Page 56

529 37 0
                                    

🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
          *☀WAYE MACUCI☀*         
🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
        '''Suhaib koh Suhail'''

***********************************

® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS P.M.L*💭💭💭

_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
      
          
                       ©
'''Marubuciyar Rayuwar Sumayyah'''

                   *eedatou😍*

'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *eedatou*    

                            5⃣6⃣

        Tashin hankali k'arara ya bayyana a fuskan mum, sai bin kan bed d'in take da ido tana kallon d'an ta da ke ta murkususu a guri d'aya duk ya wani iri ya fita hayyacin shi, for how long ya d'auka yake fama da ciwon ciki ohooo, Allah ne masani.
     Wani uban zufa ne ya k'aryo ma dad ya k'asa koh da kwakkwaran motsi, sai da ya kai minti biyu yana juya maganar a zuciyan shi sanan ya dube doctor cike da tashin hankali yace" please doctor babu wata hanya da za'a bi a raba yaron nan da lalurar nan sai am bi wannan hanya kad'ai?.
      Of course yes sir,   yanda abunnan yayi chronic idan ba anyi gaggawan mishi abunda na fad'a ba gaskiya zai iya rasa rayuwan shi yasa na baku shawara tun farko.
     Dad ya ciro  hanky a pocket d'in shi yana sharo zufan da zuwa yanzu suka fara bin fuskan shi, har ga Allah bai kawo maganar auren Suhaib kusa ba kasancewar Aysha bata kamalla karatun ta ba, what's the way out?, tambayar da ya jefo ma kan shi kenan yayin da a fili ya k'ura ma jikin window ido ya zurfafa a cikin tunani.
      Aysha kam gabaki d'aya hankalin ta na kan Suhaib bata san wainar da ake toyawa ba, banda ruwan hawaye da ta dinga yi babu abunda take yi,,
     Doctor ne ya tak'o a hankali ya ciro syringe and needle ya ja ruwan allurar pain reliever da kuma na barci ya kwanto da Suhail a jikin shi yayi mishi allurar, yana zare allurar nannauyan barci ya d'auke shi, doctor yace su dad su fita su bashi wuri ya huta yana bukatan kad'aici, ba dan ran su ya so ba suka yi abunda doctor yace suka zauna jigummm a palorn yayin da dad ya shiga kai kawo a wuri d'aya suna jiran farfad'owan shi, lokaci zuwa lokaci suna lek'awa d'akin su ga koh ya farka.
     Awa hud'u ya d'auka curr kafin ya taso daga barcin, jiri na d'eban shi ya fito parlor yana dafa bango da kyar su dad suna ganin shi suka taro shi suna jero mishi sorry.

        Bayan kwana uku da faruwan hakan su dad suka gama yanke hukuncin su game da rashin lafiyan Suhail, basu fad'a musu ba sai da abun ya zo daffff kafin suka k'ira su suka fad'a musu cewa za su Dengi neman auren Aysha.
      Da sauri Aysha ta b'oye fuskan ta a jikin mum Suhail kuwa kamar gonan auduga yake ta washe bakin shi.
       Bayan sun sallame su dad ya dube mum da ta buga tagumi yace" yaya da tagumi my wife". Zame hannun ta tayi a kuncin ta tace" wallahi tausayin Suhaib nake ji sosai".
       Toh yaya zamu yi haka Allah ya tsara Maryam shi yasa suka samu rashin jituwa a tsakanin su tun farko, bayan haka babu wanda yake wuce rabon shi, Suhaib da Suhail duk d'aya ne a wurin mu.
      Haka ne ta fad'a a tsanyaye daga nan kuma parlorn ya d'auki shiru dan shi kan shi dad zuciyan shi babu dad'i saboda tunanin shi na ga halin da d'an shi Suhaib zai shiga idan ya ji labarin, wannan dalili ne ya zab'a su yi shiru kar su yi saurin fad'a mishi. 

