Page 65

635 44 1
                                    

🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
          *☀WAYE MACUCI☀*         
🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
        '''Suhaib koh Suhail'''

***********************************

® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS P.M.L*💭💭💭

_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
      
          
                       ©
'''Marubuciyar Rayuwar Sumayyah'''

    *SA'EEDA MUSA DAUDA😍*

'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *SaeedaMusaDauda*

*BESTORED TO MY LIL SIS* ''' SUMAYYAH MUSA DAUDA'''

                          6⃣5⃣

Ji tayi ta ya raba ta da rigar jikin ta, tare da zare mata pant d'in ta, ya sa baki yana sucking d'in ta in a romantice way.
    Kusan sumewa su biyun suka yi sauka rasa a ina suke, wani irin dad'i ne suke jiyar da junan su, aka rasa tsakanin ita da shi ya ya fi d'an uwan shi d'in dad'i.
     Abin da ya fargar da ita daga duniyar da ta lula shine ji tayi yana tunk'urin shigar ta .
       Wani irin zafi ta ji daga k'azantan taba san sanda ta kwala k'ara ba.
     "Wayyo!! Allah zafi, zan mutu".
Saurin sakin ta yayi tare da rungume ta kyammmm a jikin shi,cikin rad'a yana lallashin ta yace" a hankali zan miki kin ji baby na, trust me you will enjoy it". K'orarin shafa ta yake yi ta sakar mishi kukan shagwab'a tana bubbuga hannun shi, ohhhh!! wayyo baby stop!! aradun Allah ba zan iya da kai ba, Allah mutuwa zan yi".
      Zame hannun shi yayi daga jikin ta, ya d'ago rinannun eyes nata yana kallon fararen cinyoyin ta, mai da rinannun eyes d'in shi yayi yana kallon ta, why wiffy, please ina da bukatar ki, ki ban had'in kai kin ji? i pleaded".
        Babu yanda bai yi da ita ba da kai bori ya hau ba ta k'i, daren ranar da kyar ya iya lallab'awa yayi barci.
     Washe gari sai ga mum ta aiko driver da abinci ya kawo musu.
     Tarar da Suhail kad'ai yayi a parlor Ash kam na d'aki tana ta sharar barcin gajiya. D'irewa yayi tare da gaishe shi kana ya sallama da shi ya fita.
       Bayan minti arba'in da takwas da tafiyan drivern mun Ash ta fito cikin d'amamman English wears riga da wando milk colour masu matuk'ar tsada, wandon iya gwiwa rigar kuma bata gama rufe cibiyar ta ba.
      A hankali take takawa tana murgud'a mazaunai kamar da gayya tana saukowa daga matakalan benen da zai sa da mutum da parlour.
      K'amshin turaren ta ne ya doke hancin ta hakan ya gane cewa tana kusa da inda yake.
     Waiwayen ta ya hau yi ko zai ganta cikin sa'a kuwa suka had'a ido da shi a dai-dai cinyoyin ta sai shaking suke yi suna d'auk'ar ido.
     Tsintar kan shi yayi da sakin baki galala yana kallon ta, har ta iso wurin shi ta zauna a cinyar shi tana gogan mishi mazaunai tare da huro mishi iska a ido.
       Lufffff yayi da ido ya bud'e tare da sakin ajiyar heart.
      Ji yayi jikin shi ya d'au rawa, a kasalace yace" baby so kike ki ta da min feeling bayan ba bani magani zaki yi ba?
       Cikin shagwab'a ta turo baki tace" Ni fa ba habaka na yi ba Habibina, tsoro nake ji da irin wahalar da na sha wancan lokacin da ka min abin".
    Kamo libs d'in ta yayi yana tsotsa a hankali,sai da yayi son ran shi yace" believe me wannan karon zaki enjoying, wancan lokacin na yi miki ne ba a cikin hayyaci na ba".
    "Uuhhmm Uuhhmm", wayo kawai kake min.
      Kulan bincin da aka aiko musu d'azu ya d'ire mata a gaba, ya nufi kithen ya d'au plate ya juye a ciki kana suka soma feeding d'in jina.
      Haka zaman su ya kaya kullum suna manne da junan su, ga shi dai za su yi hira su, su romancing junan su,su kwana tare suna tsotsar jikin junan su amma muddin Suhaib ya nemi ya k'arb'e hakkin shi ta sakar mishi kuka.
      Tun abun baya damun shi har ya fara damun shi domin kuwa da yana kyale ta ne ya ga ko zai iya shawo kan ta.
       Da ya gaji ya fita harkar ta, baya wani sakin jiki da ita sosai, da ta zo jikin shi zai soma k'ok'arin cire ta da jikin shi, abin ya bala'in d'aga mata hankali har ta fara tunanin ta sakar mishi jiki kawai amma ita tsoro take ji.
     
