🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
*☀WAYE MACUCI☀*
🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
'''Suhaib koh Suhail'''***********************************
® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS P.M.L*💭💭💭
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
©
'''Marubuciyar Rayuwar Sumayyah'''*SA'EEDA MUSA DAUDA😍*
'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *SaeedaMusaDauda*
*BESTORED TO MY LIL SIS* ''' SUMAYYAH MUSA DAUDA'''~Wohohooo comments din ku na tsuma ni da yawa ina godiya ma dukkanin Waye Macuci fans 1 and 2, Sa'eeda Musa Dauda's novels and the rest of the groups ina feller ku over Allah ya bar kauna ya bani ikon faranta mukon faranta muku, kuci gaba da bibiya na alwai tarin darussa gaba. ~
3⃣2⃣
Sai da ya shanye kusan rabi kana ya d'ire a centre table tare da nufar inner room d'in shi ya kwanta a kan bed yana jiran Sadeeq har barci b'arawo yayi awon gaba da shi ba tare da ya shirya ba.
Fitowar Sadeeq kenan daga bathroom ya tsane ruwan jikin shi tare da shafe jikin shi da mai ganin ba friend d'in shi a parlourn kamar yanda ya bar shi d'azu direct ya nufi inner room nan ya tarar da shi a kan bed,,
bai ce mishi komai ba yayi wurin wardrobe d'in shi ya zabo farar shirt da ask trouser ya saka kana ya fetsa turaruka kala biyu marar k'arfi cuz yana tsoron mura.
Sai da ya gama kintsawa tsaffff kana ya tada Suhail suka bar d'akin suka sauk'o k'asa a tare,,
Sauk'owan su kenan suka tarar da ummi Sumayyah Zee na daga gefen ta ido yayi luhu luhu ya kad'a yayi jaa alamar taci kuka sosai bayan barin shi wurin ta.
Fuska a sake Suhail ya rage tsawo a gaban ta ya gaida ta.
Duk da dai tana jin haushin irin yanda Suhail ke treating d'in Zee but da yake bata so ta causing problem tsakanin ta da d'anuwan ta alhaji Kabir yasa take b'oye wa a ran ta, but zuwa yanzu abunda ya yake ma y'ar ta ya fara kai ta bango, she can't keep seeing her daughter crying day and night akan abunda ta san bai fi k'arfin ta ba".
Amsa mishi gaisuwar tayi fuska a d'an d'aure tace" son wai ni kam na tambaye ka mana ? what's going on between you and your sister naga na shigo nan i made her crying and na tambaye ta tace min kai ne caurse d'in".
Da d'an mamaki Suhail yace" ni kuma ummi ?, ni dai babu komai tsakani na da ita gaskiya".
Sadeeq ne ya k'arb'e zancen yace" me kuma ta fad'a miki ummi hope dai ba shiriritar tata bane ya taso, ni wallahi ban san wani irin naci bane da sister dan na san da kyar idan ba maganar soyayya ta mishi ba, ya fad'a sounding so upset but deep inside him sosai yake tausaya ma y'ar k'aramar k'anwar tashi da take son maso wani k'oshin wahala".
Harara ummi Sumayyah ta sakar mishi tace" ina ruwan ka did i asked you ? when did Sadeeq turns to Suhail ?
Lankwashe murya Sadeeq yayi yace" ayya ummi ba haka nake nufi ba bai kamata ace tana cusa kan ta ma friend ba bayan ba tun yau ba ya nuna mata baya ra'ayin ta ba, ya kamata ta ma kan ta karatun ta nutsu ta kama wanda yake son ta ba wai wanda take so baya son ta ba".
A fusace ummi tace" toh sarkin fasali ina magana kana magana will you shut up koh sai ran ka ya b'aci".
Ba tare da Sadeeq ya kuma cewa komai ba ya ja bakin shi ya tsuke, ummi ta sassauta murya tace" son ina so ka koya ma zuciyar ka son Zee, kai ma kan ka shaida ne akan irin son da y'aruwar ka take maka, ka sassauta daga k'iyayyar ta da kake yi ku fahimci juna a tsakanin ku please".