       B'angaren su tee kuwa tun da ta lura da halin da yayan nata yake ciki sai dad'e shisshige mishi take yi tana kanainaye shi,  idan suna tare kuwa sai  ta d'auko mishi hirar da ta san zai rage mishi yawan tunani, Alhamdulillah duk sanda yana tare da ita yana iya k'ok'arin shi ya danne duk wani abunda ke damun shi game da Ash ya biye mata suyi ta hira sai bayan bata nan ya ci kukan shi son ran shi sai ya ga ya fara amman jini kafin nan yake hakura ya d'aina.
      Yau ma kamar kullum tee na gani a parlor tana game a wayar ta, mum d'in ta na daga gefe tana watching movie,,
       Sosai suka maida hankalin su kan abunda suke yi can tee ta ja tsaki tace" mtswwwww"
     Tsakin da ta ja shi ya janyo hankalin mum d'in ta gare ta, cike da kulawa ta juyo tana kallon ta tace" yaya dai daughter ? why are you hissing? you  know is a very bad habit dai koh? "
     Kamar zata yi kuka ta dire wayan ta gefe ta kalle mahaifiyar ta tace" mum,  wallahi i hate idan ina game d'in nan na rasa words d'in da zan had'a.
     Wani game kenan daughter da har kike wani b'ata rai har ma kike jan tsaki ? mum ta jefo mata tambaya.
     "Yeah mum word cookies ne fa its so irritating wallahi, ki duba kiga mutum yayi ta beating brain yana had'o manya manyan English words common 3 letters words da zai had'a sai ya gagagare shi, see fa ki ga two letters word ma ya rage na gama wannan gidan amma na kasa, ta d'au wayan tana nuno mata.
      Karb'ar wayan mum tayi a hannun ta tana k'ok'arin dubawa tace" is it by force?, why not ki canja wata game d'in kawai tunda kin mak'ale a wuri d'aya.
      Ohhhh no mum i like cracking my brain shi yasa nake son game d'in nan.
     "Ummmm i see", mum ta fad'a a lokacin da ta d'ora idon ta akan wayan tana checking words d'in da tee ta gama had'awa, tana zuwa kan wanda ya bama tee headache ta yi murmushi dan ta d'ago amsar tace" shine duk kika gama da hints d'in ki akan common "if" toh amsa ki had'a tunda na baki satar amsa. 
     Da sauri ta k'arb'a ta had'a tana ganin yayi matching ta doka tsallen murna ta hugging mum d'in ta tace" thanks mum bari na ruga nayi site d'in ya Abdallah na fad'a mishi irin wuyan da na ci a kan nemo words d'in nan, da sauri ta bar wurin tana murna mum d'in ta kuwa ta bita da ido tana murmushi.
      Tun kafin ta kai k'ofa take kwala mishi k'ira tana cewa" yaya na yaya na oohhhhhh yau game ya bani wahala gaskiya come and help me nima na basu a jikin su kamar yanda suka bani wani wahala. K'are maganar ta yayi daidai da lokacin da ta k'araso jikin k'ofan ta bud'e ta shiga ta hango mutum a kwance yayi a kan kujerar three seaters.
       Mai da k'ofan tayi ta rufe ta doshi wurin shi da tana cewa" uuummm dama kana parlor kana jina shine ka min shin shiru koh?, tammm babu damuwa tunda ganina ne baka son yi bari na juya nayi tafiya ta,,
      Yana jin duk abubuwan da take fad'a amma ba halin yi mata, ta juyo zata fita sai ta fasa ta nufi wurin shi tace" smile mana yaya na, nayi fushi ma you can't apologize sai wani shan k'amshi kake yi toh na fasa tafiy.........".
    Cakkkk ta tsaya shiru tana bin jikin shi da ido a sakamakon jikin da ta gani a jikin shi, da uban gudu tayi parlor ta fad'a jikin mum jikin ta ya d'au rawa tace" mum....... jini...... ya Abdall...... , kan ta gama fad'a mum ta mike da sauri ta yi site na shi tee ta bi bayan ta har yanu jikin ta bai daina rawa ba.
      Suna isowa mum ta k'ira doctor a gurguje ta shaida mishi halin da ake ciki yana isowa tace" daughter will you excuse us"?,,
      Why mum bayan kin san irin halin da ya Abdallah na yake ciki, a hakan kike tunanin zan iya tafiya na bar shi?.
      Zaman ki a nan d'in zai hana abunda Allah ya kaddara mishi ya faru da shi ne ? Oya get lost nace koh, mum ta fad'a cikin d'aga murya.
      haka tee ta mik'e ta fice daga d'akin tana waiwayen ya Abdallah gani take yi kamar zata rasa shi.
       Fitan ta ke da wuya doctor ya hau aikin shi na duba lafiyan Abdallah, yana gamawa ya kalle mum da tayi cirko cirko a tsaye tana jiran shi yace" ba wani rabon   bane Hajiya, is about his condition it has becoming worst fa we need to take a serious action tun kafin abu yaci tura, sannan kuma based on my observations baya amfani da magungunan da na d'ora shi a kai bisa sari, kuma na lura instead of damuwar da ke addaban shi ya ragu sai dad'e k'aruwa yace yi".
     Oohhh na shige su, wato har yanzu abun naka gaba yake dad'e yi eyyee Abdallah ina shawarar da nake ta baka?,,
       Kwantar da hankalin ki ki kawo mishi abinci yace sannan sai ki bashi magani ya sha.
     Bayan doctor ya tafi ta kawo mishi abinci ya tab'a kad'an ya ture sannan ta d'ebo magani ta bashi.
     Tun daga ranar mum ta ke bashi magani da kan ta har ta samu ya fara dawowa nomal.  

        Kwanci tashi babu wuya a wurin Allah yau ta kama saura kwana biyu ya rage auren Aysha kamar yanda su ummi Sumayyah suka tsara, su tafi Dengi maganar d'aurin auren Aysha cikin ikon Allah tun da wuri suka shirya tsaffff suka ma dad k'aryar Suhaib zai yi mata rakiya wani wuri.
     Mota d'aya suka hau ita da zee, Alhaji D'ahiru da kuma Suhaib.
    Bayan sun iso ne suka samu tarb'a mai kyau daga wurin mutanen Dengi, aka basu d'aki uku na musamman, ummi Sumayyah da zee d'aki d'aya, sai kuma Suhaib na shi d'akin da ban shima Alhaji D'ahiru nashi d'akin daban.


*eedatou✍🏻*
     ~Y'armutanen Dengi~

WAYE MACUCIWhere stories live. Discover now