🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
*☀WAYE MACUCI☀*
🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
'''Suhaib koh Suhail'''***********************************
® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS P.M.L*💭💭💭
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
©
'''Marubuciyar Rayuwar Sumayyah'''*SA'EEDA MUSA DAUDA😍*
'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *SaeedaMusaDauda*
*BESTORED TO MY LIL SIS* ''' SUMAYYAH MUSA DAUDA'''1⃣2⃣
murmushin jin dad'in yanayin da ya tarar da su a ciki yayi kana ya nufo su da guntun murmushi a d'auke a fuskan shi kamar dama can ya san sun yi maganar zuwan shi ne ya taho.
hamdala ya dinga yi a zuciyan shi bila adadi da Allah ya sa ya kasance member d'in family d'in, cuz tun tasowan shi bai tab'a ganin iyayen nashi sun samu matsala a tsakanin su ba talkless of shi da bros d'in shi wanda yake jin shi har ran shi, wani irin sanyin dad'i ne ke ratsa mushi zuciya,,
mum ce ta fara hango shi da tsantsar farin ciki ta ta nufi wurin shi tare da waro hannayen ta tace" oyoyoo my son" su granny suka bi bayan ta da kalo,,
kamar jira yake yi da sauri ya nufo ta shima ya fad'o jikin ta tare da d'ora kan shi saman kafad'an ta yana sakin sassanyar ajiyan zuciya yace" ohhhh my sweet mum how are you na same ku lafiya ??,,
sai zuwa yanzu ne su Suhaib suka gan shi, da mugun gudu Suhaib yayi wurin shi ya fad'a jikin shi yayi hugging d'in shi ta baya yana tsallen farin ciki yace"woow guy wannan fresh da uban kyau haka like sauya mana kai aka yi,,
saurin sakin mum yayi ya rik'o hannun Suhaib yana dariya yace" see you ni ban ce ma kayi kyau ba kai da kake gida every day mum na taking care d'in ka and dad also sai ni da ka raina wa hankali kake cewa nayi kyau ??, you most be kidding me guy dan baka san yanda nake managing life d'ina a can d'in ne ??.
Suhaib ya tab'e baki kana ya kai hannu yana shafa ramemmen marar shi cike da shari yace" see how is talking da wannan uban tumbin da ka kwaso a can d'in ne kake cewa wai you are managing your life ??, for your information duk wanda ya setting eyes d'in shi a kan tumbin ka ya san cewa kayi k'iba and dubi fa nan kaga yayi nuni da fatan hannun shi Suhail ya bi wurin da kallo yana jiran yaji abun da d'an uwan nashi zai fad'a,,
sassauta murya k'asa k'asa Suhaib yayi a kunne yayi mishi rad'a yace" see how your skin looks shiny and bright like a groom d'in da ake k'ok'arin rantsar da shi a fad'an gimbiyar shi".
duk da dai Suhail bai fahimci abunda d'an uwan nashi ya fad'a ba amma bai hana dariya sub'uce mishi ba cuz tune d'in da Suhaib yayi amfani da ita irin ta calikancin nan ne,,
granny ce ta dakatar da su ta hanyar jan tsaki mai k'arfi "mtssssssww" dan ta ga alama su mum sun shagala da yawa sun ma manta da ita a zaune,,
su duka suka juyo da fuskokin su gare ta suna kallon ta, cike da masifa ta rik'e hab'an ta tace" ohh ni Bintalo na shiga uku yanzu fisabilillahi da girman ki Maryama kike biye ma shiriritar yara har da tasowa kina rungumar wannan gardin yaro duk wai a nuna murnar dawowan shi ?? ", yo ashe ni kuka maida shashasha ke da d'an ki da nake ta hayayyak'o masifa d'azu a kan d'abi'ar turai ta rumguma, ni dai baza ayi wannan iskancin da ni ba kun ga tafiya ta ban kuma tahowa nan balle nayi kallon kayan bakin ciki ", ta fad'a tana k'ok'arin mik'ewa tare da gyara d'aurin zanin ta
