🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
*☀WAYE MACUCI☀*
🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
'''Suhaib koh Suhail'''***********************************
® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS P.M.L*💭💭💭
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
©
'''Marubuciyar Rayuwar Sumayyah'''*SA'EEDA MUSA DAUDA😍*
'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *SaeedaMusaDauda*
*BESTORED TO MY LIL SIS* ''' SUMAYYAH MUSA DAUDA'''
2⃣5⃣
*Page not edited*
Cike da izza Suhaib yace" toh malama na kawo ki makarantar, huuhh kin san wata irin makaranta ce ta dace da ke ??, toh ki sani da kyau makarantar nakasassu bata dace da ke ba wurin koyon karuwanci yafi dacewa da ke saboda na san kina da hazak'a ta wannan fanni dan haka fito muje kiyi rejister da su ke ma ki zama international karuwa, ya k'are maganar tare da zuge glass d'in motar ya lek'a ta taga ya hango wani mai bada kati ya fito Suhaib ya yafito shi da hannu lokaci guda yace" hiiii you come hereeeeee".
Inalillahi wa inna ilaihi raji'un ni Aysha da mutunci na a kawo ni wurin sab'on Allah ??, me yasa *macuta* suke biyaya ta ce, abunda kenan Aysha take fad'a a k'asan zuciyan ta,,
saurin waigowa mutumin yayi ya nufi wurin da yaji ana mishi magana Suhaib koh ya k'ame a gaban mota yana jiran shi ya k'araso.
da isowan mutumin ya lek'a ta tagar motar yace" gani oga how may i help you ?"
Ba tare da ya ce ma mutumin komai yayi mishi nuni da Aysha kana yace" you get a new customer nawa ne kud'in registrations na international prostitudes amma fa y'ar hannu ce ".
Cije libs mutumin yayi yace" tabbb ai kuwa daga gani za'a c'ab'a gata y'ar duma duma da ita, zagayowa yayi wurin Aysha ya rik'o hannun ta ya finciko hannun ta waje, ganin irin tozarcin da mutumin yayi mata bata san sanda zuciya ta kawo ta iya wuya ba a fusace ta fincike hannun ta ta kwad'a mishi mari a kuncin shi cikin tsananin b'acin rai tace" Subahanalillah wannan wace irin rayuwa ce haka anya kuwa kuna tsoron Allah kuwa ??
abun da bata sani ba maganar da ta fad'a ya bala'in b'ata ma Suhaib rai, cike da b'acin rai ya fito daga motan ya koma site d'in su yana cewa" who the hell are you da Zaku fad'a mana tsoron Allah bayan ke d'in ba tsoron sa kike ji ba??, kin zama tamkar bola sai inda mutum yaga damar zuba sharar sa, babu banbancin ki da zaurawa a kai gara ma wata bazauran a kan ki toh me ya rage mishi banda ki bud'e babban harka kawai",
tun farkon fara maganar shi idanuwan ta ne suka cicciko da kwalla, tun da take a duniya babu wanda ta tsana a cikin a duniya kamar macucin da ya jefa rayuwan ta cikin kaskanci ya maida ta tamk'ar bazaura, yasa ta rasa k'imar ta da darajar ta a idon duniya kuma shine silan duk abubuwan da suke faruwa da ita har ta sanya mahaifin ta da kuma wanda ta d'auka a matsayin d'anuwa wanda har abada bata tab'a kawowa a matsayin zai juyawa mata baya ba, da kuma macucin da bai dubi mutuncin ta a matsayin d'iyar hausawa ba ya kawo ta inda rayuwar ta zata gurb'ace, ya kawo ta gidan karuwai a sakamakon k'aran tsanan da ya d'ora mata wanda ta tabbata tafi kowa jin zafin k'addarar da ta afka mata, wannan ba k'aramin cin fuska bane dan babban makiyin ka ne zai d'auko ka ya kawo ka k'azamin wuri irin wannan,,
a cikin su su biyun nan *waye Macuci* ??, tana kawo nan kwallan da take k'ok'arin b'oyewa zuka fara zarya a fuskan ta a daidai time d'in da Suhaib ya k'araso gaban su,,
babu koh d'igon tausayin ta a zuciyan shi ya fincike ta da k'arfi har sai da ta kwarzane k'afar ta kana ya watso ma mutumin kud'i rafar 500 ya tada motar shi yayi gaba abun shi sai gida.
tun daga gate ya fara zuga horn gateman ya bud'e koh tsayawa bai yi ba ya danna hancin motar shi zuwa parking space, yana isowa da gudun shi koh gama gyara parking bai yi ba da zafin nama ya murd'a handle d'in motar ya fice ba tare da yayi ma motar lock ba kai tsaye ya shige cikin gida.
kusan k'iris ya rage su yi k'aro da Suhail a bakin door d'in parlourn da ba dan Suhail yayi saurin matsawa ba da a yanayin yanda Suhaib ya shigo da sun tuni sun yi gwarai,,
bin bayan shi da kallo Suhail yayi kana ya bishi da sauri cuz he wants to find out dalilin da yasa ya shigo haka kamar wani mahaukaci,,
a parlour ya tarar da shi yana k'ok'arin hauwa steps d'in da zai sada mutum da site d'in su yace" hold on bros lafiya kuwa ka shigo haka koh sallama babu ?, in fact ma kana tafiya kamar baka ganin gaban ka.
