Page 66

736 38 0
                                    

*🌟💫SHINNING STAR WRITERS ASSOCIATION🌟💫*

    {'''The more we shine bright the more we educate and enlighten our readers.}'''

🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
          *☀WAYE MACUCI☀*         
🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
        '''Suhaib koh Suhail'''

***********************************
                       ©
'''Marubuciyar Rayuwar Sumayyah'''

    *SA'EEDA MUSA DAUDA😍*

'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *SaeedaMusaDauda*

*BESTORED TO MY LIL SIS* ''' SUMAYYAH MUSA DAUDA'''

                          6⃣6⃣

Yau ma kamar kullum Suhaib ne a kwance a kan bed cikin shi na murd'a mishi. Idanuwan shi ne suka ka'da suka koma jaaa a sakamakon wani mugun sha'awa da ta addabe shi, ga shi har yanzu Ash ta k'i ba shi had'in kai. Rik'e cikin yayi yana juye-juye a guri d'aya cikin tsananin azabar ciwon da yake mishi . Da kyar ya iya tattarawar ya d'au lemon tsami a fridge ya tsiyaye a cup yana kurb'awa. Ya koma kan bed yayi ya kwanta ko amma duk da haka instead of ya samu relief sai ji yayi ciwon na dad'a tsananta wa. Mik'ewa yayi dafe da cikin shi ya shige d'akin Ash domin neman mafitan bukatan shi.
      Shigan shi ke da wuya ya tarar da ita kwance a bed tana barci cikin wata aniyar  pink colour rigar barci mai tsagu a tsakiya hakan ya bada daman bayyanar tattausan fararen cinyoyin ta masu tafiyar da imanin duk wanda yayi tozali da su. Design na tsagun ya  matuk'ar kayata kyaun rigar sosai. Ta tufke yala-yalan  gashin ta da pink ribbon,  mai uban kyau.
      Miyaun bakin shi ne ya tsinke a sakamakon d'ora idanuwan shi a kan white pant d'in ta, cijin shi har rawa yake ya haye kan gadon yana shafa ta a hankali. Ji take kamar mafarki take yi, tayi wani irin juyi wanda ya bayyana rabin boobs d'in ta a waje.
      "Masha Allah da wannan kayan dad'i, ya fad'a a k'asan zuciyan shi. Murza kan nipples d'in ta yake yi da hannu biyu, yana mai jin wani irin shauk'i. Juyi ta yi a karo na biyu ta sarki murmushi, cuz sosai take jin abin na ratsa mata jiki.
       Turo k'irjin ta take yi tare da sakin y'ar k'ara" ooohhh baby, ohhhh.
      A haukace ya zura bakin shi d'aya ya cafko bakin nono nata yana tsotsa yana lumshe ido kamar k'aramin yaro. Haba wa ji take wani irin uban dad'i ya kama ta, idan ya gaji ya tsaya ta dad'a danna kan shi duk dai cikin magagin barci, gogan naka kuma tuni ya soma fita hayyacin shi, ya raba ta da dukan kayan jikin ta, ya fara k'ok'arin shigar ta.
       Zafi ta ji a k'asan ta, a rud'e ta farka tana cewa" zafiiiii". Abinda ya dad'a tsorata ta ganin shi tayi tsindrrrrr da shi babu ko kaya a cikin shi, cike da tsoro ta kwala Ihu tana ja da baya yayin da jikin ta ya d'auki rawa". "Baby kar ki hana min yau, hak'uri na ya k'are, Please ki ammince da ni a matsayin mijin ki, zan miki a hankali kin ji babu".
      " Kuka ta fashe da shi na tunowa da azaba da ta ci a hannun shi farkon da ya fara sanin ta d'iya mace. "Dan Allah kar ka min komai ban iya d'auk'ar lalurar ka, abin da zafi ne".
       Bin ta yayi tana ja da baya har ya kamo ta, zata yi magana da sauri ya had'e bakin ta da nashi yana tsotsa cikin kwarewa. Ji tayi abu ya tok'are ta, ta duba ta gani ta ga Oga b a tsaye kyammmm yana jiran ayi mishi iso zuwa gidan shi.
     Wani irin muguwar bugawa gaban ta yayi, ta ji zuciyar ta ta cika da tsananin tsoro, gashi bakin ta a had'e yake da nashi ba halin ihu ta hau zare ido.
       Da dabara ya saita Oga b ciken hmmmmm ya hau kwasar shoki, sosai ta nuna dauriyar ta, ta hak'ura ta barshi ya murza ta son ran shi yana sambatu kala-kala saboda ba dan shi ya fara b'are ta a ka'ida na zai iya rantsewa she is virgin.
       Washe gari da kan shi yayi mata wanka, ya gasa mata jiki tana sakar mishi kukan shagwab'a wai yayi mata mugunta ya mata da zafi.
     Haka ya shirya ta tsafffff suka shige kitchen tana mishi fira ya had'a musu breakfast. Sai da ya tabbatar ya feeding d'in ta sosai ya k'ira ya k'ira su Hibb a waya su zo su taya ta hira baya son barin ta ita kad'ai yau dan ya lura babyn nashi na ji da shagwab'a da raki. Bayan ya gama nashi wayan ne ya yayi mata bye sai Office.
        Bayan fitan shi da kamar minti arba'in sun Tee suka iso a tare suka tarar da ita a parlour tana zaune.
       Sosai ta ji dad'in ganin su ko ba komai za su d'ebe mata kewa. Tasowa ta yi tana d'aga k'afa da kyar ta suka bi ta da ido har fridge ta d'auko musu ruwan faro da cups ta dire misu a gaba. "Wannan kallon fa ai sai ku sa na fad'i" rabamu dai kar ki sa a d'aura mu dan na lura sai yanzu sabon soyayya naku ya motsa", Hibbb ta fad'a tana mai kallon Tee.
      " Ban son sharri Malama, mai wani soyayya". Dariyar mugunta suka saka su duka har sai da ta tsargu ta gane abin da suke nufi, cikin dariyar ne Tee tace" gashi nan mun gan ta.
      Wayar Tee ne ya soma ruri, ta ciro a jaka ta hau duba wanda ya k'ira. " babu hot", ta gani b'ar-b'aro a screen d'in wayar da sauri ta d'aga tana murmushi ta k'arye murya tace" swthrt!".
      " Ki daina so na ko baki ma yi tunanin k'ira na ba". "Ni da isa na manta da kai"?
     "Gashi nan kin yi".
"Baby so nake na turo gidan ku mu tsai da magana kar na tsaya sanyi wani ya min kwace".
      " Farrr tayi da ido kamar yana ganin ta tace" na yi maka izini, i wanna be with you and spent my entire life with you baby".
       " Sosai ya ji wani irin farin ciki ya ratsa shi, sallama suka yi cikin farin ciki suka ajiye wayan.
      " Ash da tun farkon amsa wayar ta tsare ta fararen idanuwan tana mai tsantsar mamakin ta, wai Tee ce take zuba kalaman soyayya ma wani? Allah mai iko.
        "Ya na ga kin tsare ni ne da ido iyee Hajiya". Hmmmm ba dole na yi mamaki ba, ban san wani jarumi ne cikin maza yayi nasarar sace zuciyan angel Kamar ki.
       Tsassanyar murmushi tayi tace" hmmmm Ashhh i realy love him, he is my destiny, dama an ce kana na ka Allah na na shi, kuma a ko da yaushe ka nemi zab'in Allah cikin lamuran ka. Da na yi son maso wani gashi yanzu Allah ya bani mai so na na hak'ik'a.
      " To fad'a min wanene wannan jarumi na jin-jina mishi.
       " Ba kowa bane illa ya Sadeeq", Hibbb ta bada amsa cikin farin ciki.
    Haka dai suka zauna suka tab'a hira bini-bini Suhail na k'iran wayar Ash yana jin lafiyar ta.