murmushi Sahail yayi kana ya raba jikin shi da mum ya riko hannun bros d'in shi yayin da d'aya hannun shi ke sakale da hannun mum suka yi wurin granny,,
da isowan su ya saki hanun su mum a tare ya rik'o hannun granny har da kwantawa a jikin ta yace" haba ta k'arfen yaushe rabo na da gida almost a year fa and you are saying such things to me, infact if mum didn't welcome whom do you expect will welcome me ??, is a free world idan kina iya joining d'in mu toh let's share our happiness together idan bakya yi ga hanyar fita nan dan baza ki hana mum d'ina tarya na ba eehhnnn,,
harara mun ta sakar mishi tace" uwan tawa kake fad'a ma haka kuma dan rashin kunya in my present koh ka kyauta, ta k'are fad'a tare da jan kwafa,,
tab'e baki granny tayi tace" ah toh gaya musu dai a gara su san matsayi na a wurin ki, wai ma da kuka d'auke ni gidihoma mai kwakwalwar kifi bokon nan dai kafin ku yi ta sai da nayi ta dan ni ce nan nake jan y'an ajin mu kafffff dan tsabar k'ok'arina monitor ake bani a a duk classes d'in da nake ciki a zamanin mu, and mu Bana communicating kamar yanda kuke yi a yanzu da zaka d'auko min turancin ku ta k'arshen zamani har da wani mak'e murya kamar mai k'ak'alo amai,,
sosai su Suhaib suka hau kyakyata dariya dan ba k'aramin dariya maganar granny ya basu ba, mum kam toshe bakin ta da tafin hannun ta tayi dan ta san tana dariya granny zata fasa kuka tace" wai ta bar kids d'in ta sun gama raina ta",,
dariyar da suke yi ba k'aramin hasala granny yayi ba a take ya hau surfa ruwan masifa zagi sosai ta hau yi kamar ba gobe sai da tayi mai isan ta kana ta bar musu gidan rai a b'ace,,
bayan barin granny gidan ne mum ta rik'o kunnuwan su da k'arfi ta murd'a, ihun shagwab'a suka sakar mata suna cewa" washhhh ashhhh mum pardon your kids its hurt",,
da k'arfi ta dad'a murd'awa tace" you deserved more from me tunda kunnen k'ashi ne da ku,, this is for making granny so upset,,
"wayyoo mum zaki b'alla mana kunne tuba muke we won't repeat it again", suka fad'a suna fidda y'ar kwalla,,
saurin sakin su mum tayi tace" better kun kwace kan ku dan uwa bata fi uwa ba eehhnn, tana fad'a ta ja kwafa kana ta fad'a kitchen ta shirya ma kids d'in ta lafiyyun jelof rice wanda ta ji kifi ta ajiye musu a dinning with fruits salat and coffee coz ta san hubby d'in Suhail ne Suhaib kam a bar shi da coffee dan ba dare ba rana haka yake sipping d'in shi,,
tun a kitchen a mum ta k'ira ta shaida ma dad d'in kids maganar zuwan Suhaib gida, ba k'aramin murna yayi ba yace mata ta zuba ido before closing hour zata gan shi, bayan ta gama wayan ne ta nufi parlour ta tarar da su suna zuba hirar yaushe gamo,,
magana ta yi musu tace" surutun nan ya isa haka nan kids oyyaaa follow me to the dinning food is ready to serve, a tare suka mik'e suka biyo bayan ta zuwa dinning,,
abinci ta jero musu a gaban su suka ci suka k'oshi,,
bayan sun gama ci ne su Suhail suna zaune da mum sai ga dad ya shigo gidan da murnar shi, da gudu suka taso suka tare shi tsabar murnar ganin shi ma har rige rige suke da mum kowa na so ya riga fad'awa jikin shi,,
shi kuwa yana ganin haka ya bud'e musu hannun shi kamar had'in baki suka fad'a tare ya tare su tare da hugging d'in su kyam a jikin shi yana ma mum tsiya yace" wai ni kam Hajiya Mero yaushe zaki girma ne kam",
