🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
*☀WAYE MACUCI☀*
🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
'''Suhaib koh Suhail'''***********************************
® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS P.M.L*💭💭💭
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
©
'''Marubuciyar Rayuwar Sumayyah'''*SA'EEDA MUSA DAUDA😍*
'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *SaeedaMusaDauda*
*BESTORED TO MY LIL SIS* ''' SUMAYYAH MUSA DAUDA''''''Afwan ba lallai bane gobe da safe idan Allah ya kaimu ku ga post d'ina but idan na samu time zan sending so its under probability.'''
2⃣9⃣
gaban shi ne ya tsanan ta fad'uwa har ya kai kunnen shi yaji ba zai iya jurewa yayi saurin janyewa mum da ita take kusa da Aysha bata samu ta ji abubuwan da take fad'a ba,,
abunda kawai zan iya cewa Suhaib ya ji abakain Aysha shine ambaton sunan ya Abdallah da tayi, "toh me matsayin ya Abdallah a wurin ta ?, tambayar da kenan yayi ma kan shi lokaci guda ya ji wani irin kishi ya kama shi dan ya san da wuya ace yayan ta ne may be ma he is her love, if so then want concern you about her relationship with some one ?, does that means you loved her ? chaiiiii never i can't fall in love with her what I know shine tausayin ta kawai nake ji, so if that should be the case bai kamata hankalin ka ya tashi just ta ambace sunan bawan Allah ba, tunanin da kenan Suhaib ya kama yi a k'asan
zuciyan shi.
tun idanuwan ta na bud'ewa a hankali har suka bama bud'ewa cikin sa'a yayi dai dai da k'arewan laidar jinin a jikin ta,,
tana dawowa hayyacin ta ta sake kuka mai suma zuciya hanlin haka mum ta rungungumo ta jikin ta tana bubbuga bayan ta a hankali tana bata baki tana cewa" ki yi hak'uri daughter every thing that have the beginning must have and end Allah zai bi miki hakkin ki, haka Allah ya tsara miki taki kalar jarabawar.
Sai da tayi mai isan ta kana ta tsagaita tana maida numfashi a hankali.
Muryar Suhaib ne ya doke kunnen Aysha yace" sis na san cewa bros ya *cutar* da ke sannan ya k'askantar da ke a idon duniya amma ina neman alfarma da cire abun a ran ki, ki daina sakawa a ran ki cewa wani abu ya faru da ke makamancin hakan though dai i know cewa zai yi wuya hakan ya faru,,
katse shi tayi murya na rawa tace" yaya na shin kana ganin zan iya cire cutan da aka min a zuciya ta ta sauk'i ?, abunda ya min tamk'ar rubutu da biro yayi min a zuciya ta kenan cire shi abu ne mai matuk'ar wahala, ta fiddo da wasu sabbin kwalla masu dumi kana ta d'ora da cewa" na san saboda lalurar nakasar da take tattare da ni ke bama mutane daman zalunta ta sun man ta cewa ba ni na d'ora ma kai na ba, shikenan haka zan yi ta rayuwa a duniya ban da y'anci dan ina makauniya ?"
k'asa maida mata amsa Suhail yayi ji yake gabaki daya jikin shi ya mutu gashi wanda yayi laifin bai damu da halin da y'ar'uwar shi take ciki ba,,
a sanyaye mum ta raba jikin ta dna Aysha ta juyo da face d'in ta suna facing juna tare da wiping ma Aysha tears da hannun ta tace "haba daughter ki daina fad'an haka mana idan rai ya b'aci hankali ba zai gushe ba, Allah ne gatan ki kuma shi zai fiddo ki ya kuma k'are a cikin duk musifa da kike ciki da wanda suke tunkaro ki".
nufan k'ofan fita Suhail yayi yana waiwayen su mum yace" i will be going mum zan je na samo muku abunda zaku ci and zan turo doctor ya mata check up, ya k'are maganar dai dai lokacin da ya k'arasa ficewa daga d'akin.
