Page 58

540 35 0
                                    

🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
*☀WAYE MACUCI☀*
🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
'''Suhaib koh Suhail'''

***********************************

® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS P.M.L*💭💭💭

_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035


©
'''Marubuciyar Rayuwar Sumayyah'''

*eedatou😍*

'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *eedatou*


~Appie sallah fans ina muku barka da sallah tare da murna da kuma godiya ma Allah(SWA) da ya sada mu cikin ikon shi, sannan kuma ya bani daman ci gaba da yi muku typing. Much luv masoyana ina zaman jiran meat d'ina dan na san har yanzu bai k'are ba.~

5⃣8⃣

Inalillahi wainna ilaihiraji'un Abdallah kar kayi mana haka ka dawo muyi rayuwar mu kamar farko, ba zan juri rashin ka a rayuwa ta ba Abdallah domin kuwa ina jinka a raina tamkar jini na, ganin cewa abban Aysha ba a cikin hayyacin shi yake maganar ba, jama'ar da ke wurin suka yi kan su suma hankali a tashe suka kinkimi Suhail da yayi shame shame a k'asa da kuma ya Abdallah da har illah yanzu jini bai daina zubo mishi ba suka sako su mota dad kuwa wani irin d'aci ne yake ji a zuciyan shi from no way, bai san sanda zuciya ta d'ebe shi ba ya chakumi wuyan rigar Suhaib da sauri yana huci yana cewa" wallahi da na bud'e ido na gan ka a gabana a matsayin rayayye na gwammaci gara na kashe ka na huta da bak'in cikin ka, you are such a devil duk maganganun da yake fad'a hannun shi na wuyan Suhaib bai sake ba, yayin da kuwa shi Suhaib d'in idon shi suka firfito waje, a take ya soma tari ba kakkautawa da kyar ya iya bud'e baki ya hau magana yana cewa" dad kayi hak'uri na maka laifi mai girma, ka tausaya wa halin da nake ciki ka barni haka nan naji da tuk'ukin bak'in cikin da ke damu......... tasssss dad ya d'auke shi da wata lafiyayyar mari ba shiri yayi ma bakin shi, cike da tarin takaici dad yace" ka rufe min baki butulu kawai wanda bai san hallaci ba, ka ban kunya sosai Suhaib da har za'a yi amfani da kai a cutar da d'an uwan ka, ka sani fa baza a tab'a gawa biyu ba sai dai ayi uku dan baka da wani amfani a gare mu, ya k'are maganar yana mai dad'a shak'o wuyan shi.
Kalaman dad ne suke bala'in mishi yawo a kwanya had'e da wani irin tuk'uk'in bak'in ciki da ya tok'are mishi zuciya, ba maganar dad kad'ai ya d'aga mishi hankali ba illah babban rashi da yayi, ta yaya zai iya rarrashin zuciyan shi ya hak'ura da adashen da babu riba?, hawaye ne suka fara kwaranya a fuskan shi a take k'afafuwan shi suka fara nema gaza d'auk'ar shi, cikin sarkewar murya ya soma magana yace" I know i'm selfish but belief me dad ba laifina bane laifin zuciya ta ce da ta k'asa rabuwa da Aysha, dad Aysha fa ba........... shut up!!! dad ya fad'a a tsawace shima wannan k'aron k'asa jurewa yayi kan kace me sai ga hawaye a fuskan dad jikin shi ya hau rawar mazari,,
Ganin yanda reactions d'in dad yake a kan Suhaib idan ba'a yi gaggawan kawo mishi d'auki ba zai iya aikata abunda yace" kad'an daga cikin jama'ar da ke wurin wanda suke kallon abun kamar almara suka yi saurin nufar su dad suna janye hannun shi a wuyan Suhaib da kyar aka samu aka b'anb'aro shi daga jikin dad, ya koma gefe yana maida numfashin azaba, mutanen suka hau bama dad baki duk da dai basu san musabbabin abunda ke faruwa ba.