      B'angaren Suhail kuwa tun a Office y'an uwan nasu suke lura da shi domin kuwa kasa b'oye farin cikin shi yayi a fili yana bayyanawa, bini nuni yana k'iran Ash su sha soyayyan su. Yau tun kafin a taso daga aiki ya gudo gurin Ash su Sadeeq kam sosai suka cika da mamaki domin sun san cewa baya tasowa a Office da wuri, ba su san mutumin na su ya gudo ne dan wa kwashi gara, Ash ta cika shi da ni'imar ta.
      Tarba ta mishi na musamman ta had'a mishi kayan abinci tana tarai-rayan shi, wanka ya fara yi kana ya shirya ya fito ya tarar har ta jero abincin a dinning, ba shiri ya zauna ya hau bud'e kulolin.
      " K'amshin abincin ne ya doke hancin shi, hamdala yayi ya bud'e ya hau ci yana sakin santi tana mishi dariya, tuwo ne na sakwara da miyar egusi wanda ya ji nama. Deb'o wa yayi ya hau fiding d'in ta ita ma cikin kulawa da soyayyar juna har suka gama ta kai kwanon kitchen ta wanke ta dawo ta tarar da shi yana aiki a kan system a parlor. Zama ta yi a gefen shi ta d'ora kan ta a saman kafad'an shi tana kallon abinda yake yi.
       Sun jima a haka ta soma hammar barci, kashe laptop d'in yayi yace" wiffy barci ko". "Hamma ta kuma yi tare da amsa mishi maganar da kai.
      " D'ago ta yayi cakkkkk zuwa band'aki, ya d'ora ta a tsakiyan bed ya haye shima ya rage musu kaya tare da rungume ta yana sakin ajiyar zuciya.
    " Tausayi ya bata domin ta lura yana bukatar ta, bai son tak'ura mata ne shi yasa bai neme ta ba.
      Zura bakin ta tayi a harshen shi da sauri ya cafko yana tsotsa ya cikin wani irin salo mai birkita littafin masoya.
         " Hannun shi ta rik'o ta d'ora a kan boobs d'in ta tare da zare bakin ta daga nashi lokaci guda ta sakar mishi shagwab'a cikin kissa tace" washhhhh babu nipples d'ina ciwo, zafi!! bai wake ba ka ji tana dad'a cusa hannun shi a kan nono. Tsigan jikin shi ne ya tashi yarrrrrrr, abun ka da mai neman jira ya bud'e baki murya na cracking yace" ba...ni.... na suckig....., ba..ni... na sha miki baby....na, uuuhhmmm ta amsa tana mai dad'a turo mishi k'irjin. Daren ranar sosai suka kashe juna da soyayya mai tsaye rai, domin kuwa ta yi iya k'ok'arina ta wurin ba da tata gudummawar.
        Raba dare suka yi suna abu d'aya kowa na nuna nashi kwarewar.

