🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
*☀WAYE MACUCI☀*
🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
'''Suhaib koh Suhail'''***********************************
® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS P.M.L*💭💭💭
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
©
'''Marubuciyar Rayuwar Sumayyah'''*SA'EEDA MUSA DAUDA😍*
'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *SaeedaMusaDauda*
*BESTORED TO MY LIL SIS* ''' SUMAYYAH MUSA DAUDA'''1⃣3⃣
'''Page not edited please manage it fans'''
Zubo mishi eyes Suhaib ya kuma yi ba tare da hawayen sun daina zubowa a fuskan shi ba, tsananin tausayin d'an uwan nashi ne ya kama shi saboda ganin yanda lokaci guda idanuwan shi ta rine fuskanci kuma na bayyana tsantsar damuwa,,
muryar shi na rawa yace" ka gafarceni d'an uwana bazan iya fad'a maka irin mummunar aikin da na aikata ba,,
don't tell me cewa ban kai matsayin da zaka sharing duk problems d'in ka dani ba after all ni nafi kowa kusanci da kai idan ka cire mum and dad, tell me ta yaya kake ganin zan zuba maka ido ina kallon ka a cikin wannan halin nayi shiru ??
wallahi i can't forgive myself muddin hawaye basu daina zubowa a idanuwan ka ba, had'e hannuwan shi yayi guri guda zuwa hanzu wasu tsiraren hawaye ne suka fara wanke mishi muska cikin murya mai kama da ta kuka yace" please bros don't distroy all our happiness idan wani abunda da kake b'oyewa a ranka ka fad'a min I promised not to tell mum and dad", remember nine d'an uwan ka ne mai baka advices a duk lokacin da bukatan hankan ta taso,,
k'arar bud'e k'ofa suka jiyo dan sauri suka wiping tears d'in su dan basa su a fahimci d'ayan su na cikin matsala dan idan har hakan ta faru gaba ki d'aya mutanen gidan zasu shiga cikin damuwa suma,,
mum ce ta shigo tana tambayar" lafiya suka ji shiru ??" dan tun d'azo suke ta jira suji saukowan su jin shirun yayi yawa ne dad ya sending mum ta k'ira su.
ganin moods d'in da ta tarar da su a ciki ne yasa ta fahimci ba lafiya ba akwai abubuwan da suke hidding they don't want them to know,,
a take fara'ar da ke fuskan ta ta d'auke a rud'e ta hau jifan su da kallon tuhuma one by one tana nazarin halin da suke ciki dan so take ta gano abun da suke shirin b'oye wa,,
ba k'aramin kulewa kan ta yayi ba dan koh wannen su ya k'asa bata daman ta karance shi ta hanyar danne b'acin ran da suke ciki suka k'ak'alo murmushin yake suka ce" mum you are here "
a sanyaye ta ja dogon numfashi ta sauk'e a hankali kana tace" yeah kids what's going on here ??", ta fad'a yayin da fuskanta ke bayyana tsantsar damuwa,,
Suhaib ya bud'e baki zai yi magana Suhail yayi sauri ya tare shi yana shafa suman kan shi cikin inda inda yace" uuummm uuummm nothing mum just punishment d'in da kika bamu ne is too much ma kids d'in ki baza mu iya d'aukawa ba,,
juyo da fuskan ta tayi kan Suhaib ta tsare shi da idanuwan ta tana so ta gaskata abunda bros d'in shi ya fad'a cuz bata wani gamsu ba, a sanyaye tace" really ?? "
a kid'me Suhaib ya nodding head d'in shi yace" yeah yeah muuuum", dan har ga Allah ya rasa abunda zai ce,,
"uuuhhhmmm ta fad'a ba dan ta yarda ba kana ta d'ora da cewa" if that should be the case ku fito mu tafi but since you are hidding some thing to me muddin kuka sake naki wata magana you will regret kun dai ji na fad'a muku", ta fad'a tare da rik'e kunnen ta alamar gargard'i,,
cikin had'in baki suka ce "agreed mum", "owk let's go", mum ta fad'a tare da nufar hanyar door, suna ganin haka suka bi bayan ta da sauri,,