        
     
     B'angaren Zee kam tun kawo ta gidan Suhaib ko waiwayen ta bai yi ba, haka yayi shigewan shi d'akin shi ba tare da ya lek'a inda take ba sabida bai san da fuskan da zai je mata ta k'arb'e shi ba.
        Da safe ta tarar da shi a parlourn yana breakfast gaishe shi tayi, ya amsa mata ciki-ciki daga nan suka yi shiru.
      Sai da suka d'auki tsawon lokaci kana Suhaib in a husky voice yace" Zauna" dammm gaban ta ya fad'i.
       "Na ta amsa mishi cike da kunya tana mai sadda kai dan tun lokacin da abin ya faru ta cika da tsananin kunya ahalin gidan dad though ta san shima he is part of them.
      " Please ina so ki bani aron hankalin ki, Zauna ki sani cewa auren mu aure ne na had'i, ina so ki yi biyayya a bisa zab'in da na miki, i know ni ba zab'in ki bane, ki daure ki koya ma zuciyar ki yanda zata so ni, mu yi zama na amana da so da k'auna. Shiru yayi yana jira ya ji opinion d'in ta.
         Hawaye ne ya tsiyayo mata a ido, hannu ta sa tana shafewa tace" ya Suhaib zan so ka, zan k'aunace ka fiye da yanda na so wata halitta a baya, I know i'm destined to be with, kuka ya kwace mata.
      Tausayi ne ta bashi sabida ya san abu ne ma matuk'ar wahala ka aure wanda zuciyar ka bata so.
      Tasowa yayi daga inda take zaune ya rage tashi a gaban ta tare da rik'e hands d'in ta yace" stop crying baby, I promised it's gonna be a perfect life to you, i'm gonna make you the only princess ruling the entire world bear with me you hear.
      Kai ta gyad'a mishi, haka dai yayi ta zuba mata kalaman soyayya har ya samu tayi shiru.
      Da daddare sai ga shi ya shigo d'akin ta, tarar da ita yayi ta yi lamo a kan bwd, zama yayi a gefen ta yana shafa tomy d'in ta" baby baki ci komai ba ko".
       " Ba na jin yunwa ne yaya na".
"No ban yarda ba ji yanda cikin ki ya kwanta, ko so kike ace bana baki kulawa, oyya ina zuwa ya fita ya bar ta a kwance.
       Jin kad'an sai ga shi da laidan gasassun kaji guda biyu had'e da fresh milk da kuma drinks.
      "Ki taso mu ci abinci".
"Allah yaya I'm ok", ta fad'a tana gyara kwanciya.
     Murmushi yayi tare da Hauswa saman gadon ya d'ago ta a dire a kan karfe na d'akin shima ya zauna kusa da shi.
     Bud'e laidan yayi ya yago tsoka ya mik'a mata. Noke kai tayi alamar ta k'oshi.
      "Amsa ki ci, horney bunch.
A hanlali ta bud'e bakin ta ya jefa mata ta hau ci.
      Sai da suka ci suka yi nakkkk kana suka fad'a bathroom suka brushing teeths d'in su.
     Alwala suka gabatar tare da yin sallar nafila raka biyu suna sallamewa ya dafa goshin ta tare da yi mata addu'ar tsari.
      Suna fitowa Suhaib ya cire jalla biyan shi ya jefa wardrobe ya haye gado yana jiran ta ta gama na ta shirin.
      Mai makon ya ga tana cire na ta kayan sai gani yayi ta tsaya tana kallon shi a tsorace.
      Tasowa yayi dan ya gane sarai, da kanshi ya canja mata kayan ya ja ta zuwa bed, nan ne fa zance ya sauya sallo dan Suhail ya nemi ya k'arb'e hakkin shi.
     Tun tana d'ari-d'ari da shi har ta sakar mishi kai bori ya hau.
       Sosai yake aikin sarrafa ta don rashin, ban da kukan Zee da gurnanin Suhaib babu abinda ke tashi a d'akin. Sai da ya gama kwasar gara kana ta mirgina gefe ya rungume ta tsammm jikin shi, " horney bunch na gode da kyautar burdurcin ki, ban tsammani haka ba, a baya ina miki kallon watsastiya ashe ba haka abin yake ba, Allah yayi miki albarka.
      Cike da kunya ta kuma sakar mishi kuka wacce tayi kama da ta shagwab'a yayin da a heart d'in ta take jero godiya ma Allah da ya mallaka mata zab'in shi wato Suhaib ba zab'in zuciyar ta da a da take ganin shi shi kad'ai za ta so.
      Tun daga ranar suka fara tarairayan junan su suna ba ma juna kulawa, ko kad'an basa k'aunar b'acin ran junan su.

    Wasa- wasa tsakanin Suhail da Ash abu na neman ya zama babba domin kuwa har yanzu ta k'i mallaka mishi jikin ta, yanzu kam ma Suhail kwata-kwata baya bari su had'i da Ash cuz dad ya samar musu aiki shi da Suhaib da Sadeeq dan haka idan ya fita baya dawowa gida sai cikin dare, daga sun taso a Office d'akin shi yake shiga ya saka key ya kwanta amma rabin hankalin shi na ga Ash, kusan kullum fama yake da ciwon ciki baya iya barci.

*eedatou*
   
      
    
     

WAYE MACUCIWhere stories live. Discover now