Page 33

754 53 0
                                    

🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
          *☀WAYE MACUCI☀*         
🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
        '''Suhaib koh Suhail'''

***********************************

® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS P.M.L*💭💭💭

_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
      
          
                       ©
'''Marubuciyar Rayuwar Sumayyah'''

    *SA'EEDA MUSA DAUDA😍*

'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *SaeedaMusaDauda*


*BESTORED TO MY LIL SIS* ''' SUMAYYAH MUSA DAUDA'''


                       3⃣3⃣   


Cikin k'unan rai yace" Aysha wallahi k'arya ne na san kina sona kawai kamar yanda kika fad'a amma na san komai daren dad'ewa zaki so ni".
   Zacen zuci ta kama yi ita kad'ai, ita kan ta tasan tana jin feelings game da shi amma bata jin zata ammince mishi bayan ta san kanta cewa wani *macuci* ya tagayyara rayuwar ta,,
    dama ace babu abunda ya shiga tsakanin ta da wani d'a namiji da ta amshi soyayyar shi amma yanzu bata da wani y'anci.
     Shiru ta mishi wani irin tsanan *macucin* taji a ran ta a yanda take ji a ran ta har abada baza ta tab'a yafe mishi ba saboda duk duniya babu wanda ta tsana sama da shi,,
    Zubo mata ido Suhail yayi yana nazarin ta can kuma ya ce i have to yake a leave, idan naci gaba da zama zuciya ta zata iya fatsowa sis saboda kunnuwa na baza su iya jure jin  munanan kalamai masu kama ta diran mashi a bakin ki ba cuz you are my source of hapiness, yana gama fad'a yayi bakin k'ofa da sauri zuciyan shi na mishi boiling.
     Bin inda taji motsin takun sawayen shi ta yi da kallo kamar tana ganin shi, ba tare da ta ankara ba taji k'arar sak'in k'ofa bammmmm da k'arfi, kifa kan ta tayi a kan bed ta saki kuka mai cin zuciya saboda ita kad'ai ta san irin son da take mishi yayin da sautin kukan na ta ke tashi a hankali,,
    wannan shine ake k'ira ga samu ga rashi wato kenan ta samu masoyi na hak'ik'a wanda ke k'aunar ta da gaskiya kuma ya sha alwashin auren ta ba tare da ya damu da halin tsautsayin da ya afka mata da kuma nakasar da take d'auke da shi but bata jin zata ammin ta da wani d'a namiji saboda gudun mak'omar ta, ya zama dole ta koy ma zuciyan ta yanda zata cire soyayyar d'an uwan nata a zuciyan ta.
     Sosai take ta aikin kuka har eyes d'in ta suka turning red, zuwa yanzu head d'in ta kamar zai fashe haka take ji but pain d'in da ke dunk'ule a heart d'in ta ya hana ta tasowa ta nemo abun da zai curing mata headache d'in, haka dai ta zauna sukuku a d'akin ita kad'ai jiki ba laka.
    B'angaren Suhail kuwa bayan barin shi wurin Aysha d'akin mum ya nufa, sallama yayi mata ta amsa mishi ya shigo ya tarar da ita tana shirya kaya a cikin wardrobe, zama yayi a kan bed d'in ta ya rafka uban tagumi yana jiran ta kammala har ta gama ba tare da ya sani ba,,
    Tsayawa tayi a gaban shi tana lura da yanda ran shi ke a jagule har na tsawon 15 minutes, ganin bai da alamar dawowa hayyacin shi and kuma idan taci gaba da tsayuwa legs d'in ta baza su iya jure hakan ba ta zauna a gefen shi kad'an ta hugging d'in shi ta baya sanan kuma da d'an k'arfi tace" son !!!
     A d'ararace ya amsa mata yace" uuummm uuummm mum so you are done ?," dan har ga Allah maganar ta tazo mishi a bazata cuz bai yi tsammanin ta gama abun da take yi ba".
    Ganin yanda ya firgita ne ta gane cewa he is not in his normal sense, dad'e janyo shi jikin ta tayi cike da damuwa ta hau jero mishi tambayoyi with confusion tace"  what again na gan ka haka hankali a tashe ? I hate seeing you guys in this mood at all, now tell me koh dai brother d'in ka ne ya b'ata maka rai dan na san shi da bak'in hali yanzu he have totally changed his good atittudes not like before".
     Sassanyar ajiyar heart ya sauk'e irin ta wanda ya samu relief kana ya maida face d'in shi kan mum yace" nooooooo at all, mum bros bai da alaka da matsala ta though dai na san he have taken some part of it, yana gama fad'a ya dakata kad'an ya  zubo ma mum eyes yana tunanin abunda zai fad'a mata cuz he think that this is not the right time d'in da ya kamata ya fad'a mata cewa he is in loved at least he have to wait har zuwa ranar da Aysha zata k'arbi soyayyar shi. 
