🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
*☀WAYE MACUCI☀*
🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
'''Suhaib koh Suhail'''***********************************
® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS P.M.L*💭💭💭
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
©
'''Marubuciyar Rayuwar Sumayyah'''*SA'EEDA MUSA DAUDA😍*
'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *eedatou*
*BESTORED TO MY LIL SIS* ''' SUMAYYAH MUSA DAUDA'''
~Gaskiya naji dad'in yanda kuka nuna k'arbi uzurina kuka nuna min ana tare Allah ya bar zumunci, tabbas ina ganin comment d'in ku dan kuna kokari matuk'a ku ci gaba da hakan dan na ga kun yi sanyi da yawa gashi muna doso wurin luv🤭🤭 lol bari dai nayi shiru dan baza a ji mutuwan sarki a baki na ba, amma fa idan naga less comment at any page zan iya dasa aya sai zuwa next year saboda na facing final year d'ina dan dama daga wannan littafin zaku jini shiru har zuwa tsawon lokacin da na fad'a muku. Luv you all💘💘💘~
4⃣0⃣
Kuka da hawaye shar sharrrrr Aysha ke yi a band'aki tana jin nocking amma haka tayi biris ta kyalle dad kuwa sai knocking yake ta yi ma k'ofan bai fasa ba ita ma bata bud'e ba,,
sai da yace" daughter ki bud'e k'ofan dad d'in ku ne yake knocking kana ta lalumo jikin bathtub ta fito tare da maida kayan jikin ta da dafe dafen jikin bangon bathroom d'in ta samu ta fito ta bud'e k'ofan.
Tsaya kallon ta dad yayi yaga yanda mak'afin idanuwan ta suka yi luhu luhu tsabar kokan da tayi, wani irin dunk'ulallen d'aci dad yaji a zuciyan shi, k'asa tsai da hawayen da ke shirin zubo mishi a gere hawaye suka dinga kwaranya a fuskan dad kamar karamin yaro dan ganin Aysha ya bala'in k'arya mishi zuciya, a kan kanin lokaci ya mai da maza mata zan iya ce muku ma gara wasu matan.
Ba tare da ya furta wata k'alma ba ya rik'o hannun ta zuwa inner room ya fiddo mata da kayan ta tare da su man shafawa yace" daughter idan kin gama ina jiran ki parlourn ki", maganar da yayi shi yayi shi ne a cikin hanayin da ke nuna mutum yana cikin tsananin b'acin rai matuk'a dan har rawa muryar shi yake yi ta lokaci guda hak'oran shi na kad'awa kamar ta mai jin sanyi.
Amsa mishi tayi da kai ba tare da tayi magana ba dan idan tace zata bud'e baki tayi magana toh kuka ne kurum zata fashe da shi gashi kuma a handa take jin muryar dad na zuwan mata a dodon kunne,,
ganin hakan yasa dad tasowa ya fice daga inner room d'in ya koma parlourn ta yayi rigingine a kan three seater yana jiran ta gama kimtsawa su fice, this time bata d'au lokaci ba sai ga ta fito parlourn da halin ka da marar ido har tana nema ta wuce shi ganin haka dad ya taso ya rik'e hannun ta zuwa parlour,,
suna fitow sai ga Suhaib ya doso parlourn da eye piece a kunnen shi hankali kwance maming d'in wak'ar da ya kunna a wayar shi ba tare da ya lura da mutanen da ke parlourn ba ya wuce su yana k'ok'arin haurawa steps d'in,,
saurin shan gaban shi Suhail yayi ya shak'o kwalan rigar shi yana magana a masifance yace" you see what you caused for this family yanzu shikenan burin ka ya cika ka hargitsa mana gida da zallan munanan d'abi'un ka ka wuta koh ?
ba tare da Suhail ya ce komai ba in a slow motion cike da isa ya zaro ear piece d'in daga kunnen shi tare da kashe phone d'in shi gaba d'aya ya maida pocket kana ya jingida jikin shi da matakalar banen ya watso ma Suhail harar tsana ta up and down yace" how there you talk to me like this ? you gave you the guts idan ina tafiya ka tare min hanya ni sa'an ka ne ? so get out of my site, ya k'are maganar cikin tsawa cuz na d'aya daga cikin abun da ya tsana a rayuwan shi.
Tarin haushi ne had'e da takaici ya kama Suhail rai a b'ace ya maida mishi da martanin harara yace" an k'i a matsa ma do what so ever you want to do i don't give a damn".
In banda rashin tausayi da imani irin naka could you emerging mum d'in ka fa kake sa ta kuka ? instead of ka avoiding duk wani abu da ka san zai d'aga mata hankali amma kai so kake ka ga kayi silar sanya ta hawaye toh wallahi idan baka tuba ka nema gafaran ta ba Allah ba zai bar ka ba balle kuma Aysha da ka k'untata ma rayuwar ta".
Ganin Suhail da gaske yake ba zai matsa ya bashi hanya ba Suhaib ya hankad'a shi gefe guda dan sai da ya buga hancin shi da jikin benen a take jini ya b'alle mishi a hancin, shi koh Suhaib koh a jikin shi illah hawa steps da yake k'ok'arin yi dad ya d'aga mishi tsawa yace" baka da hankali ne, anya kuwa kan ka d'aya?, brother d'in ka fa ka buge ya ji ciyo koh baka gani ne da kake k'ok'arin shigewa abun ka".
