Page 22

760 53 0
                                    

🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
          *☀WAYE MACUCI☀*         
🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
        '''Suhaib koh Suhail'''

                       ©
'''Marubuciyar Rayuwar Sumayyah'''

    *SA'EEDA MUSA DAUDA😍*

'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *SaeedaMusaDauda*


*BESTORED TO MY LIL SIS* ''' SUMAYYAH MUSA DAUDA'''

     

                        2⃣2⃣

Suhaib ne ya lura da irin kallon da Suhaib yake aika ma Aysha cike da tuhuma ya tab'o shi yace" what bros koh dai ka kamu ne kai ma kamar wannan bakyauyen kurutun ??
     a kunyace Suhaib ya d'ago eyes d'in shi daga kan Aysha ya sauk'e kan bros d'in shi yana tsotsa kai yace" never !!!  just petty her ne kawai wallahi yarinyar abar tausayi ce, she looks innocent".
    "ba wanin nan guy idanuwan ka kad'ai suka tabbatar min da akwai wani boyayyen sirri a zuciyan ka,  never the less ranar wanka ba'a b'oye cibi.
      Mtswww Suhail ya ja tsaki" i hate this nonsense kawai daga ganin yarinya sau d'aya sai ka wani cika min kunne da surutu ??,   mind you i don't have any feeling over her".
         Ware hannu Suhaib yayi ya tab'e baki irin ta i don't care d'in nan,,
     duk irin kallon da Suhail ke ma Aysha Zee na hankalce shi but da yake bata wani bambance tsakanin Suhaib da kuma masoyin ta Suhail yasa tayi saurin kawar da kan ta gefe ba tare da ta kawo tunanin komai ba tayi ficewan ta hankali kwance su Suhaib suka rufa mata baya da suri,,
      malam naji na gani haka su Alhaji Kabiru suka tafi da Aysha duk da dai bai so hakan ba amma babu yanda ya iya dan yasa d'an uwan shi sometimes kaman pepper  haka yake idan ya fad'a abu da wuya ya canja.
     Suna fitowa suka d'auki hanyar Jos sai around 5:30 suka iso, gidan dad suka zarce direct kana da daddare drivern ammi Sumayyah ya zo d'aukan su but Sadeeq da Zeesun k'i bin ammi Sumayyah a cewan shi wai a gidan zai kwana. 
      Tun zuwan su Suhaib abubuwa suka tsaya mishi a rai haka kawai yaji hankalin shi ya tashi sosai da mahaifin shi yace ya mallaka ma ya Abdallahi yarinyar k'anwar mahaifin shi, sosai hankalin shi ya tashi but ya danne a ran shi cuz baya so ya bayyana ma kowa damuwan shi, but tausayi sosai yarinyar take bashi da yaji cewa tana d'auke da ciki cikin ma for God sake wai na kuturu.