harar k'asan ido mum ta sakar mishi tace" lallai ma Alhaji fault d'in ka ne da ka shagwab'ani da yawa a kullum sai ka ce na yi maka........,,
da sauri dad ya wurgo mata hararar wasa yana mata nuni da tayi shiru kids are there da hannun shi dan ya ga so take ta mishi b'aram b'aram ta b'aro mishi wata zance,,
smile mai tsada mum tayi daga nan ta rik'o mishi briefcase d'in shi zuwa aza room, suna isowa ya rungumo abar shi kyam a jikin shi yace" momyn kids wannan kyau haka sai ki susuta ni da yawa",
a yangan ce ta turo d'aurin d'angwalin ta gaba tace" Allah koh dadin kids ??,
kwarai kuwa kwalliyan ki ta daban ce shi yasa a koh da yaushe mata basa gaba na yanda kika san tamk'ar dutse haka nake kallon su,,
murmushin jin dad'i tayi ta mik'o hannun ta ta zaro tie d'in wuyan shi ta taya shi rage kayan jikin shi kana ta janyo shi ta kai shi bathroom ta taimaka mishi yayi wanka,,
sai da ta wanke shi tasss ta fito ta shirya shi cikin kaya marar nauyi kana ta jawo shi zuwa parlour ta serving d'in shi da abinci ya ci yayi naaakkk kana suka fito parlour tare.
Suhaib suka tarar a parlourn shi kad'ai ya kwanta a 1 siter ya d'ora k'afan shi d'aya a kan centre table gefen k'afan shi kad'an coffee ne da ya sanya Atika y'ar aikin su ta shirya mishi, yayin da d'aya k'afan shi ke bisa kujeran da ya zauna a kai hannun shi rik'e da remote yana canja channel yana yi yana sipping coffee d'in,,
samo wuri suka yi suka zauna kana dad ya dubi Suhaib cike da tuhuman rashin ganin bros d'in shi tare da shii yace" son where is your brother, maza hanzar ta ka k'ira min shi ku taho tare,,
a hankali ya sauke eyes d'in shi kan dad yace" owk dad", yana fad'a ya zura k'afan shi a kan tiles d'in parlourn ya mik'e tsaye yayi hanyar site d'in su da isowan shi ya tarar da d'an uwan nashi a tsaye ya had'a kan shi da jikin bago hawaye na ta tsiyayo mishi a fuskan shi,,
hankali a tashe Suhaib yayi saurin maida k'ofan ya rufe da saurin shi ya k'araso wurin shi ya dafa kafad'an shi a kid'imeya hau jero mishi tambayoyi yace" Subahanalillah what i'm seeing on your face ??, ya Ilahi ba dai hawaye nake gani a face d'in ka ba ?? ,,
Jiki a mace ya juyo da fuskan shi kan Suhaib yana tunanin yanda zai fad'a ma d'an uwan shi abun da ya aikata a bisa sharin bad friend,,
numfashin shi na k'ok'arin d'aukewa da kyar ya iya daidaita wa ya dano normal kana ya sauk'e rinannun idanuwan shi hannun shi dafe da k'irjin shi yace" bros zuciya ta ce take shirin fatsowa, i'm feeling so much pain that i couldn't control my heart over,,
are you all right come on back to you senses nawa nawa kake da har zaka sanya damu a ran ka har ta kai ga sanya ka kuka ??, duba fa ka gani fa yau zuwan ka gidan nan every body here is happy kai da zaka sanya zukatan mu cikin farin ciki and kuma sai kayi shigewar ka d'aki kana kuka, please come on be strong, Suhaib ya fad'a murya a raunane zuciyan shi cike da tausayin d'an uwan nashi dan zuwa yanzu ji yake kamar ya taya shi fasa kukan shima.*Sa'eeda✍🏻*
~y'ar mutanen Dengi~
YOU ARE READING
WAYE MACUCI
Historical FictionLabari ne a kan wata mak'auniyar Allah mai suna Aysha wacce take soyayya da yayan ta amma kwatsam sai wata tsautsayi ya afka mata har hakan ya saka ta cikin bakin ciki,ba tare da ta bayyana mishi ba sai daga baya ya fahimci halin da take ciki a tsan...