a tare suka iso parlour suka tarar da dad ya chanja channel d'in tvn zuwa channel d'in news yana sauraran labarai daga different states masu matuk'ar darusa a ciki dan yawancin labaran a kan tazarar haihuwa ne da kuma muhimmancin shayar da yaro maman ta farko yayin da aka haife shi daga nan masu gabatar da news suka bada dama domin tattaunawa da mutane dan jin ra'ayoyin su, wasu daga cikin su suna ganin dacewan hakan yayin da k'alilan daga ciki suna ganin rashin dacewan hakan tare da bada kwararrun shaidu,,
sosai dad ya maida hankalin shi wurin sauraron news bai ma san shigowan su mum ba dan gabaki d'aya ya maida hankalin shi kan tvn ne,,
lura da hakan da mum tayi ne yasa bata katse mishi watching news d'in ba tayi umurni ma twince da hannu da su zauna babu musu suka zauna,,
sai da aka k'are news d'in yau kana dad ya fahimci sun iso cuz ya ji muryar twince suna magana k'asa k'asa kamar masu maganar sirri mum kam shiru tayi tana tunanin yanda zata yi ta gano bakin zaren dan ta samu daman ceto kids d'in ta,,
sai da dad ya rage k'arar tvn kana ya dube mum da ta dafe kuncin ta yana mata magana amma sai yaji shiru no response alamar ta lula a duniyar tunanin, tsintar kan shi yayi da tapping d'in ta a sanyaye yace" mumyn kids what's wrong with youi have been talking to you but bakya amsa min why ?? ",,
a firgice ta dawo hayyacin ta cikin kame kame tace" uuummm uuumm dadyn kids har ka gama ne ??
Hajiya maryam kenan ba dole na gama ba ai koh da ban gama ba dole na na sacrificing duk abubuwan da nake yi dan na faranta miki koh da ta shafe sana'a ta ce, dan da b'acin ran ki na gwammaci nawa ran ya b'aci sau dubu, so fad'a min meke damun ki remember tura wa suka ce proplem share is half proplem solved atleast fad'a min zai rage yawan tunanin a ran ki.
tausayi mijin nata ya bata dan ta san maganar shi dutse koh kad'an baya son ganin b'acin ran ta, tsintar kan ta tayi da k'irk'iro murmushin da bai kai heart ba tace" "hhhmm dadyn kids kenan ka kwantar da hankalin ka babu komai insha Allah I will handle every thing",,
toh shi kenan tunda kin ce haka ba zan matsa miki ba, ya juyo kan kids yace" my boys hope ku ma dai babu wata matsala a tattare da ku dan naga fuskan ku ya canja min launi ba kamar ta d'azu ba like something is worrying you guy",,
Signal Suhaib yayi ma Suhail da ido kan ya bada reply cuz idan yace zai bud'e baki yayi magana dad zai iya ganewa cuz he is straight forward, miyau mai d'aci Suhaib ya had'iye cuz shi ma bai da abun fad'a, da kyar ya calming d'in kan shi ya lalashe kan shi yace" we are alright dad babu wata matsala".
dad ya saki sassanyar ajiyar zuciya yace" toh shi kenan dama i wanted to tell you that next month zamu tafi Dengi ziyarar d'an uwan mu ni da sister d'ina and i will like both of you to escort us there dan tun da muke tafiya barin baku tab'a biyo mu ba so yakamata mu tafi tare wannan karon i know d'an uwana zai yi farin ciki matuk'a da ganin ku cuz almost every day idan muka tafi gidan shi yana tambayar lafiyan ku so yaya kuke ganin tafiyar tamu zata kasance ?? ", yana fad'a tare da tsare su da idanuwan shi yana jiran amsa.
mutuwar zaune Suhail yayi cuz a halin yanzu babu abunda yafi tsana like ya k'ara komawa garin su yarinyar da ya cuta,
lokaci guda ya tsinci kan shi da rashin son komawa garin dan a yanda ya tsara ma rayuwar shi har abada yayi bankwana da garin kenan, ta yaya dad zai b'ullo da maganar tafiyan anya kuwa zan iya kuwa, Suhail kenan yake fad'a a k'asan zuciyan shi, a fili kuwa ya bud'e zai yi magana kenan Suhaib ya rige shi da tsantsar murna ya taso ya nufo wurin dad ya kwanto a jikin shi tare da d'ora kan shi bisa kafad'an dad yace" your wish is our command dad muma muna son sanin asalin mu".