Dad bai kuma cewa komai ba ya fice fuuuuu ya bi bayan mutanen da suka d'auko su Suhail ya bar sauran mutanen da suka kwato Suhaib a dask'are a wuri d'aya suna jimamin abunda ya faru yau.
Cikin sa'a ya tarar motar bai taso ba, haka ya bud'e mota ya zauna a driving seat abba da daddyn tee na zaunr gidan baya sun tallab'o ya Abdallah da Suhail a jikin su.
Zaman shi ke da wuya ya yi motan key da uban gudu ya tuk'o ta yana tada k'ura har ya bar harabar masallacin suka d'auke hanyar asubiti.
*"General hospital"* shine sunan asubitin da suka nufa suna isowa ya taka wawan birki kad'an rage ya motar ta kife da su, ba tare da ya damu da hakan ba ya bud'e murfin motan da sauri ya fito yayi k'iran doctors suka fito da motan emergency nan naga suka sako su patients d'in ciki cikin ikon Allah aka wuce da su direct emergency room da su saboda ganin conditions d'in da patients d'in suke ciki most especially ya Abdallah da jini ke b'ulb'uwa a jikin shi babu kakkautawa.
Bayan an shige da su ne dad ya k'ira mum a waya ya sanar mata halin da ake ciki, kuka ta fashe mishi da shi yayi ta bata baki har ya samu ta sauko kana ya ce kar ta sake ta bari Aysha ta san halin da ake ciki daga nan suka yi sallama ya katse wayan ya fara kai kawo a wurin shi kad'ai ya na kai ma isaka bugu saboda tsabar kwakwalwar sa ta d'au caji.
Jimmmm kad'an sai ga wasu doctors su biyu namiji da ta mace sun nufo su, yana jin footsteps d'in su ya d'ago a hargitse yace" la..... lafiya dai...... koh doc....tor,? ya fad'a a raunane yayin da fuskan shi ke bayyana tsantsar tashin hankali,,
Ganin halin da dad yake ciki yasa doctor ya masge yace" calm down Alhaji mu shiga daga ciki bai maka bayani kan patients d'in ka".
Dai dai nan sai ga abban Aysha da kuma daddyn tee sun wurin
Ba tare da ya furta komai ba ya hau bin bayan su nan suka shige wani madaidacin Office, suka zazzauna doctor Amina wacce take tare da doctorn tace" pls sir for how long d'an ku yake fama da ciwon zuciya har kuka bari ciwon ya ci k'arfin shi haka?
Tashin hankali matar misaltuwa cikin had'in baki suka ce" ciwon me? zuciya fa kika ce doctor? Abdallan ne yake dama da ciwon zuciya?
Kwarai hakan ne domin kuwa a binciken mu ya nuna mana cewa d'an ku yana fama da ciwon zuciya, bisa dukkan alamu lalurar ta jima a jikin shi ta kai mataki na k'arshe domin kuwa zuciyan shi na dabbbbbb da bugawa hakan yana nufin a koh wani lokaci kuna iya rasa shi", d'ayan kak Alhamdulillah babu wata matsala a tattare da a sakamakon binciken mu ya nuna cewa akwai abunda ya firgita patient d'in har yayi sanadiyar sumewan shi.
Wani uban gumi ne ya fara sassauko musu, idan da akwai abunda ake k'ira bak'ar rana yau shine suka gan ta, da wanne zasu ji?, da Suhaib koh Abdallah koh uwa uba Suhaib da shine silar faruwan komai".
Sosai jikin su ya bala'in sanyi su duka dadyn tee ne da abun ya d'aure mishi kai ya bi su da kallo ya kalle wannan ya kalle wancan, ya bud'e baki kamar zai ce wani abu sai ya fasa gudun kar yayi musu kasalandan a cikin lamuran su but abu d'aya da ya fahimta shine Abdallah akwai wacce yake so, tabbbb in koh haka ne akwai aiki jaaaaaa.