     Jin shirun yayi yawa mum ta janye hannun ta d'aya daga cikin shi ta dafa kafad'an shi ta d'ora da cewa" come on dear explain to me, i'm your mum the one that you suppose to tell all your problems to, me yasa kake b'oye mana matsalar ka ne ni da dad d'in ku eeeyyyeee son, your problem is also mind so why wouldn't you get the point ka dinga sharing damuwar ka da mu ne ?
     Saurin d'auke fuskan shi yayi a kan ta ya maida zuwa kan door ya k'ura ma k'ofar d'akin ido, tunani ne ya kama yi a ran shi yana cewa" I know mum is always right iyaye ne mutane na farko da suka dace d'a ya sharing pains d'in shi da su but he don't know why he is hidding things to them,,
    yana cikin tunanin ne yaji mum ta kuma cewa" talk to me please son haba for god sake menene riban b'oye mana damuwar ka, wallahi babu wata uwa da zata so ta ga d'anta a cikin damuwa dole sai hankalin ta ya tashi, so ka daure ka fad'a min koh zan samu Sa'eeda a zuciya ta.
    Tsintar kan shi yayi da hiding mata what really  in his mind yayi, cike da tausayin ta na ganin yanda ta d'aga hankalin ta over yayi k'asa k'asa da murya yace" take it easy mum ba fa wani abun bane kawai dai tausayi sosai sister ke bani and kuma so nake na kaita school d'in nan ta handicaps ita ma ta samo ilimi ban san koh zaku ammin ce da bukatata ba saboda yanda bros ya failing d'in ku, may be you will think of something else".
    Murmushi ne ya kwace ma mum da face d'in da farinci ta bayyana a ciki tace" are you sure ??hope dai ba wai ka fak'e da guzuma ne ka harbi tartsana ba koh?
    Nodding head d'in shi yayi like how lizards used to do yace" ooohhh noooo 99% sure i mean it mum, ya k'are maganar tare da k'irk'irar guntun murmushi like fire like force he just wants her to believed in him and Alhamdulillah she did so, but ya using d'in opportunity d'in ne dan ya k'awar da maganar.
    Cike da farin ciki ta maida mishi da martanin murmushi kana ta lak'ata hancin shi tace" mummy's ped kenan wallahi shi yasa nake son ka cuz your heart is pure like a purified water, ban tab'a ganin ka zalunci kowa ba hasali ma you are a kind of person da yake da bala'in tausayin mutane talkless of na k'asa da kai da kuma nakasassu sannan kuma ga hak'uri uwa uba rik'on addini, how i wish your brother will be like you and keep all his bad habits aside and face the good ones before the world turns to him, ta k'are maganar muryar ta na shaking saboda tunawa da sabon halin d'an nata da ya tsiro babu gaira babu dalili. 
    K'uuttt ya had'iye wani makwallaton bak'in ciki gefe guda kuma yaji gaban shi na beating kamar ana beating drums na jin yanda mum ke ta zuzuta halayyar shi,,
     abunda ya fad'o mishi a rai shine yarinyar da ya cuta dan ya san ya jefa ta cikin k'uncin rayuwa matuk'a, koh a wani hali take ciki Allahu a'alamu, shi kad'ai ya san gaibu, but he have a strong feelings cewa rayuwar yarinyar dole yana cikin hatsari.
     Saurin danne nashi zuciyan yayi ya shiga kwantar ma mum d'in shi da hankali ta hanyar jan ta da labarai kala kala wanda yasan zai iya d'auke mata hankalin ta daga b'acin ran da take ciki, sai da ya tabbatar da ta saki ran ta sosai kana ya mik'e tsaye yayi mata sallama tare da shaida mata cewa" ta fad'a ma Aysha ta shirya da sauri ya kai ta registration d'in", daga nan kuma ya fice zuwa site d'in su domin shiryawa.
    Fitan shi ke da wuya mum ta fito palorn ta ta hau kwalla ma Jummai k'ira tana zuwa ta mata aiken gaggawa zuwa d'akin Aysha game da maganar da son d'in ta ya fad'a mata.
    Jummai na barin site d'in mum d'akin Aysha ta nufa da isowan ta ta hau nocking door jin shiru ba'a bata izinin shigowa ba and kuma ta san Aysha must be in the room yasa ta turo k'ofan a hankali ta shigo, jiki a sanyaye ta shige inner room d'in ta cuz ta saba shigowa dan a duk lokacin da Aysha take buk'atar taimakon ta she usually assisted her, most a times ma tana lek'o ta su sha firar su.
      Da isowan ta ta tarar da Aysha a kwance kamar yanda take d'azu.
