nuno mishi rashin dacewan abunda ya aikata yayin da gefe guda na zuciyan shi ke mishi nuni da cewa what he did is right and she deserved more than what he did to her, wa ya sani ma koh munafurci da mak'irci ne ya hana ta nuna farin ciki a fili da ya kawo ta wurin da ya dace da rayuwar ta, haka kawai yaji ran shi na mishi ba dad'i a kan abunda ya aikata mata he felt like ina ma da ya bi umurnin mum ne ya kai ta school of handicaps ne da he couldn't have a piece of mind,,
     wani irin yank'ewa gaban shi yayi da ya tuna cewa dad ya san laifin da ya aikata toh me zai ce ma dad akan d'anyen aikin da ya aikata ma yarinyar ?? cewa zai yi ya kai ta gidan karuwai koyan karuwan ci dan ta d'ora daga inda ta tsaya ? chaiiiii is imposible !!! he had nothing to say after all every thing have already happen.
     Haka dai yayi ta cud'a jikin shi da ruwan without using soap and sponge sai da ya d'auki almost 30 minutes a haka kana ya samu relief a heart d'in shi ya fito rik'e da hand towel a hannun shi yayin da ya d'aura towel a kugun shi yana tsane suman kan shi hand towel d'in.
     Dressing mirror ya nufa ya dire hand towel d'in bisa mirrorn ya d'auko pomade body lotion ya shafe jikin shi ya matsa body spray a arms d'in shi kana ya nufi inner room ya d'auk'o farar T shirt with jeans trouser ya sanya a jikin shi,,
     Komowa dressing mirror ya kuma yi ya d'auko perfumes kala 3 ya fetsa a ilahirin jikin shi da shi daga nan ya dire perfumes d'in ya koma parlour ya zauna like wani basarake ya d'ora k'afa d'aya kan d'aya fuskan shi na kallon ceiling ya kuma zurfafa a tunanin da yake.
       Jummai y'ar aikin su ce ta fito hannun ta d'auke da tray tana ganin halin da yake ciki ta ja ta tsaya tana kallon shi saboda yanda taga hankalin shi gaba d'aya a tashe yake like some thing much is worrying him dan da alama bai san ma tana tsaye a wurin ba.
       Ganin bai d'ago ba idan taci gaba da tsayuwa zata b'ata ma kan ta lokaci tace" sir, lafiya kuwa na gan ka haka kai kad'ai, sannan kuma yau na ga su hajiya sun fice daga gidan ba tare da kai ba bayan na san duk fitan da hajiya zata yi da d'ayan ku dukkan ku ne kuke fita sai kuma yau na ga akasin hakan da fatan babu abunda ya faru ?
     Saurin sauk'e rinannun eyes d'in shi yayi a kan ta kamar ba zai ce komai ba sai kuma ya daure yace" babu komai jummai kaina  ne ke ciwo yasa kika ga ban bi su ba please d'auko min fresh milk a fridge, ya k'are maganar tare da juyo da kan shi gefe cuz he don't want any disturbance.
      Cikin sauri ta dire tray d'in hannun ta a kan centre table d'in da ke gaban shi domin bin umurnin shi ta nufi fridge  cikin gaggawa ta  d'auko ta dire a gaban shi kana ta koma kitchen ta d'auko tray mai d'auke da glass cups guda hudu ta ajiye a gaban shi tare da tsiyaya fresh milk d'in ta mik'a mishi ya amsa,,
    zata kuma mishi magana yayi saurin dakatar da ita da hannu yace"wait Jummai ina bukatan kad'ai ci please ki bar ni haka nan, ya k'are maganar tare da sauk'e hannun shi ya maida a pocket ya fara sipping fresh milk d'in da d'ayan hannun.
      Jiki a mace Jummai ta fice daga parlour ta koma kitchen ta k'arasa aiyukan ta tana saka abubuwa da dama a ran ta.
    
    B'angaren su mum kuwa suna isowa office d'in sojojin da kyar suka samu suka gana da ogan su suka yi ta bashi baki kan cewa Aysha ba ita ta kai kan ta wurin ba tsautsayi ne ya afka mata har ta tsinci kan ta a wurin saboda mak'auniya ce ita,,
    ogan sojojin kuwa yace" bai yarda ba ta yaya mak'auniya ta iya zuwa gidan karuwai idan har da gaske ita makauniya ce ? kawai dai fak'ewa suke yi da hakan dan kawai su kwato ta a hannun hukuma saboda sun sha samun cases similar to that of Aysha sai daga baya su fahimci cewa k'arya ne karuwan suke musu sun yi hakan ne dan su escape.
     Sai da su Suhail suka yi da gaske dan sai da aka had'a ta k'iran dad a waya suka yi magana da ogan sojojin kana suka bada beiling Aysha tare da yi mata k'ak'ausan gargad'in kan cewa muddin suka kuma ganin ta a wurin to fa babu ruwan su dan haka ta kiyaye, a haka aka fito da Aysha har gaban su mum da sandar ta a hannun ta,, 
     A yanayin yanda mum da Suhail suka ga Aysha ba k'aramin tausayi ta ba su ba zaboda yanda ta kod'e in just some hours of a day sai abun ya bala'in basu tausayi bugu da k'ari kuma tsabar wahalar da ta sha da k'yar take iya d'aga k'afa,,
     Aysha na k'arasowa wurin su mum suka hango shatin bulala rad'a rad'a a bayan ta like zane aka mata duk dai kasancewar   chocolate colour ce amma bai hana bayyana shatin bulalan ba, da yake sojojin sun nuna tausayin su Aysha gare su yasa basu yi amfani da belt ba da dorina suka yi amfani.
    kwallan tausayin ta ne ya cicciko a eyes d'in Suhail ji yake kamar ya hugging d'in ta ya lallashe ta ganin yanda aka ci zarafin ta da yawa koh zai ji sassauci a zuciyan shi. 
     Mum kam kasa jurewa tayi saida ta d'iga hawaye kun san mata da raunin zuciya suke suna ganin abun tausayi sai sun koka lol.
    kamo ta mum tayi suka fice daga office d'in suka nufi wurin da aka tanadar domin ajiye motoci suka shige tasu motar direct hanyar gida suka d'auka,,
     tun da daga mota Suhaib yake hango yanda take ta matse k'afa take cije libs ta madubin motar kasancewar shi da mum a front sits suka zauna ita kuma a back sit bai tanka mata ba, ganin abun ba mai k'arewa bane yayi gefen titi tare da take burki kiiiiiiiiii har sai da mum da ita kan ta Ayshan suka razana,,
     cikin zafin nama ya bud'e handle d'in motar ya fice ya nufi  back seat me dai gani bleading sosae Aysha take yi a kid'ime yace" mum look at here", saurin juyo da kai mum tayi hankalin ta ya kuma tashi ganin yanda jini yayi kac'akac'a da jikin daughter d'in ta da zuwa yanzu bata san inda kan ta gare su ba yasa ba suyi amfani da belt d'in su ba.
     ganin yanda Aysha ke rufa eyes d'in ta idanuwan ta ke neman k'afewa jiki na rawa Suhial ya shige site d'in driver ya ja motar zuwa hospital yana karanto addu'o'i a fili  yana juyowa ya tofa ma Aysha.

Afwan pls ban yi editing d'in k'arshen novel d'in ba.

Please share

*Sa'eeda✍🏻*
      ~Yar mutanen Dengi~

WAYE MACUCIWhere stories live. Discover now