Dad ne yayi ta maza ya ya danne dukkan b'acin ran shi yace" anya koh ka tabbatar da abunda kake fad'a kuwa doctor? nawa nawa Abdallah yake da zaka ce yana fama da ciwon zuciya kuma mai tsanani?.
Murmushin yake doctor yayi tare da cije libs na shi na k'asa lokaci guda ya bud'e file d'in da ya shigo da ita a hannun shi ya ciro wata farar takarda ya turo gaban dad yace" ga result d'in nan duba da kyau zaka ga hotun zuciyan na shi, idan baku gamsu da dukkan jawaban da muka muku ba sai ku sake hospital d'in may be idan kuka comparing result d'in mu da nasu ya zo d'aya zaku yarda da sakamakon da binciken namu.
Jiki lakwas dad ya mik'a hannu kamar zai d'au takardar sai kuma ya fasa ya maida ta gaban doctor yace" no need doctor kawai dai i was shocked and totally confused ne dayawa shiyasa ka ga na fad'i hakan.
Haka dai suka gama tattaunawa da doctor daga baya suka fito waje doctors ma haka amma su direct imergerncy room suka shiga nan na hanko ya Abdallah shab'e shab'e da oxygen a hanci yana jan numfashi sama sama, k'arasowa inda sauran y'an uwan su suke suka yi tare da ci gaba da aikin na su.
Abunda doctor ya lura shine beating d'in numfashin ya Abdallah sai dad'a low yake hakan ya bala'in kashe mishi dukkan gabab'in jikin shi, he felt that da da wani taimako da zai iya yi wurin ganin ya ceto rayuwar shi da yayi but now a conditon d'in da Abdallah yake ciki bai da tabbacin mutuwar shi da rayuwar shi cuz it have be coming most worsier than before.
B'angaren Aysha kuwa tun lokacin da ta fad'a a sume Humaimai ta kurma uban ihuuuuun da yayi sanadiyar jawo hankalin mutanen da suke hidimar bukin auren da sauri suka yi wurin su, suna isowa ga zaton su suka ga amarya Aysha a halin da take ciki wato a sume.
Hankalin su ne ya matuk'ar tashi, cikin tsananin rud'ewa d'aya daga cikin matan da ke wurin ta nufi randar ruwan inna Larai jiki na kyarma ta d'ebo ruwan tana isowa bata yi wata watw ba ta hau kwarara ma Aysha a jiki ai kuwa sai gata ta taso a firgice ta kalle wannan ta kalle wancan tana zazzaro ido, tana tunano abunda ya faru da ita, can kuma ta saki kuka mai cin rai tana naushin iska tana magana kamar zararriya tace" Me yasa zaku min haka Ku aurar da ni ga wanda zuciya ta bata murad'i ? Wayyo Allah na shikenan k'arshen rayuwa ta tazo, wallahi da na zauna a gidan Suhaib a matsayin matar sa na gwammaci mutuwa ta ta fiye min,,
Hayaniyar su ne ya fito da tee da momyn ta babu sanya suma suka nufo su, ga mamakin su suna zuwa wurin tee tayi ido hud'u da Ash tana kuka tana fisge fisge a hannun mutane what? tee ta fad'a da Mugun mamaki lokaci guda tana kallon abunda ke faruwa cike da al'ajabi, bata gaskata cewa Ash d'in ta bace sai da ta rufe idon ta ta bud'e ta hau mussuke su tare da bin inda idon ta ya gane mata Ash ta bud'e baki tace" Ash? toh me ya kawo ta gidan su ya Abdallah kuma?, ta jefo ma kan ta tambaya, ana cikin hakan ne sai ga dad, daddyn da kuma abba sun shigo gidan a wani irin yanayi marar dad'in gani.




*eedatou✍🏻*
~Y'ar mutanen Dengi~

WAYE MACUCIWhere stories live. Discover now