Page 36

650 44 0
                                    

🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
          *☀WAYE MACUCI☀*         
🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
        '''Suhaib koh Suhail'''

***********************************

® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS P.M.L*💭💭💭

_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
      
          
                       ©
'''Marubuciyar Rayuwar Sumayyah'''

    *SA'EEDA MUSA DAUDA😍*

'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *SaeedaMusaDauda*


*BESTORED TO MY LIL SIS* ''' SUMAYYAH MUSA DAUDA'''

Appie new born baby *Maman Malak* ubangi Allah ya albarkaci rayuwar baby ya kuma k'ara ma baby lafiya Ameen.
   My besty luv *Firdausi Muhammad Mainasara* *(Feeby)* ina kika shiga ne kin bar ni so boring missing u badly dear.
     Godiya mai tarin yawa for yesterday night *Classic Feedoh* kin nuna mun ana tare Allah ya saka da alkhairi na gode da taimakon ki.
      All my Whatsapp group members, my wattpedians and those that are not in my groups but still went through my books ina mika godiya ta gare ku Allah ya bar zumunci da fatan kuna nishadantuwa da novel dina mai suna *Waye Macuci*


                       3⃣6⃣ 

*Note edited*

hakan ya sa ya kamo hanya ba tare da sannin kowa ba har ya iso garin Jos, direct Officin Ogan sojojin ya nufa tun daga waje k'ananan sojojin suke ta gaida shi yana amsa musu ta haryar d'aga musu hannu har ya shige cikin Office d'in ba tare da ya jira an bashi umurni ba.
    Da shigowan shi ya tarar da Ogan su yana checking files a lockern su na wasu cases da sukedited*e kwanakin baya, gefe kuwa wasu sojoji ne guda biyu sun tsaya tsaye hannayen su rik'e da guns guda bibbiyu with some bullets a rataye a kafad'an su suna jiran file d'in cases d'in da Ogan nasu yake nemowa domin su forwarding d'in su gaba cuz an basu umurni ne daga sama, kallo d'aya kayi musu zaka gane irin januwan sojojin nan ne masu dak'iyar zuciya wanda koh an ja daga da su it will be hardly mutum ya ci galaba a kan su.

     Zama yayi a d'aya daga cikin kujerun dake kewaye a Offishin Oga na ganin shi ya dakata da abunda yake yi tare da yin umurni ma sojojin da su dakata he have a new visitors babu musu suka bi umurnin Ogan nasu.
     daga tsaye Ogan sojojin ya saluting d'in dad cike da wasa da kuma murmushi a face d'in shi saboda ganin ya gane fuskan dad cuz if he could remember he once worked with them before ya samu aikin soja.
     Although dai dad bai gane face d'in mutumin ba but sai ya dak'e ya k'irk'iri murmushi saboda it might be that person knows him somewhere else or they meet in some places hakan ne yasa shi murmushin dole saboda kar ya bada kan shi ta hanyar ba ma mutumin k'ofa da zai nuna cewa bai gane shi ba.
     Like he knows what's in dad's mind ya mik'o mishi hand suka shaking lokaci guda yana cewa" maraba da babban bako Alhaji Kabir barka da zuwa yaya bayan rabuwa kuma ?,,
      Wannan karon fad'ad'a murmushi dad yayi cuz ya d'ago muryar mutumin, sai zuwa yanzu ne hoton mutumin ke mishi yawo a kwakwalwar kan shi, cikin raha dad yace"a'a Alhaji Ja'afar kai ne ka zama wani rusheshe da kai ga kuma uban tumbi da ka ajiye kamar mace mai ciki, lallai mutumi na ka samu duniya. 
    Oga Jafar mai zai yi in banda kyakyatawa da dariya har da fidda kwalla dan jin irin sharrin da dad ke mishi har da cewa ya ajiye tumbi toh ina tumbin a nan?
     sai da ya tsagaita dariyar yace" lallai mutumina da sharri kake mu da gabaki d'aya complain d'in cases da kwantar da tarzoma bugu da k'ari nemo hanyar sama ma kasar mu zaman lafiya ya samu a gaba toh ta yaya kake gannin zan ajiye tumbi bayan kasan alamace ta kwanciyar hankali da kuma income na shigowa enough ?
     Ka ji ka da wata magana alhaji Ja'afar ooohhhh i forgot point of correction Officer, ban da a bunka kowa ya gan ka a wannan kujerar yazan banki a cike take".
       "Allah koh mutumina" Officer Ja'far ya fad'a tare da mik'a ma dad hannu suka tafa kana dad yace" uuummm back to normal business, wato dama abunda ya kawo ni wurin ka game da cases d'in da yaran ku suka ke Operations gidan karuwai na garin nan, wato akwai wata makauniya da aka kama acikin su y'ar waje na ce ina bukatan dogon bincike ne na san wanda ya kai ta wurin sannan kuma a hukunta suspect d'in gwargwadon laifin da ya aikata. 
    Subahanalillah tabbas kuwa anyi haka dan har social media aka yi ta yad'a labaran, mu ma kan mu abun ya d'aure mana kai amma da yake mun saba da cases d'in da suka fi wannan shi yasa muka yi zargin koh ita d'in member ce kasan duniyar ne b'ata garin samari da y'an mata sun yi yawa, so kar ka damu insha Allah we will try our best muga cewa mun tsananta bincike har sai mun gano wanda yayi yunk'urin b'ata ma y'ar ka suna". 
     "Toh Allah yasa a gano *macucin*", "Ameen ya Allah" Officer Ja'afar ya amsa mishi daga nan suka tab'a hirar yaushe gamo na tsawon 12minutes daga bisani suka yi sallama abba ya kamo hanyar gida.