        Zaune take a kan dinning ita kad'ai hannun ta dafe da kuncin ta rafka uban tagumi da alama tai nisa a cikin tunani, ba komai take tunawa ba illah changes da ta fuskanta a tattare da y'an uwan nata dan gabaki d'aya ta lura kyamar ta suke yi, duk da dai cewar d'ayan ya kan taimaka mata yayi mata jagora a duk lokacin da yaga tana bukatar taimako,,
     mum ce ta shigo jikin ta sanya da dank'ararrkyar leshi ash coluor with hill shoes a k'afan ta ta rik'e wani glass cup a hannun ta, ba k'aramin had'uwa ta yi ba dan ta koma tamk'ar yarinya budurwa d'anye shafff ga wani uban k'amshi da ke tasowa a jikin ta,,
    a hankali take takawa d'as d'as d'asss ya ta k'araso dinning area d'in, dire glass cup d'in tayi kana ta jawo kujera ta zauna a k'usa da Aysha,,
     lura da tayi da cewa Aysha bata san da shigowan ta ba yasa ta sauk'e tattausan hannayen ta a kafad'ar Aysha wacce da dulmiye a cikin kokin tunani, jin sauk'an hannun mutum a kad'an ta ta yi firgigitttt ta dawo hayyacin ta a razane ta d'au sandar ta tana jujjuyawa tana buga sandar a hankali a site d'in da ta juya tana cewa" wanene ya tab'o ni, waye a k'usa da ni nake magana yayi shiru",
    tausayi sosai ta ba ma mum dan sai da guntun tears suka tsiyayo mata, da sauri ta tare su ta wipping da murya mai rauni da kuma nuna tsantar tausayi tace" y'a ta nice fa mum d'in ku ina brothers d'in ki ne na gan ki haka ke kad'ai",,
     Kame kame ta hau yi dan bata san amsar da zata ba mum ba tace"uhhmm uuhhm, taja tayi shiru tana wasa da sandar ta,,
     kamar mum ta gano ta taso tace" bari na calling d'in su, d'auko waya tayi a d'aki ta dailing numbern Suhaib tace maza maza su taho tana son ganin su, tana katse k'iran jim kad'an sai gasu sun fito su hud'un sun taho wurin ta,,
    gaida mum suka yi cikin had'in had'in baki suka ce" morning mum", k'in amsa musu tayi da fara'a a fuskan tace" no bana bukatan gaisuwan ku tunda sai da na nemo ku, and kuma ga sister d'in ku zaune instead of ku ja ta a jiki you left her all alone",,
      b'ata rai Suhaib yayi cike da tsanan Aysha ya wurgo mata harar duk da dai cewa bata ganin shi but bai damu da hakan ba yace" ooohhhh mum is this the main reason of calling us ??, wallahi i taught ma wani abu ne ya faru ma wallahi,,
       zuba mishi ido tayi tana mamakin sabon halin da ya d'auko dan tunda da take bata tab'a tsammanin haka daga gare shi ba, kamar zata mishi magana ta batsar, ta d'auko glass cup d'in tana sipping fresh milk d'in a hankali, yayin da Sadeeq ya janyo kujera ya zauna fuskan shi na kan Aysha da take ta wasa da sandar ta yace" so sorry mum laifin k'anwar tamu ce bata son zama kusa da mu koh yaushe zaman kad'aici take yi, but insha Allah next zamu hirar tare,,
    murmushi mum tayi tace" yauwa Sadeeq haka nake son ji wallahi ni kaina bana son ganin yarinyar nan ita kad'ai tana zaune wallahi duk ranar da na gan ta na kan tsinci kaina like ina zaluntar ta ne cuz of yanda take tak'ura kan ta,,
    Suhail bai ce komai ba ya janyo kujera ya zauna a kai gaban shi ya beating slowly ya k'ura ma yarinyar ido yana kallon ta, daga inda yake yana iya hango kyallin abu a yatsan hannun ta but ya k'asa gano abunda ke sanye a yatsan ta ita kuwa ci gaba da wasan ta take yi kamar ita kad'ai ce a wurin, a hakan ya k'ura ma yatsun sannunta ido irin ta mai so ya gano abu,,
    ba tare da ya ankara  ba yaji muryar yarinyar ta mik'e tsaye cikin dad'ad'an murya mai dad'in sauraro tace" mum bari na kwanta kai na ciwo ke min" dan ta k'agu ta bar wurin haka kawai taji tun zuwan su Sadeeq wurin gaban ta ke fad'uwa".
     toh let's go dear muje na kai ki d'akin nima da abunda nake yi na fito ganin ki a nan ke kad'ai ce yasa ni zama nima, but idan da abunda yake damun ki ki fad'a min kinji kar ki boye min damuwan ki koh da ya shafe lafiyan ki ne,,
    ta girgiza kai a sanyaye tace" toh mum na gode", kamar yanda ta ji sunan a bakin y'an uwan nata, rik'o sandar Aysha mum tayi ta mata jagora zuwa d'akin da yake a mallakin na Aysha a yanzu ta taimaka mata ta kwanta kana mum ta fice tayi hanyar d'akin ta,,
   