da sauri Suhaib ya sauk'e idon shi a kan Suhaib cike da fad'uwar gaba dan ya san tunda Suhaib ya ammince da maganar tafiyan nan he have no option than to obey,,
jiki a mace murya na rauni Suhail ya nodding head d'in shi yace" alright dad Allah ya nuna mana yana gama fad'a ya mik'e tsaye sumi sumi yayi hanyar part d'in su tare da yi ma parent d'in shi sai da safe cuz da two much of stresses a jikin shi.
bayan tafiyan shi da minti goma sha biyar sai ga Suhaib ya bi bayan shi, da sallamar shi ya shigo da hannun shi d'auke da fresh milk guda d'aya wanda ya d'auko tun daga main parlour dan babu a fridge d'in parlourn su,,
a zaune ya tarar da d'an uwan nashi a kan kujeran parlorn yayin da fuskan shi ke kallon silin yana tunanin maganar da dad ya fad'a musu gashi he have no way out to escape,,
samu tray mai d'auke da glass cups Suhaib yayi kana ya tsiyayo fresh milk d'in a cups biyu ya d'au d'aya ya mik'a ma bros d'in shi babu musu Suhail ya amsa tare da sakin sassanyar ajiyar zuciya ya kafa a baki,,
sipping d'in shi sau d'aya yayi kana ya d'ire cup d'in a kan tray d'in ya kalle d'an uwan nashi da tun lokacin da ya fara sipping fresh milk d'in yake ta bin hannun shi da kallo kuurrr ba tare da ya d'auke eyes d'in shi ba,,
bin inda Suhaib yayi da kallo Suhail yayi dan ya kasa gano dalilin wannan kallo fuska na bayyana alamar tambaya da kuma tsantsar mamaki ya hau jero mushi tambayoyi yace" lafiya bros wannan kallon fa mekake gani ne haka?? "
saurin d'auke idanuwan shi Suhaib yayi ba tare da yace komai ba ya rik'o hannun Suhail yana mishi nuni da ring d'in shi da suka yi alkawari ma juna tun suna yara that what ever the condition might be baza su tab'a cire zoben a hannun su ba sai kuma gashi kuma gani a hannun d'an uwan nashi ba that means he have broken all the promises that they made to themselves kenan,,
zufa ne ya fara k'aryo ma Suhail dan sai yanzu ya lura da cewa babu zoben a hannun shi kafin kace wani abu sai ga zufa na neman wanke mishi fuska da sauri ya ciro hanky yana wipping d'in zufan lokaci guda ya fara tunano yanda aka yi ya mising ring d'in,,
babban abunda ya fara fad'o mishi a rai shine tunanin yanda yayi ta dragging da yarinyar da ya cuta d'in nan ne, it might be koh a lokacin ne yayi missing d'in ring d'in,,
yayin da d'aya zuciyan shi ke cewa" no may be a last training d'in da aka basu horo over ne ya fad'o but zuciyan shi tafi gamsuwa da maganar farko, idan haka ne dole ya koma Dengi ya nemo ta but ta yaya zai iya nemo yarinyar da bai san kamannin ta ba ??, tambayar da ya jefo ma kan shi kenan,,
zufa ne ya sake k'aryo mishi ba tare da ya wipping ba ya sauk'e rinannun idanuwan shi da zuwa yanzu suka turning red a kan bros d'in shi da ya tsare shi da ido yake ta jifan shi da kallon tuhuma yana jiran yaji ba'asin b'atan zoben,,*LABARIN SUHAIB DA SUHAIL*
Yara ne ga Alhaji Kabiru wato yayan Alhaji Sa'eed da Kanwar su Sumayyah mahaifiyar Sadeeq ( abokin Suhail ) da k'anwar shi Zainab (zee), wanda idan mai karatu bai manta ba a baya na kawo muku cikekken tarihin su,,
mahaifiyar su kuma haifaffiyar y'ar garin Jos ce a can tayi karatun primary da secondary daga nan kuma bata k'ara gaba ba Allah ya nufi auren su da Alhaji Kabir,,
granny ita ce mahaifiyar ta mahaifin kuwa Ibrahim Allah ya d'auke ran shi tun suna shekaru goma sha biyar a duniya,,