Yana fita jimmm kad'an sai ga doctor Munir ya shigo saboda Suhail ya shaida mishi patient d'in shi ta farfad'o,,
gaida mum dotor yayi kana ya d'auko ragowar laidan jini ra d'ora mata ya fice zuwa duba sauran patients d'in shi.Suhail kuwa yana isowa gida ya tarar da Suhaib ya tafi gidan granny cuz yana shirye shiryen had'a mata birth day duk da dai granny d'in ta nuna rashin dacewan hakan but he insisted,,
Jummai ya tarar a gida ya shaida mishi hakan kana ya umurce ta ta had'a mishi abinci ya kai ma su mum a asubiti,,
duk da dai tayi mamakin jin cewa Suhail zai kai ma su mum abinci a asubiti but ta b'oye mamakin ta gudun kar ta shiga gonan da fa nata ba ta shige kitchen dan kawo mishi abincin already dama ta gama had'a komai.
Bayan bayan shigan ta da kamar 3 minutes sai ga Suhaib ya shigo koh sallama babu ya zauna a kujerar da ke fuskan ta Suhail.
Magana yake ma Suhail amma gabaki d'aya hankalin shi baya jikin shi tapping d'in shi da hannu yayi, Suhail yayi firgigitttt ya tashi yana cewa" ummm ummm me nene".
Guntun murmushi Suhaib yayi mai d'auke da fassarori da yawa yace" har ka samo yarinyar ne ? Ina ka baro ta ?, duk tambayoyin da yayi mishi a jere yayi su ba tare da ya bari Suhail ya samu daman amsa d'aya daga ciki ba".
Wani irin haushi ne ya turnuk'e Suhail na jin tambayar rainin wayon da Suhaib yayi mishi a fusace ya galla mishi harar yace" ask google if you really cares I think they have better answers to your questions mttssww", ya k'are maganar tare da jan sak'i mai k'arfi saboda yanda ran shi ke tafarfasa kamar zai k'one".
Tab'e baki Suhaib yayi ya hana haurawa steps yana rera wak'ar shi dan ya k'ular da Suhail but abunda bai sani ba tuni Suhail ya shak'a k'iris ya rage ya fashe da ba dan yana karanto addu'o'in tsari a zuciyan shi ba da tuni shaid'an yayi tasiri a zuciyan shi sa kuwa an haifi d'an da ba ido.
Haka ya zauna a parlour shi kad'ai har Jummai ta fito da kulolin abinci ta kai mishi park ya bi bayan ta ya fice a parlorn daga nan asubiti ya nufa yana tunanin halin da Aysha take ciki.Manage ban so na tsaya muku a nan ba but babu yansa na iya cuz ban da caji.
''' A page 2⃣8⃣ wato page d'in da na kawo kafin wannan nayi makana game da blood bank kan cewa ba'a saka ma mutum jini direct kuskure nayi dan sai da na tabaye likita kafin na rubuta but daga baya naga tunasarwa daga wani bawan Allah game da hakan na kuma sake tuntubar mutumin yace min za'a iya sannan ya danganta daga marar lafiyan kalar lalurar da ya zo da ita da fatan zaku fahimce ni kuma ku maida a labarin cewa jinin Suhail aka sa ma Aysha saboda haka ku manta da maganar replacing d'in da na rubuta an yi kun sam d'an Adam bai fi katfin kuskure ba and kuma ilimi fad'i gate ta da wannan nake baku hakuri.'''
Muje Zuwa Sa'eedar ku ce
*Sa'eeda✍🏻*
~Y'ar mutanen Dengi~
YOU ARE READING
WAYE MACUCI
Historical FictionLabari ne a kan wata mak'auniyar Allah mai suna Aysha wacce take soyayya da yayan ta amma kwatsam sai wata tsautsayi ya afka mata har hakan ya saka ta cikin bakin ciki,ba tare da ta bayyana mishi ba sai daga baya ya fahimci halin da take ciki a tsan...