Cakk Suhaib ya ja ya tsaya kana ya juyo ya watsa mishi harara yace" what concern you with my problems in fact ma da kake tambaya na kai kana fad'a min taka matsalar ce ??, so let me be.
" sassauta murya Suhail yayi yana kallon d'an uwan nashi da mamakin kalaman nashi kenan he mean abunda ya fad'a kenan a baya babu ruwan shi da ni ??
zai kuma yin magana Suhaib ya dakatar da shi da hannu yace" wait bana son jin komai daga gare ka again mmttssww ", ya fad'a tare da juyo da face d'in shi.
Suhail ya saki baki yana mamakin changes d'in d'an uwan nashi, har ga Allah koh kad'an baya son sabbin halayyar da Suhaib yazo da ita amma yaya ya iya ? dole ya danne ya kuma jure abubuwa daga gare shi muddin yana so ya b'oye sirrin zuciyan shi, but the only problem da ke damun shi a heart shine for how long with he be keeping the secret ??. saurin d'auke idon shi yayi yana facing tv da ke ta aiki shi kad'ai.
" what the hell is going on here", mum ta fad'a tana doso wurin su dan tun shigowar Suhaib tana kitchen tana y'an aikace.
murmushi dole Suhail yayi yace" nothing mum kawai dai naga ya shigo ne like baya gaban shi and i got worried.
Cike da mamaki mum ta dubi Suhaib da tun fitowan mum ya daskare a wuri d'aya dan tun d'azu so yake ya dodge saboda kar ta fito ta ritsa shi,,
bin shi da kallo ta kuma yi taka uban zufa na ta k'aryo mishi from no where and kuma mood d'in shi da gaba d'aya ya canja zuwa na marar gaskiya,,
"where is daughter", tambayar da kenan ya fad'o mata a rai lukaci guda taji gaban ta ya buga dammm da k'arfi,,
a kid'ime ta hau jero mishi tambayoyi tace" hope dai lafiya ?, where is daughter ?, ina ka baro ta ka taho kai kad'ai bayan ka san ba gani take yi ba and kuma garin nan sabon wuri ne a wurin ta,,
k'afa mata ido ya tsaya yi dan ya rasa amsar da zai bata gashi kuma he can't lie to her cuz he is very straight forward, she mutum ne da koh kad'an baya b'oye abunda yayi whether is good or bad.
ganin he don't have answer to her questions ta rik'o shi tana jijjiga shi tace" answer me son", yayin da suhaib ya jingina da bango ya hard'e hands d'in shi ya zubo ma d'an uwan nashi ido heart d'in shi na beating dan he felt like he have a strong feelings over her.
Sai da ya kalle su d'aya bayan d'aya kana ya fara magana cikin inda inda yace" mum i took her to..... ", ya ja ya tsaya.
cikin kad'uwa ta zaro eyes tace" to where ? yaya ka tsaya keep telling me mana.
k'arar phone call na wayar mum suka jiyo a centre table da sauri suka maida eyes d'in su wurin,,
Suhail ne yayi k'arfin halin dosan wurin cikin jarumtaka ya dau wayar, sunan da ya gani a kan screen d'in wayar ne yasa shi saurin juyowa ya kalle mum,,
"Boo 4 life" ya fad'a a zuciyan shi yayin da heart d'in shi ya cika da fargabar calling call d'in dad d'in shi a wannan lokacin he knows that al'adar shi ne duk ranar da baya gari ya k'ir mum a waya sai yace a bama ma kids d'in shi su gaisa and kuma yanzu da suke su uku koh yaya zata kasance ?, will he ask for the girl ??.
cikin mutuwar jiki ya mik'a ma mum wayar saurin k'arb'a tayi ta manna wayar a kunnen ta a d'ararace tace" hello daddyn kids".
"hi mummyn kids yaya naji voice d'in ki haka koh dau baki da lafiya ne ?
kame name ta hau yi tace" uuhhmm uuhhm lafiya dau daddyn yara yaya hanya hope dai ka isa lafiya ?.
murmushi yayi mata yace" ban sani ba nayi fushi da ke wato duk missing d'ina da kike cewa zaki yi ashe bai kai heart ba gashi ba'a je koh ina ba kin fara mantawa da ni, dama hausawa suka ce jumma'ar da zata yi kyau tun daga laraba ake fara gane ta".
