🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
*☀WAYE MACUCI☀*
🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
'''Suhaib koh Suhail'''***********************************
® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS P.M.L*💭💭💭
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
©
'''Marubuciyar Rayuwar Sumayyah'''*eedatou😍*
'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *eedatou*
6⃣0⃣
Gudu yake shararawa a hanya kamar zai tashi sama sai da ya yayi tafiya mai nisa kana ya taka wani uban wawan burki har sai da hantar cikin zee ta kad'a kaya ya bud'e murfin motar ya finciko ta waje tari da gaura mata mari da ya sanya ta fasa ihu da k'arfi, a rud'e ta dafe kuncin ta hau kuka.
In a husky voice ya saka mata firgitaccen tsawa yace" uban me kuke shiryawa da su ummi, na san haka kurum abba ba zai yanke hukunci ya aurar da Aysha ba tare da sanin dad ba.
Zaro firgitattun idon ta ta hau yi, tana ja da baya saboda yanda ta ga eyesballs d'in shi sun turning red kamar dama can haka halittar su take.
Cike da tashin hankali ta bud'e baki cikin shesshekar kuka ba tare da ta cire hannun ta daga kuncin nata ba tace" uummm....... ummi ceee, sai da yi shiru.
Ta yi me? ya jefo mata tambaya.
Ita ta shirya plan d'in, ta fashe da matsananciyar kuka wannan karon har da majina.
Phone d'in sa ce ta d'au ruri a mota, ba tare da ya bi ta kan zee ba ya bud'e handle d'in k'ofar tare da turo hannun shi ya d'au wayan, sunan da ya sarving number d'in magaifiyar shi ya gani b'aro b'aro a kan screen d'in wayar yana yawo, guntun tsaki yaja tare da katse wayar ya saka ta a silent lokaci guda ya maida kallon shi kan zee da tayi sumi sumi tana sharar kwalla,,
Will you shut up ko sai na baki dirty slap a fuskar ki, ya fad'a a hasale, ba shiri ta tamke bakin ta da tafukan hannun ta tana zazzaro ido tare da bin shi da kallo.
Tsassauta murya yayi yace" did you know cewa you were the caused? cuz ba dan ummi na son farin cikin ba she can't act that way. Zee na d'ora blame d'in a kan ki, you were the very person that ruin our happiness, now da kika yi nasarar raba Suhail da Aysha wace irin riba kika ci? Do you ever think cewa Suhail zai iya auren ki?.
Murmushin takaici ya sake kana yace" you are decieving your self idan ma barci kike gara ki farfad'o daga nannauyan barcin da kike yi, and always put it at the back of your mind cewa your dreamed will never come true.
Girgiza kan ta ta hau yi tana pleading d'in shi cuz sosai ta tsorata da yanayin shi, yana sane da reactions d'in ta ya dake kamar bai damu ba sai cewa yace" do you know what your selfish intrests causes for us?, toh a sanadiyan ki mutane da dama sun shiga cikin kunci wasun ma are in abnormal condition, yana k'are fad'a ya d'au wayan shi dai dai nan wata call d'in ta kuma shigowa, this time around picking call d'in yayi ya manna wayar a kunnen shi cikin murya marar dad'i yace" helo!!!
Ina ka kai min d'iya ta eeyyeeee? ya jiyo muryar mum d'in shi ta fad'a cikin d'agun murya lokaci guda kuma ta sassauta muryar ta ta d'ora da cewa" I beg you son kar ka yi mata wani abun please take a revenge on me please.
Ba tare da ya ce komai ba ya katse wayan shi tare da tura phone d'in a aljihun wandon shi ya bud'e motan ya turo zee ciki tare da zagayawa ta d'aya site d'i ya ta da motan da gudu ya bar wurin bai d'au lokaci ba ya iso gida ya bud'e motan ya hankad'ota waje yayi shigewan shi hospital.
A hanya ya k'ira wayan dad tana ringing ba'a d'aga ba, sai da ya jero kusan 6 missed calls ba'a d'aga ba sai da ya kuma calling kana aka d'aga, nan dad yayi mishi kwatancen asubitin da kuma ward d'in da aka basu, babu wani b'ata lokaci sai ga shi ya iso.
Ba k'aramin tashin hankali shima ya shiga ba da ya tarar da halin da d'an uwan shi kuma aminin na shi ya shiga ba, nan ne ya k'ara jin wani irin haushin Suhaib a zuciyan shi.
Ba shi ya bar asubitin ba sai da ya biya d'akin da aka kwantar da ya Abdallah nan koh sai da ya d'iga hawaye a kan halin da yake ciki, kallo d'aya zaka mishi ka gane cewa ciwon ta Mugun mishi illah.
Da kyar ya iya jan jiki ya fice a d'akin, a dai dai bak'in k'ofa ya had'u da abban Aysha nan yake fad'a mishi cewa ya hanzarta ya koma gida saboda magariba ta kusa, haka ya k'arasa ficewa ya shige d'akin da aka kwantar da Suhail domin yin sallama da su dad. Bayan ya iso ne dad ya ce mum, mumyn tee da kuma Ash su shirya su tafi gida amma firrrrrrr suka kiya, sai da aka yi da gaske kana suka fice suna sharar kwallah dan kuwa a zuciyoyin su ji suke tamk'ar suna bada baya za'a aiko musu da sak'on mutuwar su Abdallah.
Ba su wani jima da fita ba nan abba ya shigo ya same dad da magana yana cewa" yaya na zo maka da wata magana ce".
Ba tare da dad ya waiwaya inda yake ba dan har yanzu akwai sauran jin haushin sa a zuciyan sa yace" ummmmmm mecece? "
Me zai hana a kai yarinyar nan gidan ta tunda lamarin ya zo mana a juye, bamu san yaushe al'amura zasu daidaita ba".
Mugun kallo dad ya watso mishi cike da tsananin jin haushin maganar ta shi yace" ashe kwakwalar ka irin ta k'ananan yara ne ban sani ba?, ban da rashin tunani irin taka kana sane da halin da muke ciki amma kake kawo maganar banza da wofi, kaima kan ka shaida ne cewa ban yi na'am da wannan auren da kuka kulla a b'oye ba, da ace tun farko na sani da hakan bata faru ba mtswwwww, ya k'are maganar tare da jan tsuka mai k'arfi.
Ganin yanda dad ya d'au zafi sosai yasa abba yin shiru, tare da barin d'akin, bai wani jima da fita ba sai ga su dad sun bi sawun shi suma kasancewar ba a asubitin zasu kwana ba saboda ba'a bari a kwana da patients.
Daren ranar da kyar bayin Allahn nan suka iya rintsawa ba inna Larai da bata san abunda ke faruwa ba, sai dai ba k'aramin mamaki tayi da bata ga Abdallan ta ba, gashi kuma abba yaki sanar da ita halin da ake ciki.
YOU ARE READING
WAYE MACUCI
Historical FictionLabari ne a kan wata mak'auniyar Allah mai suna Aysha wacce take soyayya da yayan ta amma kwatsam sai wata tsautsayi ya afka mata har hakan ya saka ta cikin bakin ciki,ba tare da ta bayyana mishi ba sai daga baya ya fahimci halin da take ciki a tsan...