Page 37

763 38 0
                                    

🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
          *☀WAYE MACUCI☀*         
🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
        '''Suhaib koh Suhail'''

***********************************

® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS P.M.L*💭💭💭

_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
      
          
                       ©
'''Marubuciyar Rayuwar Sumayyah'''

    *SA'EEDA MUSA DAUDA😍*

'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *eedatou*


*BESTORED TO MY LIL SIS* ''' SUMAYYAH MUSA DAUDA'''

     _Alhamdulillah naji sauki na gode kwarai da gaske da addu'arku Allah ya bar zumunci Ameen_

                        3⃣7⃣ 

Fitowan dad kenan daga bathroom ya tarar da every thing is set up kamar yanda mum ta saban mishi dashi idan ya dawo daga tafiya koh wurin kasuwancin nashi, d'auko jallabiyar shi da kuma boxer d'in shi yayi ya zura mum ta taimaka mishi ta fetsa mishi turare daga nan kuma ta ja hannun abar ta zuwa dinning area.
    A dinning kuwa bayan ta serving d'in shi da abinci kala kala ta d'auko glass cup ta tsiyayo mishi ruwan faro tare da direwa a gefen shi cikin kissa tana jan shi da tad'i har sai da ya cika cikin shi taaammm kana ta ja hannun shi suka d'unguma parlour suka zauna suna tab'a hira.
     A cikin hirar ta su ne dad yace" wai ni kam mum d'in yara ina y'ay'an naki ne tun da na shigo babu wanda ya fito welcoming d'ina and even daughter ban setting eyes d'ina a kan ta ba koh dai rowar ganin su kike min ?
    hohohooo dadyn kids kenan, kai dai da maganar ka bata wuce ta yaran nan duba fa ka gani baka dad'e da shigowa gidan nan ba instead of ka kwanta ka huta gajiyar hanya amma ka fara zancen kids d'in ka, any way Suhail sun fita da daughter he took her to school d'in nan da kayi magana kwanakin baya a kai ta, and Suhaib kuma i think yana site d'in su dan throughout ban ji motsin shi ba let me go and check on him, tana k'ok'arin mik'ewa ya rik'o hannun ta yace" wait dear you made mention of something that surprises me, da gaske daughter ta fara schooling ?.
    a yangance ta waina eye balls d'in ta tace" quit sure sweetheart".
     oohh masha Allah i'm grateful gaskiya, cika hannun ta yayi da sauri ta bar wurin ta haura steps d'in da zai sada ta da site d'in kids d'in su,,
  Isowan ta ke da wuya tayi nocking a door Suhaib ya fito yana masifa a zaton shi koh d'an uwan nashi ne, fitowan shi ke da wuya ya ga mum a tsaye a jikin k'ofa ta hard'e hands d'in biyu ta tana jiran ya bud'e mata,,
      shafo suman kan shi yayi ya sadda kan shi k'asa ba tare da ya had'a ido da ita ba yace" mum ashe kece i taught bros ne yake disturbing d'ina da knocking",,
      uwar harara ta sakar mishi tace" tabbas na lura halayyen ka dad'e gaba suke yi tunda iskan shi naka ya tsallako kan marainiyar Allah ya koma kan bros d'in ka, yanzu for God sake da d'an uwan naka kake gaba ?  wallahi ka bani kunya, tun wuri kar ka sake mahaifin ku ya san halin da kake ciki sannin kan ka ne cewa sai ran ka yayi mummunar b'aci a gidan nan fiye da tsammanin ka".
      Magana ya kama yi ciki ciki yana cewa" fisabilillahi am i the only person in this hause da za'a d'ora min karan tsana a gidan nan duk abunda nayi bana yin dai dai sai an ga fault d'ina ?
      da mamaki mum ta rik'e hab'a tana kallon fitsarar shi, ganin idan ta ci gaba da tsayuwa zata kwashi tarin takaici ta ja tsaki tace" your dad is back so idan kayi ra'ayin zuwa gaishe shi u can come down and meet him in the parlour cuz na ga yanzu ka girma ba'a isa da kai a gidan nan ba".
    Marairaice murya yayi yace" haba mum why all this words, is it because of this handicap yarinyar nan ce you are always turning back on me har kike cewa babu ba'a isa da ni a gidan nan ?
    Ran ta ne ya kuma b'aci sosai ta wurgo mishi harara a karo na biyu a fusace tace" an fad'a ma do what so ever you wants to do, ita ta d'ora ma kan ta lalurar koh kuma Allah ne ya d'ora mata, ni wallahi na gaji da halayyan ka a gidan nan ba dan kar na maka baki ka bi duniya ba da tuni na cire ka a cikin y'ay'a na dan ban san inda ka samo mugayen d'abi'un ka ba amma babu komai duniya ta ishe ka riga da wando, tana gama fad'a ta tayi ficewar ta daga site d'in ta bar shi nan a tsaye kamar gunki.