Afwan gabaki d'aya yau ban samu zama bane shi yasa kaga hakan, duk maganar da take fad'a mind ta baya kan abba shi is eager taji inda Aysha take.
sun d'an tab'a hira sama sama kana yasa ta bama yaran waya, da yake Suhaib shine babba shi ya fara ansa kana Suhaib daga nan kuma ya maida ma mum wayar.
har sun gama zata katse k'iran yace" hold on dear ban ji motsin d'iya ta ba koh dai rowar ta kike min.
miyau mai d'aci mum ta had'iye tsabar a rikice take tace" ta.... na ta.....na d'a ... ki.
alright a kai mata wayan mu gaisa, maganar tashi ta kusa rud'a ta ta tsaya sai zare ido ta kasa cewa kai,,
kamar kuwa ya sani yace" bar ta kawai later zan k'ira mu gaisa yanzu i have a lot to do.
tsassanyar ajiyar zuciya ta sakar da Allah ya kwace ta kana suka yi sallama ya kashe wayar, tana gamawa ta cill tata wayar gefe guda kana ta juyo tana kallon Suhaib tace" you see ba ? dad d'in ku na cewa a bawa Aysha wayan now tell me ina ka kai ta, you better tell me tun kafin ran ka ya fad'i.
sai zuwa yanzu Suhaib ya fara jin dana sanin abunda yayi ka k'ar ya iya dakewa yace" i took her to prostitudes lodge "
what !!! su mum suka fad'a cikin had'in baki,,
wani irin damk'a Suhail ya mishi a kwalan rigar shi yace" are you out of your senses how there you do such things ?,
ture shi Suhaib yayi mum kam kasa jurewa tayi ta wank'a mishi lafiyayyun tagwayen maruka guda biyu ta fashe da wani irin kuka tace" aiken da nayi maka kenan son ? tayaya zaka kai yarinya wurin da koh makiyan ka baza ka zo ka gansu a wurin ba ? duk da dai cewa na dad'e da sanin irin kiyayyar da kake nuna ma Aysha ban san haka kake da zalunci ba, kai *macuci* ne Suhaib you really disaponted me, ta k'are maganar yayin da wani sabon kuka yazo mata.
tsabar b'acin rai har jijiyan jikin Suhaib na tashi, tun da yake bai tab'a jin haushin d'an uwan shi ba kamar yau, hau he wish ma da ba jini d'aya suka fito ba saboda abunda yayi zalunci ne tsantsa, site d'in su ya nufa cikin sauri ya zaro key d'in mota ya fito ya wuce su mum a parlour yayi hawaye na bin fuskan shi yana cewa" i'm going to get her mum i promised cewa zan dawo miki da ita mum, ya kare maganar dai dai lokacin da ya k'arasa ficewa a parlorn, parking space ya nufa ya d'au motar a 360 ya bar gidan zuciyan shi cike da tunanin inda zai samo ta.***********************************
B'angaren Aysha kuwa bayan barin Suhail wurin durk'usawa k'asa tayi ta tana kukan tausayin kan ta da yanda rayuwa take zuwa mata,,
babban abun bak'in ciki ma ace wai yau ita ce a gidan karuwai an kawo ta da sunan ta zama d'aya daga cikin su ?, gefe guda kuma tsanan masucin ne ke dad'a dasuwa a ran ta,,
tana cikin kukan ne taji sari d'in y'an sanda na doso wurin, tuni mutumin ya sake ta ya runtuma a guje yana cewa" madam kiyi ta kan ki y'an kame su zo", yanyar cikin ta ne ya ba da k'ara kululululuuuu", a rud'e ta d'au sandar ta tana nemo hanya gashi ba wani ido ne da ita ba balle ta san directions d'in da take bi,, ta ina zata fara kwato kan ta daga musiban da ya tunkaro ta bayan sanin kan ta ne cewa muddin mutanen nan suka kama ta toh tabbas yad'awa zasu yi sannan kuma babu wanda zai gan ta a wannan wuri ya yarda da ita jama'a zasu ta tsine mata bugu da k'ari zata zubar ma dad k'ima a idon duniya.Please share
Vote
Comment and follow page on wattpad*Sa'eeda✍🏻*
~Y'ar mutanen Dengi~
YOU ARE READING
WAYE MACUCI
Historical FictionLabari ne a kan wata mak'auniyar Allah mai suna Aysha wacce take soyayya da yayan ta amma kwatsam sai wata tsautsayi ya afka mata har hakan ya saka ta cikin bakin ciki,ba tare da ta bayyana mishi ba sai daga baya ya fahimci halin da take ciki a tsan...