     B'angaren Suhail kuwa bayan sun taso daga barci sun yi wanka sun taking breakfast suna kammalawa ya jira Aysha ta shirya suka yi sallama da mum sai school d'in su, ajin da aka ba ma Aysha nan ya kawo ta, da isowan  su suka tarar da teacher a class d'in su, a waje suka tsaya suka taking excuse aka musu umurni da su shigo ciki nan kuwa Suhail ya rik'o hannun ta zuwa wani emty seat ta zauna, daga nan ya koma wurin teacher d'in suka tattauna kad'an kana ya fice daga class d'in ya shiga mota sai gidan granny.
    Bayan fitan shi ne teachern ya introducing Aysha ma sauran d'aluban shi, duk da ba wani ganin juna suke yi but sun nuna farin cikin su sosai da samun k'aruwan student y'ar uwar su da suka yi.
  
      Dad kuwa isowan shi gida ke da wuya ya tarar mum ita kad'ai a parlour ta rafka uban tagumi, duk da sanyin A/C da ke ratsa ilahirin parlourn bai hana zufa ya k'aryo mata ba da sauri ya k'araso wurin ta tare da dire briefcase d'in shi saman centre table hankali a tashe ya tsuguno a gaban ta ya rik'o hannayen ta biyu yace" what's going on dear, any think wrong with you ?.
     Saurin d'ago fuska tayi ta sauk'e a kan kyawawan fuskan mai maigidan nata ta tare da tsare shi da eyes d'in ta jefi jefi tana sakin ajiyar zuciya saboda ganin shi da tayi unexpected a gaban ta,,
      Soma jijjiga mata jiki yayi yace" tell me mana Maryam koh dai wani abu ya kuma faruwa ne makamancin wanda ya faru a baya, a yanda yayi maganar tana iya hango zallan tashin hankali a tattare da fuskan shi,,
    hakan yasa ta sakin smile d'in dole cikin jiki da kissa ta soma mishi magana da tsigar da ta san zai driving d'in shi crazy tace" no at all dear i'm just thinking of you ne yanda kayi tafiyar ka ka barni ba tare da ka waiwayeni ba, could you imaging two days fa kace but almost getting to a week".
     Rungumo ta yayi  kyam a jikin shi yace" i'm so sorry princess dole ce ta sa, tafiyar nan da nayi wallahi almost half of my mind yana kan ku dan ba k'aramin tashin hankali naji ba da naga an nuno hoton Aysha a tv da sunan tana d'aya daga cikin karuwan da aka kama, wallahi i was confused dan na san cewa sharri ne kurum ake bin mu da shi.
     haka ne dadyn kids abun babu dad'in ji, Allah ya tsare gaba, "Ameen" suka amsa su duka kana mum tace" mu shiga ciki na had'a ma ruwan wanka sannan ka ci abinci ka huta koh yaya kace nawan ?
     your wish is my command sarauniyar zuciyata ai sai handa kika yi da ni, dariya ta mishi tare da raba jikin ta da nashi ta  mik'e tsaye ta riko hannun shi ya mik'e shima dana nan suka d'unguma other room.    
    Suna shiga ta taimaka mishi ta daya shi rage kayan shi tare da d'ora mishi towel a kugu kana ta jawo hannun shi zuwa bathroom, duk abubuwan da take yi idanuwan shi na kan ta yana jifan ta da kallon sha'awa har suka shige bathroom ba tare da ya d'auke idon shi a kan ta ba.
    Ruwa wanka ta had'a mishi a bathtub kana ta fice ta bashi wuri ta koma wardrobe ta fiddo mishi da farar jallabiya ta d'ora a kan bed


_Manage i'm suffering from headache i can't type long._



*Sa'eeda✍🏻* 
       ~Y'ar mutanen Dengi~

WAYE MACUCIWhere stories live. Discover now