Suhail zai yi magana ummi tayi sauri ta tare shi tace" wait bana son jin komai but abunda nake so shine go and think akan maganar da na fad'a maka, bye sai kun dawo, ciki a mace suka fice daga d'akin a heart d'in Suhail yana mamakin irin selfishness na ummi Sumayyah wato so take ya forcing d'in kan shi ya so y'ar ta dan dai kawai tana son shi,,
Zee kam abun nema ya samu sai lafewa a jikin ummi take kamar mage zuciyan ta na mata dad'i ganin yanda mahaifiyar ta ta soma sako baki a kan lamarin,,
cike da kissa ta tana ajiyar heart irin ta wacc taci kukan nan tace" ki yi hakuri ummi ki rabu da bro i know his stand, da bro Suhaib ne he will be there for me ya taya ni fighting".
Kwantar da hankalin ki daughter by Allah's grace Suhail will become your na san abun da zan yyi bari dad d'in shi ya zo na tunkare shi da maganar dan na gaji da zuba ido ina gani ana wulak'an ta min ke.
Cikin farin ciki ta raba jikin ta da na ummi ta dak'a tsallen farin ciki daga tsayen da take da rage tsawo ta hugging mahaifiyar ta cike da tsantsar farin ciki.
B'angaren su Sadeeq kuwa suna fitowa daga gidan suka d'auki hanyar asubiti da isowan su suka shige d'akin Aysha suka tarar da jikin nata kam Alhamdulillah dan suna hira ne da mum,,
Idan ba wai ka sani ba babu mai ce maka Aysha ta tab'a b'ari dan yanda yanayin kyan jikin ta yake.
Bayan sun gaisa da mum Sadeeq yata ba ma mum da Aysha baki akan abunda ya faru da Aysha, suna cikin hakan ne doctor ya shigo da sallamar shi ya gaida mum suka shaking hands da su Suhaib kana yace" mutumina daga yau dai no more zirga zirga a kan hanya dan samu sallame ku cuz na ga zikin nata yayi kyau yanzu so mu je Office na rubuta ma takardar sallamar ta with charged bills sai ku biya".
Da tsantsar farin ciki Suhail yace" kai masha Allah gaskiya nayi farin ciki matuk'a, kallon inda Sadeeq yake yayi kana ya d'ora da cewa"uummm friend let's go together".
A tare suka fice suka nufi Office d'in doctor bayan ya basu takardar ne ya directing d'in su inda zasu biye charged bill d'in,,
ba su wani d'au lokaci a wurin ba suka suka clearing komai kana suka koma suka tarar already mum ta gama kimtsa komai su take jira su tafi.
Duk da dai ba wani tarkace ne da su ba suka d'auko belongings d'in su suka tada mota sai gida.
A hanya mum ta sanar da dad cewa an sallame su har ta bashi Aysha suka gaisa yayi mata yaya jiki nan ne ya fad'a ma mum cewa yana tafe nan da kwana biyar aiyuka ne suka rik'e shi a can da tuni ya dawo gida,,
fatan Allah ya dawo da su lafiya mum tayi mishi basu wani d'au lokaci ba suka yi sallama suka katse wayoyin su.
*1 weak later, a gurguje please*Jikin Aysha kam Alhamdulillah dan zuwa yanzu ta wark'e sai dai wani d'an abunda baza a rasa ba, ta cicciko da ita ga nashanun ta a tsaye tantsa tansa da su kamar breast d'in maza koh alamar kwanciya babu,,
ta gathering hips masu matuk'ar d'aukan hankalin koh wani d'a namiji if you see her baza kayi tunanin cewa is Aysha Indodo amaryar Ilu like you know her before,,
tun zuwan ta gida basa wani had'uwa da Suhaib dan koh kad'an bata k'aunar ganin shi hakan ne yasa always tana cikin d'akin ta kamar matan kulle,,
tun mum na mata fad'a a kan hakan har tazo ta d'aina ta zuba ma sarautar Allah ido dan ta fahimci cewa is not part of her hobbies.