kasancewar mahaifin ta mai kud'i ne hakan ya sanya Maryam bata sha wata wahalar rayuwa ba har Allah ya k'addara suka yi aure da Alhaji Kabir,,
Bayan auren su da shekaru biyu ne Allah ya azurta su da samun tagwaye y'ay'a maza masu tsananin kyau da kamani bugu da k'ari kuma shiga rai dan tun suna k'anana Allah ya basu farin jini sosai a wurin al'uma duk inda suka ratsa ayi ta kallon su,,
bayan haihuwar su da kwana biyu Sumayyah ta haifi d'an ta aka sanya mishi suna Sadeeq, tun a lokacin friendship d'in su ta samo asali da Sadeeq, bayan haihuwar Sadeeq da shekaru biyar Sumayyah ta haifo y'ar ta aka rad'a mata suna Zainab, tun tasowan Zainab take bala'in son Suhail kamar tayi yaya duk da dai ita d'in ma ba wani gane su take yi ba dan so tari Suhaib na zuwa mata a matsayin Suhail dan yana tsananin tausayin yanda take azabtuwa da k'aunar d'an uwan shi,,
Suhaib da Suhail sun taso cikin so da k'aunan junan su komai nasu iri d'aya baka tab'a banbance su hatta muryoyin su iri d'aya tafiyan su iri d'aya, idan wannan ya kwanta ciwo washe gari dayan zai kwanta, idan Suhaib yayi laifi sai yace Suhail ne haka za'a zane shi washe garin shima Suhail ya rama,,
tun suna shekaru 6 a duniya dad d'in su ya saya musu tsadaddun zoben azurfa masu kyau guda biyu kuma iri d'aya sakkk babu banbanci koh kad'an,,
a lokacin da suka ga zoben ba k'aramin murna suka yi ba hakan ya sa suka kulla alk'awari mai dama a tsakanin su da hakan suka yi ta tarairayan zoben basa tab'a yarda su cirewa a hannun su gudun kar su cire har suka fara girma, kuma koh school suka je idan seniors d'in su zasu seizing basa taba bayar wa cikin ikon Allah har suka gama high institution zoben na nan kyammm a hannayen su,
bayan su gama university of Jos ne aka turo su service Suhail da Sadeeq aka sending d'in su Kano but da yake basa son wurin a sirrance suka nema ayi musu transfer zuwa Dengi ba tare da sanin mahaifan su ba Suhaib kuwa a Jos ya nema a bar shi dan baya son ya sha wata wahala,,
cikin ikon Allah su Suhail suka samu aka maida su wurin, a ranar da zasu bar gida ba k'aramin nasiha suka sha ba akan kula da sallah, su rik'e mutuncin kan su kar su sake suyi abunda zai sauya daga halin su da aka sani a baya and also to avoid bad friend cuz it will lead to two much regrets",, tsabar nasihan da suka sha har idanuwan su ciccikowa yayi Sadeeq kam cewa yayi ya fasa service d'in, da kyar aka lallashe suka nufi Kano a k'aryar su kenan but a zahirin gaskiya Dengi suka tafi, da hakan ne har Allah ya kaddara tsautsayi ya afka ma Suhail wannan kenan,,*Cigaban Labari*
ganin yanda gabaki d'aya fuskan Suhail ta jik'e da zufa Suhaib ya tabbatar da akwai abun da d'an uwan nashi ke shirin b'oye musu,,
a sanyaye ya d'auke idanuwan shi daga kan Suhail yana nazarin yanda zai gano sirrin da ke zuciyan d'an uwan nashi,,
tambaya Suhaib ne ya d'oke dodon kunnen Suhail da yake cewa" where is the promised between both of us i mean the ring",,
hantar cikin Suhail ne ya kad'a kululululuuuu fuskan shi na bayyana alamar gaskiya ya bud'e baki yace"Keep
'''Sharing'''
'''Commenting and'''
'''Following'''*Sa'eeda ✍🏻*
~Y'ar mutanen Deng~
YOU ARE READING
WAYE MACUCI
Historical FictionLabari ne a kan wata mak'auniyar Allah mai suna Aysha wacce take soyayya da yayan ta amma kwatsam sai wata tsautsayi ya afka mata har hakan ya saka ta cikin bakin ciki,ba tare da ta bayyana mishi ba sai daga baya ya fahimci halin da take ciki a tsan...