     Maganar mum ba k'aramin hargitsa mishi tunani yayi ba, zancen zuci ya kama yi yana cewa" i can't belief mum ce da kanta take fad'a min wannan munanan kalaman a kan yarinyar nan  after all ni ban ga laifin da na aikata da na cancanci hakan ba, uuhhmm idan a kan wannan shaid'aniyar yarinyar nan ce i know how to handle the case dan sai ta gwammace kid'a da karatu, fita yayi daga site d'in su ya sauko k'asa ya saka wannan ya kwance har ya iso wurin su dad.
     Yana isowa parlourn ya hango dad a zaune mum na daga gefen shi ta rik'e newspaper tana karantawa da karfi yayin da shi kuma dad ya bud'e kunnuwan shi yana sauraran ta. 
    Tun da Suhaib ya setting eyes d'in shi a kan dad d'in shi yaji wani irin farin cikin ya lullub'e mishi heart d'in shi, da murna ya waro hands d'in shi yana nufar dad yace" oyoyoooo dad what a surprised gaskiya ka shammace mu da yawa".
    Jin muryar babban d'an nashi yasa shi yasa dad waigowa inda Suhaib yake yayin da fuskan shi na bayyan tsantsar farin ciki yace" woow my guy come on, come over to me tare da waro hannun shi, ganin haka yasa Suhail saurin k'arasowa ya fad'a jikin shi yana maida numfashi lokaci guda yana sakin dariya, sai da suka gaisa da dad kana ya zauna a gefen shi tare da kwanto jikin shi a jikin dad suna hira mum kam banda karanta newspapern ta babu abunda take yi,,
     Suna cikin hirar tasu ne suka jiyo an bud'e k'ofa an shigo, Suhail ne ya shigo hannun su rike da na juna shi da Aysha yana ganin dad daga inda yake yace" oyoyoooo sweet dad you are welcome we missed you a lot, ba daman sakin hannun Aysha ya taho wurin dad saboda gudun kar hakan ya cutar da ita tunda ba ido ne da ita ba.
    Murmushi dad yayi na jin dad'in yanda ya tarar da iyalan nashi yace" oooohhh my dear come over to me na tambaye mum d'in ku wurin ku she told me that ka kai daughter school ashe ma you are on your way back home ".
     Murmushi Suhail yayi cikin shagwab'a yace" yes dad hope ka taho mana da tsaraba dai koh, idan ma ka manta i know baza ka manta da ta mum ba sai mu kwata ni da lil sis, maganar da Suhail ya fad'a yayi dai dai da lokacin da suka k'araso gaban dad, dad da idanuwan shi na kan Aysha tun shigowan su yana kallon ta dan har ga Allah tausayin yarinyar yake ji sosai, ba tare da ya d'auke idon shi a kan ta ba yace" y'ata ta zama student masha Allah gaskiya na yi farin ciki mutuk'a Allah ya albarkace rayuwar ku".
    Cike da girmamawa Aysha ta sadda kan ta k'asa tace"Ameen" dad na gode da irin gudumawar da kake bama rayuwata Allah ya k'ara d'aukaka,,
    cik'in jin dad'in addu'ar ta suka amsa su duka banda Suhaib da ya ja dogon tsaki mtswwww har sai da dad ya juyo ya kalle shi yana tambar lafiya ?
   Nothing dad kawai bana jin dad'i ne i think i have to rest cuz i'm suffering from headache.
     Face d'in dad na bayyana alamar damuwa yace" ayyah take heart wish you quick and speedily recovery, tasowa yayi daga jikin dad ya mik'e tsaye yana ciro waya a aljihun wandon shi tare da ba ma dad peck a kuncin shi yace" ameen dad", yana fad'a koh bin kan su Suhail bai yi ba haura steps d'in da zai sada shi da site d'in su cike da tsananin kishi da kuma jin haushin yanda Suhail ya rik'o hannun Aysha suna hankali a kwance ba tare da tunanin komai ba,,
    da yake mum da Suhail sun san halin gogan nasu shi bin da rakiyar ido suka yi suka tab'e baki dan idan da sabo sun saba da ganin irin k'iyayyan da yake nuna ma Aysha.
     Rik'o hannun Aysha Suhail yayi tare da da cewa" dad let me take her to her room", murmushi kawai dad yayi ba tare da ya ce komai ba ganin haka yasa Suhail kamo hanya Aysha na bin shi a baya har suka iso d'akin ta yayi mata masauki da kan gadon ta kana ya zauna a gefen ta ba tare da ya cire hannun shi daga nata ba yace" durling kin ga yanda kuwa kika yi kyau kamar na sace ki na gudu amma tunda dad ya dawo shikenan na fasa sace ki gara na tuntub'e shi da maganar nan kawai",,