A y'an kwanakin sosai shak'uwa tsakanin ta da Suhail ke dad'a kulluwa they became so closed to each other, almost every day yini currr yake a d'akin ta har mum tana musu tsiya tana cewa" son wannan rawar k'afa haka koh dai za'a yi y'ar gida ne ?
Murmushi kurum yake mata a duk lokacin da tace hakan Aysha kam tsoro ne da fad'uwar gaba ke kama ta dan sosai take tsoron k'almar aure dan ta san bata da wani daraja da za ta kai ma mijin ta,,
bayan haka kuma waye zai so ta a yanda take ?
Zaune take a d'aki tana wasa da sandar ta, Suhail na daga gefe yana game a sistem almost half of his mind yana kan ta dan a cikin kwanakin nan son ta ya gama mishi illa, muhimmacin ta gare shi tamk'ar beating d'in heart d'in shi ne, every minutes and every seconds his heart beats for her.
Sai da ya gama game d'in iya son ranshi ya ture system d'in gefe yace" ummm sis na tambaye ki mana ?
"uuummm yaya na ina sauraran ka fad'a tambayar taka Allah yasa ina da amsar ta".
"Hmmmm gaskiya tambaya ta tana buk'atar amsa besides ma na san zaki bani amsar ta, shin kin tab'a soyayya kuwa ?, kuma kina ganin zaki iya yin ta ?
Shiru tayi ta k'asa bashi amsa, duk da irin kunyar da tambayar shi ya bata bai hana ta jin matsananciyar fad'uwar gaba ba,,
cikin dak'iyar zuciya tace" ban tab'a yin ta ba sannan ina tsoron yin ta saboda wani dalili da na bar ma kaina sani, kuma shine musabbabin jefa rayuwa ta a cikin k'unci, hawaye ne ya cicciko mata hakan yasa ta k'asa k'arasa maganar,,
kamar yana lura da ita ya wipping tears d'in ta yace" na san zaki yi mamakin jin nace ina son ki wallahi nayi nayi na cire son ki a cikin zuciya ta abun ya ci tura,,
duk da ban san menene matsalar da ta sanya bakya soyayya ba amma jiki na na bani you belongs to me,,
Kwantar da murya yayi yace" please ki so ni koh da rabin son da nake miki, ina miki so santsa ban damu da k'addarar da ta afka miki ba, what i know shine ina neman amincewar ki idan dad yazo na fad'a mishi ayi komai a wuce".
Magana take yi tana girgiza kan ta tace" ban k'i maka ba amma bana jin zuciya ta zata amminta da duk wani d'a na miji, kayi hak'uri ka janye maganar soyayya tsakanina da kai dan bashi yuhuwa".
Cikin k'unan rai yace" Aysha wallahi k'arya ne na san kina sona kawai kamar yanda kika fad'a amma na san komai daren dad'ewa zaki so ni".
Zacen zuci ta kama yi ita kad'ai, ita kan ta tasan tana jin feelings game da shi amma bata jin zata ammince mishi bayan ta san kanta cewa wani *macuci* ya tagayyara rayuwar ta,,
dama ace babu abunda ya shiga tsakanin ta da wani d'a namiji da ta amshi soyayyar shi amma yanzu bata da wani y'anci.
Shiru ta mishi wani irin tsanan *macucin* taji a ran ta a yanda take ji a ran ta har abada baza ta tab'a yafe mishi ba saboda duk duniya babu wanda ta tsana sama da shi,,
Zubo mata ido Suhail yayi yana nazarin ta.Please share
Vote
Comment*Sa'eeda✍🏻*
~Y'ar mutanen Dengi~
YOU ARE READING
WAYE MACUCI
Historical FictionLabari ne a kan wata mak'auniyar Allah mai suna Aysha wacce take soyayya da yayan ta amma kwatsam sai wata tsautsayi ya afka mata har hakan ya saka ta cikin bakin ciki,ba tare da ta bayyana mishi ba sai daga baya ya fahimci halin da take ciki a tsan...