      Bayan tafiyan su mum Suhaib ya zauna a kujera yana wani cin magani Zee tace" a'a waya tab'o min bros d'ina ne haka kake ta wani b'ata rai koh dai mum ce ??,,
   kamar zai yi kuka dan zuciyan shi cike take da bak'in ciki yace" wallahi na tsane yarinyar nan over ni wallahi kyankyami take bani duk lokacin da na tuna da cewa wai ta ba kan ta ma mahaukacin kuturun nan,,
     "Mttssww wallahi nima bata min yarinyar sai wani abu take kamar marar gaskiya, ni ban san dalilin da yasa dad ya d'auko mana ita ba, wallahi koh zama a inuwa d'aya bana so nayi da ita dama auren aka yi da yafi wallahi ".
      Maganar da Zee ta fad'a ya bala'in sa ma Suhail pain a heart but sai ya dake ya rik'o hannun Sadeeq yace" let's go friend akwai wata maganar da zamu yi", babu musu Sadeeq ya bi bayan shi su Zee suka bi bayan su da kallo.
     Suna isowa site d'in su Suhail ya bud'e door d'in ya shiga, Sadeeq na shiga Suhail yayi saurin danna lock ma d'akin, rik'o hannun Sadeeq yayi zuwa inner room suka zauna akan bed suna fuskantar juna murya na rawa Suhai yace"  friend zuciya ta na gabbb fashewa...., ban san me yasa ina ganin yarinyar nan sai naji gaba na na fad'uwa at the same time kuma na kan tsinci kaina da tsananin tausayin ta,, please help me out my heart will not take all those things at all".
    k'ura mishi ido Sadeeq yayi cike da tausayin shi yace" is it because she is handicap kake tausayin ta ??, koh kuwa da dalilin da yasa kake jin ta a ranka,,
    Fuska tafff hawaye Suhail yace" ban san dalilin da yasa nake jin tausayin ta a raina ba, wallahi tun lokacin da na d'ora eyes d'ina a kan ta nake jin fad'uwar gaba har zuwa zaman ta a gidan nan i don't know why,,
     K'aran bud'e k'ofan suka jiyo ne ya dakatar da su daga maganar da suke a tare suka juyo suna kallon wanda ke shigowa, Suhaib ne ya shigo ya zauna a gefen su cike da kallon tuhuma ba tare da ya lura da hawayen face d'in k'anin shi ba yace" what are you discussing guys kun wani shigo kun kulle k'ofa kun zauna sai da na k'arb'o extra key fa before na bud'e na shigo,,
    Suhaib na k'ok'arin wiping tears d'in shi dan kar Suhaib ya gani cikin rashin sa'a Suhaib ya gan shi a dai dai lokacin da yake wiping tears d'in, saurin tasowa daga inda yake zaune Suhaib yayi ya tsugunna a gaban d'an uwan nashi hakali a tashe yace" Ya Ilahi kuka kuma bros wai yaushe ne zaka daina wahalar da kan a gidan nan ne kam, ya kamata ka sama ma kan ka sauk'i zuwa hanzu.
    Runtse ido Suhail yayi dan ya san gaskiya d'an uwan shi yake fad'a mishi but ta yaya zai iya controlling heart d'in shi ??
    D'akin yayi tsittt kamar ba mutane a ciki sai sautin sheshek'ar kuka ne kurum ke tashi a hankali,,
    " Adams ne ya mik'e a sanyaye yana bin parlourn da kallo yana yawo, sai da ya d'auki tsawon 5 minutes a hakan kana ya ba ma su Suhaib baya yace" a yau zan bayyana maka sirrin da ke b'oye wanda ba kowa ya sani ba... A yau zan fad'a maka musabbabin jefa d'an uwanka a cikin damuwa, in a stylish  waya ya juyo yana facing d'in su ya d'ora da cewa" Suhaib ka bud'e kunnen ka da kyau ka ji abunda zan fad'a maka domin ka taya ni mu nemo yarinyar da ya cuta ya gan ta ya nema yafiyar ta koh zai samu sauk'i a zuciyan shi dan na tabbata tunanin ta ne kashi 99% a cikin 100% ke addaban zuciyan ka.



Pls Share,
        Comment
        Vote and follow me on wattpad

*Sa'eeda✍🏻*
    ~Y'ar mutanen Dengi~

WAYE MACUCIWhere stories live. Discover now