Juyowa Suhaib yayi yana gunaguni lokaci guda yana buga k'afan shi a k'asa yana magana ciki ciki granny da dad kuwa suka saki baki galala suna kallon ikon Allah dan ba k'aramin mamaki sabon halin rashin kunyar tashi ya basu ba cuz basu tab'a tsammanin hakan daga gare shi ba.
Mum ka da ba sabon abu bane a wurin ta tasowa tayi cike da takaici tana isowa wurin shi bata yi wata wata ba ta tsinka mishi lafiyayyun kyawawan tagwayen maruka guda biyu da sai da ya sa shi ganin taurari a rud'e ya safe kuncin shi yana kallon mum yace" mum you slapped me ?"
socked dad suka yi suna kallon dramar da ake abunda tunda suke da Maryam basu tab'a gani ba kenan yayin da Aysha ta tsora matuk'a tana neman hanyan gudu da hannun ta, da kyar dad yayi iya jan ta zuwa kan kujera kusa da Jummai ta zauna tana zazzare eyes, kallo d'aya zaka mata ka tabbatar da zuciyan ta cike yake da tarin tsoron k'arar marin da ta jiyo da kuma bak'in cikin da ke cunkushe a k'asan zuciyar ta.
"Shut up or else i give you another dirty slap cuz you deserved much more from me,,
finciko hannun shi da k'arfi mum tayi tana jan shi tayi slowly slowly yayin da ruwan hawaye ke ta malala a fuskan ta har suka iso gaban dad da ya zauna a kan kujera ya hard'e k'afa d'aya kan d'aya yana girgizawa a hankali yayin da rabin hankalin shi ke kan su kana mum ta raba hannun ta da na Suhaib tace" you are accusing me for what i didn't do ashe har rana zata zo da zaka rushe duk wata yardar da ke tsakani na da kai har a gaban uwa ta, d'ana da kuma y'ar aikina ka wulakanta ni ?, duk irin rik'on da na ma Aysha a gidan nan amma ka rasa abunda zaka saka min sai tozarci?,
toh ga mai laifin nan da kake nema har ka d'ora mana laifi ni da Suhail da ace ka tsaya kayi bincike baza ka jife mu da miyagun kalaman nan ba, dan ina tabbatar maka babu hannun d'aya daga cikin mu a abunda Suhaib yayi ma Aysha yanzu gashi a gaban ka ga kuma Aysha a zaune su fad'a maka koh da hannu na a ciki ".
Bin inda Aysha take dad yayi da kallo kana ya sauk'e su a kan Suhaib yana mamakin jin cewa wai shine macucin bayan da idon shi ya ga Aysha a hannun Suhaib tana tsala ihu ba a cikin hayyacin ta ba da alama koh wani wurin zai kuma kai ta, bugu da k'ari kuma handa su mum ke bin su a baya hankali a tashe suna kuka suma kenan hakan ya nuna alamar cewa dama can mum ta san d'an ta *macuci* ne ta b'oye mishi dan ta rufa ma d'an ta asiri saboda ta san yana neman *macucin* wanted.
But abunda ya kulle mishi kai kuma ya warware mum daga zargin da yake mata shine yanda ta kawo Suhaib da hannun ta gaban shi da sunan shine mai laifin, ya san halin mum baza ta k'i Suhaib ta so Suhail ba koh ta nuna banbanci a tsakanin su saboda dukan su y'ay'an ta ne lokaci guda suka fito daga cikin ta.
Mik'ewa dad yayi ba tare da ya d'auke idanuwan shi a kan Suhaib ba yayi taku d'aya, biyu zuwa uku kana ya tsaya ya ba ma su mum da suka raka shi da ido baya yace" son ina so ka fad'a min gaskiya na san baka iya b'oye mana komai zan iya cewa you are very straight forward and you don't hide things, i want you to tell me the pain truth, kai ne *macucin* da mum d'in ku ta fad'a a matsayin wanda ya zalunci Aysha yana neman illata rayuwar ta ?
Sai yanzu tsoro ya kama Suhaib, tun da yake bai tab'a jin d'arrrrrr a ran shi ba game da abubuwan da yake aikata ma Aysha ba sai zuwa yanzu dan a kullu yaumin zuciyan shi na dad'a hasko mishi what he did is right, jiki a mace ya bud'e baki zai yi magana yayin kowa na wurin ya bud'e baki yana jiran yaji zai fito a bakin shi most especially dad da yayi saurin jiyowa yana kallon shi Aysha kuwa shiru tayi tana sauraran su kamar ruwa ya cinye ta lokaci guda hawayen tsanan Suhaib ya d'arsu a zuciyan ta,,
murya na rawa Suhaib yace" da....d..........Please share
*eedatou✍🏻*
~Y'ar mutanen Dengi~
YOU ARE READING
WAYE MACUCI
Historical FictionLabari ne a kan wata mak'auniyar Allah mai suna Aysha wacce take soyayya da yayan ta amma kwatsam sai wata tsautsayi ya afka mata har hakan ya saka ta cikin bakin ciki,ba tare da ta bayyana mishi ba sai daga baya ya fahimci halin da take ciki a tsan...