     Bayan kwana biyu kamar yanda Sadeeq ya ce zai turo iyayen shi gidan su Tee hakan aka yi domin kuwa Kanin mahaifin shi da sauran mutane biyu daga cikin dangin shi maza suka je gidan su Tee da maganar suka samu tarba mai kyau. Da yake an san juna a mutunci aka tsara buki nan da sati biyu.

      Hibbb ma abokin Suhail da ta had'u da shi ya turo na shi iyayen aka saka rana d'aya da Tee domin ta ce ba za ta iya zama tagwayen ta sun yi aure sun bar ta ba za ta ji kad'aici da yawa.

           A lokacin ne Ash ta fara laulayin ciki, ranar Zee ta kawo mata ziyara ta tarar da ita tana ta famansheka amai, nan ta k'ira family doctor d'in su, ya gwada ta ya kuma tabbatar tana da shigan sabon cikin sati d'aya da y'an kwanaki. Bandir d'in 1k ta mik'a mishi goron albishirin ta.
     A take a wurin ta k'ira Suhail ta mishi albishir Ash dai na jin su yana ta rawar k'afa har cewa ma yayi yana tafe yanzu, ita kam kunya ne ya gama lullub'e ta.

           *Wai ina labarin Ilu ne da kuma inna Larai?*

Tun rasuwar ya Abdallah inna Larai take ta fama da kunci, kamar yanda wasiyan shi ta iske ta, ta yafe mishi duk da dai ta san ita ce mai laifi a gare shi. Gagaki d'aya ta fita hayyacin ta, kwakwalwar ta ma tab'uwa yayi sosai, an yi magani abu ya ci tura, idan ta zauna sai ta kama wak'ar tana k'iran sunan ya Abdallah, can kuma ta hau tona wa kan ta asirin duk abinda ya faru da irin cutan da take ma Aysha a baya ita da uwar ta.
       Abban Aysha yayi kuka sosai saboda tausayin abubuwan da suka faru da d'iyar shi, har yana dana sanin jinyar da yayi mata, amma idan ya tuna da ya Abdallah sai ya wanke mishi komai saboda ko ba komai ya Abdallah yayi zama na d'a da mahaifi da shi, hakan ya sa yake mata uzuri da ta ci darajar shi.
        Wasu lokutan idan haukan ta ya tashi tayi ta kuka tana neman yafiyar Ash, da labari ya iske ta tace ta yafe kuma idan Allah ya sauke ta lafiya za ta zo ta duba ta.
      Ilu ma yanzu yayi aure ya aure wata guguwa ana ce mata Ladiyo, da ma can tana k'aunar shi, shi ne dai baya son ta yace sai Shatu indodo, a hakan ma jira yake ta kashe auren ta ya aure ta bayan ta yi idda.
      Lokaci zuwa lokaci yana zuwa gidan su Ash ya ji labarin ko ta dawo amma baya cin sa'a, zaman shi da Ladiyo zama ne na hak'uri da juna, domin tana hak'uri da shi sosai domin zama da kuturu sai hak'uri.
      Tun yana sa ran zai ga Aysha amma shiru har ya fidda rana zai gan ta, ya shirya tsafffff cikin takalmin shi na bi shanu, ya tunkare mahaifin shi wai zai d'au y'an sanda a tafi neman Aysha Ash.
     

*eedatou*

WAYE MACUCIWhere stories live. Discover now