     tabbbbb yaya na kenan kana ganin dad zai iya min auren dole ne ?, kar ka manta fa har yanzu ba wai na ammince da kai bane naga kana ta faman zakewa", ta fad'a cikin tsigar tsokana.
     Gaban shi ne ya fad'i sosai wani abu yaji kamar mashi ta caki zuciyan shi idan da abun da ya tsana yaji k'anwar tashi tana nuna bata son shi a gaban shi, me ya deserving da zata nuna k'almar k'i a gare shi after all shi kan shi yasan shi ba *macuci* bane, a iya zaman da suka yi da shi yasan bai tab'a cutar da ita ba,  idan da ido gare ta zai yi tunanin koh dai wani abu ta gani a jikin shi da bai mata dai dai da tsarin namijin da take so ba toh me yasa bata son shi ?, tambayar da kenan yayi ma kan shi da bai da amsar ta, danne zuciyan shi yayi yana magana murya na cracking yace" ashe har hanzu ban kai matsayin da zan rok'e alfarma a wurin ki ba k'anwa ta ?, shi fa so da kike gani tana shiga zuciya ne ba tare da tayi shawara ba, kuma a halin hanzu k'aunar ki ta gama min illah ta kai mizanin da zan iya cire son ki a zuciya ta ba,,
    so please ki min rai ki ceci rayuwa ta ki k'arb'i yayin soyayya ta,, 
    har ga Allah ita kan ta shaida ce akan iri son Suhail yake mata, ina ma tana iya gani da tayi farin cikin ganin jarumin namiji tilo a zuciyan ta amma kashhh haka Allah ya tsara mata yin soyayya da wanda bata san yaya kamannin shi yake ba, ban da soyayya ma ina shi ina soyayya da nakasasshi irin ta ita da bata tantance tsakanin duhu da haske uwa uba bata san yaya kamannin ta yake ba, tsintar kanta tayi da tausaya musu su buyun, magana take yi muryar ta na sarke wa tace" ina...... son... ka yaya na, a kullum zuciyata cike take da dak'on son ka wallahi tunda nake ban tab'a jin son wani d'a namiji ba sai kai amma ina neman alfarma dan Allah kar kayi yunk'urin cutar da ni, ka san lalurar da nake d'auke da ita mutane da dama sun shiga rayuwa ta sun yi garkuwa da lalura ta sun cutar da ni matuk'a, sun yi silan jefa tsanata a cikin zuciyar ya Abdallah mutumin da ya k'aunace ni tun ina y'ar jaririya ta, duk irin k'aran tsanar da mahaifiyar shi ta d'ora min amma bai hana ya zamo haske a rayuwa ta ba ma'ana ya zamo min mafaka a rayuwa ta,,
    duk da irin girman laifin da yayi min daga baya a sakamakon cikin da nayo amma tarin alkhairin shi ya wanke dukkan laifukan da yayi min.
    Murna had'e da kishi ne ya turmuke Suhail dan ya tsana yaji ta furta sunan ya Abdallah a bakin ta amma kalaman ta ya nuna cewa ya Abdallah mutum ne mai muhimman ci a rayuwar ta, ta yaya zai goge zunan ya Abdallah a bakin ta da kuma zuciyar ta ?, tambayar da yayi ma zuciyan shi kenan sauk'in shi d'aya da ta ammince da soyayyar shi amma with time zai gamsar da ita cewa he is her only source of happiness
     a fili kuwa ya yace" da y'ardar Allah baza ki tab'a dana sani da soyayya ta ba, zan miki rik'o ta hak'ik'a kuma zaki yi alfahari da ni.
    Murmushi ta mishi tana dafe dafen gado ta mik'e tsaye tace" dan Allah taimaka min na d'auro alwala magariba ta gabato,
    Cikin salon jan hankali ya shagwab'e mata kamar tana ganin shi yace" an k'i a taimakan gwamnati ta hana aikin banza dan haka sai kin biya,,
    muryar da yayi amfani da ita sosai ya bata dariya tsabar dariya har tana hawaye, kwaikwayon shi ta hau yi tana k'arye murya tace" an k'i a yi d'in gwammati ta hana aikin banza dan haka sai kin biya, mai zai yi inbanda kallon ta dan ba k'aramin tafiya da imanin shi maganar ta yayi ba most especially yanda jikin da ke kad'awa cikin rigar ta ga breast d'in ta tsula tsula da suka taso kamar da gayya suna tsalle up and down,,
      ya Ilahi haka yarinyar nan ta had'u kai Alhamdulillah dolle na fad'a ma dad ayi sauri ayi abunnan kar ta haukata ni ita koh bata san dawan garin ba sai tsokanar shi take ta yi,,
     ganin zata iya b'aro mishi aiki yayi saurin dakatar da ita murya na rawa yace" muje...... ki yi..... sal..... lah ya isa haka na..... n, biye mishi tayi suka nufi bathroom nan ya bar ta ta shige ciki yana jiran ta har ta gama ta fito,,
     sai da ya tabbatar ta gama komai kana ya fice daga d'akin ya nufi site d'in su dan d'auro tashi alwalan.  

WAYE MACUCIWhere stories live. Discover now