🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
*☀WAYE MACUCI☀*
🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
'''Suhaib koh Suhail'''***********************************
® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS P.M.L*💭💭💭
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
©
'''Marubuciyar Rayuwar Sumayyah'''*SA'EEDA MUSA DAUDA😍*
'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *SaeedaMusaDauda*
*BESTORED TO MY LIL SIS* ''' SUMAYYAH MUSA DAUDA'''3⃣4⃣
Sosai ya reacting ya kuma k'arb'a hud'ubar shaidan a fusace yayi kanta babu koh d'igon tausayin ta ya had'a kan ta da jikin bango.
Wani lafiyayyen uban k'ara Aysha ta sake wanda sai da Suhail ya jiyo tun daga d'aki ya fito rud'e zai yi b'angaren mum a zaton shi koh b'arayi ne suka shigo d'akin ta, yana isowa parlour ya ja burki ya tsaya ganin yanda Suhaib ya had'a kan Aysha da jikin bango babu koh imani a zuciyan shi,,
What !!! ya fad'a ta k'arfi tare da nufar wurin su ya hankad'a Suhaib gefe guda har sai da ya gara kan shi jikin bango bai barshi haka ba sai da ya shak'o kwalan rigan shi yana fetsar da huci yace" kai mahaukacin ina ne do you think cewa ana tsoron ka ne aka bar ka kake zaluntar baiwar Allah nan ? toh wallahi you must pay for it cuz i wouldn't let it go without taking revenge.
Dan azaba Suhaib ya fara tsitsil tsitsil da ido har yana k'ak'ari kamar mai tari amma koh alama d'arrr Suhail bai ji a ran shi ba illah dad'a shak'o shi da yayi.
Shi kuwa Suhaib in banda zazzaro ido kamar an tare burgu a rami da kuma uban tarin azaba babu abunda yake yi,,
Mum ce ta fito a rud'e itama ta tarar da su a hakan dan tun daga d'aki ta jiyo iwun Aysha salati ta sakar tace" Subahanalillah me nake gani haka ni Maryama yau wace rana ce idanuwa na suke gane min babban tashin hankali a gidana, tana maganar tana tana nufo wurin su,,
da isowan ta ta rik'e rigar Suhail ta baya da k'arfi bata san sanda kuka ya kwace mata ba ta hau jan shi da k'arfi tana cewa" kashe d'anuwan ka kake son yi eeyyyee ? Inalillahi wa'inna ilaihiraji'un wannan wace irin musiba ce ta taso mana haka", ta kuma sakin wani sabon kuka mai cin rai.
Jin muryar mum da Suhail yayi ta bayan shi yayi saurin dawo da shi normal sense d'in shi da sauri ya cika Suhail jikin shi na shivering ya nuno Suhaib da hand d'in shi yayin da hawaye na bin kuncin shi yace" is that all you want ? idan abunda kake nema ne ka samu kayi nasarar jefa zukatan mu cikin kuncin infact ma nace what problem else are you looking for da baza ka bar zukatan mu su huta ba, you kept hating a decent pure hearted girl babu gaira babu dalili koh so kake sai kayi ajalin ta ne" ?
Duk da irin tarin da Suhaib ke yi bai hana shi magana wannan karon ba yana yi yana maida numfashin wahala yace" yeah i hate her and i don't want to set my eyes on her me naka a ciki ?, murza wuyan shi yayi da hannu d'aya dai dai wurin da bros d'in shi ya shak'o ya d'ora da cewa" oohhh really ashe haka kake son that witched girl then where are you a lokacin da ta sallamar ma kan ta ma wani dak'ik'in kuturun nan ? cuz ka raina ni min small hauka tell me ni ya dace ka ma abunda ka min koh kuma wanda ya ruining happiness d'in gidan nan da kuma wancan impurified yarinyar,,
enough please why all this quarrels ?, now ku fad'a min abunda yake faruwa a tsakanin ku or else na k'ira dad d'in ku na fad'a mai halin da kuke ciki a gidannan ya san irin zamantakewan ku, mum kenan ta fad'a a tsawace lokaci guda tana sharar kwalla kana ta sassauta murya ta d'ora da cewa" i don't know why are you behaving like kids kai at times ma gara kids d'in ma aka ku.
Saboda tsabar b'acin rai k'asa magana Suhail yayi dan ya san muddin ya bud'e baki yayi magana toh fa dole sai kuka ya biyo baya,,
tsintar kan shi da nuno mata inda Aysha take yayi da hannu yace" look here mum",
bin ida aka nuno mata tayi da kallo, eyes d'in ta suka gane mata Aysha nashe nashe a yashe a k'asa kamar kayan wanki ga jini a goshin ta na malala,,
hankali a tashe mum tayi wurin Aysha da sauri dan sai zuwa yanzu tunanin ta ya bata cewa d'an nata ya kuma halin shi na *cuta*Manage Please
Share
Vote
Comment*Sa'eeda✍🏻*
~Y'ar mutanen Dengi~
YOU ARE READING
WAYE MACUCI
Historical FictionLabari ne a kan wata mak'auniyar Allah mai suna Aysha wacce take soyayya da yayan ta amma kwatsam sai wata tsautsayi ya afka mata har hakan ya saka ta cikin bakin ciki,ba tare da ta bayyana mishi ba sai daga baya ya fahimci halin da take ciki a tsan...