    A hankali Jummai ta hau bubbuga bayan ta tana k'iran sunan ta tace" Aysha !!! Aysha !!! lafiya kuwa na gan ki haka taso hajiya ta bada sak'o na fad'a miki cewa ki shirya fita zaku yi da d'an uwan ki".
    Saurin tasowa Aysh tayi ta zauna da mazaunan ta, da yake ta gane muryar wacce tayi mata maganar ta hau kake kame tace" la.....  la..... lafiya lau Jummali wallahi kai na ne ke min ciwo shi yasa kika ganni haka nab",, 
     Cike da tausayin Aysha Jummai tace"Ashaaa Subahanalillah me ke damun ki ? kin fad'a ma hajiya kuwa koh dai na fad'a mata ne ?,,
    da sauri Aysha ta tari bakin ta tace" ai da kin bari kawai bana so ta tashi hankalin ta kin san mum macece mai raunin zuciya,,
    Cike da tausayin ta Jummai tace ke koh haka zaki yi ta zama da ciwo a jikin ki ?,  gaskiya bai dace ba kin san lafiya tafi komai bari na samo miki maganani kisha, tana fad'a ta fice daga d'akin ran ta duk babu dad'i.
   First aid box na b'angaren y'an aiki ta nufa ta d'auko mata paracetamol kana ta biya kitchen ta d'auko glass cup with a bottle of water in her hand, though dai ta san cewa zai yi wuya ta rasa ruwa a fride d'in Aysha but she decided ta d'auko a fridge d'in parlour kawai,  in other not to waste time cikin sauri ta koma d'akin Aysha, this time around a zaune ta tarar da ita kamar yanda ta tafi ta bar ta.
      Dire cup d'in tayi da gorar ruwan a kan carpet kana ta b'allo tables d'in biyu tare da tsiyayo ruwan a glass cup d'in ta kai cup d'in a baki tare da turo mata maganin lokaci guda,,
     Aysha na bude baki maganin ya wuce mata luckily ta had'iye maganin kuuuuttt tana runtse ido cuz what she hate the most shine had'iyar magani she prefer taking injection than medicine.
     Sosai take shan ruwan, duk da dai ruwan ba mai sanyi bane sosai ba but yanda sanyin ruwan ke bin mak'ogoron ta a hankali ta soma jin relief a zuciyan ta, sai da ta kusa shanye almost half of the cup of water kana Jummai ta cire cup d'in a bakin ta ta maida gefe yayin da tausayin Aysha ke dad'a ratsa mata zuciya.
    Cire k'ofin a bakin ta ke da wuya Aysha ta saki ajiyar heart cike da damuwa da kuma fargabar kar fa da *macucin* zasu kuma fita tace" Jummai kamar d'azu naji kin ce fita zamuyi da d'anuwa na, shin kin san koh wanene daga cikin su ?.
      Dafe k'irji Jummai tayi da hannu d'aya tace tabbb ina zan sani ni da nake y'ar aiki ?, ai ni bana wani bambance su dan kamannin su ta b'ace da yawa, ai koh su hajiya ma ina kyautata zaton da kyar suke iya gane su".
   Sosai maganar Jummai ya ba ma Aysha dariya dan sai da ta dara son ran ta dara son ranta kafin ta tsagaita abunda rabon ta da tayi dariya kamar haka ta manta when last dan ita kan ta sai da tayi mamakin hakan,,
    k'ok'arin mik'ewa take yi tace" kin ji ki da wata magana Jummai su da suka haife abun su idan basu gane su ba wa kike tunanin zai iya gane su ?, bari ki ga ma na fice dan kar na biye ma shiriritar taki, dan Allah ki taimaka ki d'auko min himar d'ina sannan ki min jagora zuwa parourn waje kin san har zuwa yanzu ban saba da gidan nan sosai ba balle na iya ficewa da kaina.
   " toh shi kenen" Jummai ta fad'a tare da mik'ewa ta d'auko mata sannan ta kuma cewa" muje na d'auko", a tare suka fice daga d'akin Aysha suka fito parlour suna wasa da dariya suna isowa tsakiyan parlour ta dakatar da Jummai tace" jagorar ta isa haka nan ki koma ki ci gaba da aikin ki dan na san cewa a bakin aiki kike, Jummsi na tafiya juyowan da Aysha zata yi taci karo da mutum a gaban ta bammm, saurin sakin y'ar k'ara tayi ta dafe goshin ta tana yarfe hannu dan ba kad'an ba take jin zogi a goshin ta shi koh gogan naka duk da dai shima goshin nashi na mishi pain ya d'ago da fuskan shi sai huci yake yi kamar mayunwacin zaki, ran shi na suya lolaci guda kuma shaid'an na ta ingiza shi da ya aikata mata mummunan abu dan ganin rainin sense d'in  ta mishi ace ta bangaje mutum amma she doesn't care to plead kenan ita kan ta ta sani.
        Sosai ya reacting ya kuma k'arb'a hud'ubar shaidan a fusace.................



Please share
                 Vote
                  Comment idan ana tare.

*Sa'eeda✍🏻*
     ~Y'ar mutanen Dengi~

WAYE MACUCIWhere stories live. Discover now