🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
*☀WAYE MACUCI☀*
🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
'''Suhaib koh Suhail'''***********************************
® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS P.M.L*💭💭💭
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
©
'''Marubuciyar Rayuwar Sumayyah'''*SA'EEDA MUSA DAUDA😍*
'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *eedatou*
*BESTORED TO MY LIL SIS* ''' SUMAYYAH MUSA DAUDA'''4⃣4⃣
D'aya daga cikin doctors d'in ne yayi k'arfin hali yace" we are sorry sir........, aikin ya zo mana da tangard'a munyi k'ok'arin shawo kan matsalar abun yaci tura hanzu haka aikin da muka yi bamu da tabbacin samun nasarar ta, ta yihu aiyi nasara koh kuma akasin haka domin abunda bincike ya bamu da farko ba shine muka tarar da zamu yi aikin ba".
Gumi ne ya fara sassako ma dad mum kam ta tsaya a wuri d'aya kamar mutum mutumi ta k'asa kwakkwaran motsi da kyar dad yayi ta maza fuskan shi na bayyana alamar damuwa yace" what's the possible solution doctor" ?
Gaskiya ba zan iya ce maka ga solution ba but kamar yanda na fad'a a baya its under probability lets wait a see what God has destined. Duk maganar da suke fad'a da k'almar turanci suke yin ta har suka gama daga nan mutumin ya directing d'in su zuwa d'akin da aka kwantar da Aysha.
A yanda likitocin suka bar ta haka suka iske ta d'aure da bandage a eyes d'in ta ya rounding har zuwa head d'in ta.
Zama suka yi a gefen sick bay d'in suka zobo mata ido tare da rafka uban tagumi suna kallon yanda numfashin ta ke hawa da sauk'a.Tun bayan tafiyan su mum aikin Suhail kenan ya kwanta a gado ya yi ta game a system d'in shi hakan ne yake rage mishi kewan Aysha a zuciyan shi cuz he felt so bored idan bai ji muryar ta ba koh, duk da dai ba wani satisfying nashi game d'in yake ba na rashin Aysha a k'usa da shi but he is just managing life ne kawai cuz sometimes ji yake kamar ya yi tsuntsu ya je ya gano sahibar shi, muddin ka shigo gidan baka same shi da waya a kunne ba zaka ganshi da system a gaba yana buga game cikin nishad'i.
Yau ma kamar kullum sanye yake da garen wando da kuma white vest a jikin shi ya kwanta a kan gado yayi ruuuffff da ciki yayin da ya sanya system a gaban shi yana ta aikin buga game,,
K'arar ringing na wayar shi ya jiyo da sauri ya d'auke idon shi daga sysem d'in ya maida inda ya ji ringing na wayar, da sauri ya d'auko wayan yana rawar jiki a zaton shi koh su dad suka bugo, har murna yake zai ji muryar babyn ta shi, ganin new number ya sa shi jan tsuka ya dire wayan gefe tare da ci gaba da abunda yake yi".
Mai k'iran kuwa sai dad'a bugowa yake yi ba tare da ya fasa ba wasa wasa sai da ya jera kusan 15 missed calls yana kuma bugowa Suhail ya dunguro wayan da k'afa ya ja ta k'usa tare da mik'a hannu ya d'au wayan ya receiving call d'in tare da manna wayan a kunne lokaci guda ya had'e ran shi kamar wanda yabugo yana gaban shi yace" helo !!! who is on the line, u have been calling since time without number idan aka k'ira 1 to 2 times kamata yayi a dakata da k'iran it might be that very person you called was busy doing something but you kept calling mtsssww, ya kare maganar tare da fidda huci mai zafi saboda yanda heart d'in shi ke ta boiling like a boiled water saboda distracting d'in shi da mutumin yayi.
Daga d'aya b'angaren mutumin ya amsa da cewa" hi !!!!, na san baka gane wanda ya k'ira ba but...., " ba tare da ya k'are maganar ba Suhail ya yi saurin dakatar da shi yace" hold on please i don't need much explanation cuz i have much to do right now", yana k'ok'arin katse wayan mutumin yace" wait a moment please dama maganar zoben da kace a maka ordern shi ne, na bugo ne na ce maka mun samo exactly irin wanda ka ba da ordern idan ka samo lokaci ka taho shagon mu, ya takaita maganar cike da rashin jin dad'in abunda Suhail ya yi mishi.
Kunyar mutumin ne ya gama lullub'e Suhail dan sai yanzu ya gano cewa mutumin nan ne da exchanging contact dan shi ne kwanakin baya har ya bashi sample na zobe dubo mishi, wayance ya yi yana tsotsa keya kamar yana gaban shi ce" oohhhh it's you i taught masu k'irk'iran numbers da ka ne suka bugo min cuz those days ina fama da su."
Da yake mutumin ya d'ago shi he just pretended kamar bai gano shi ba yace" owk oooo i'm expecting you bye".
A tare suka katse wayan Suhail bai tsaya b'ata lokaci ba ya mik'e a gaggauce ya fad'a band'aki yayi wanka yana gamawa ya fito ya shirya cikin sauri ya bar gidan.
Bai yi wani tafiya mai nesa sosai ba sai ga shi ya iso shagon, mutumin ya ciro mishi zoben a gidan shi ya mik'a mishi.
Ansa yayi tare da mik'a ma mutumin payment card d'in shi ya cire kud'in zoben shi kana ya maida ma Suhail card na shi daga nan kuma suka yi sallama da juna Suhail ya fice daga shagon ya shige moto cike da farin cikin zai samo sulhu tsakanin shi da d'an uwan shi.
He can't forget tun da ya missing ring d'in nan ya fara samun sauyi daga d'anuwa shi but now '''Alhamdulillah''' every thing will be alright", tunanin da yake yayi dai dai da lokacin da ya murd'a steering motan shi zuwa cikin gidan, parking yayi ya fito daga motan yana k'ok'arin shigewa cikin gidan karaffff suka had'e da Suhaib a hanya".
Saurin ja da baya na ga Suhaib ya yi tare da kura ma d'an uwan shi ido yana mamakin abunda ya sanya shi farin ciki har yake tafiya baya iya kallon gaban shi, shi koh Suhail yana ganin Suhaib da murna ya ciro kwallin ring d'in ya bud'e ta ya ciro zaben yana nuno mishi yace" surprised, i have found the missing ring the game is now over sai ka zubbbb da makaman yak'in ka so that we will face the reality".
Murmushin jin dad'i ne ya sub'uce ma Suhaib a take ya fara kallon zoben it makes him remembered when they were young, time d'in da suka making promised ma junan su cewa what ever the condition might be baza su tab'a rabuwa da zobban hannayen su ba da tsantsar farin ciki Suhaib yace" already na jima da ya da makaman yak'i na, i just wanted to forced you dan ka fad'a min damuwar ka shi yasa na using opportunity nake beating around the bush, now till end of our lives we will become so tide much more than before, no more arguing nor quarrels", yana gama fad'a ya zura ma Suhail zoben a yatsan hannun shi kana suka lakace hancin juna a tare suna sakin murmushin farin ciki lokaci guda suka yi wani irin tylish tafawa suna murza hannayen juna suna.
Haka dai shak'uwa da kyaunar juna ya fad'a shiga tsakanin Suhaib da Suhail dan koh Sadeeq ma sai da yayi mamakin ganin sun dawo nomal kamar ba cousins in the other hand kuma friends d'in shi da ya sani a baya, sosai ya nuna farin cikin shi suka ci gaba da mu'amalar su ta da da suna yara.
B'angaren zee kuwa sosai take cusa kan ta ma Suhail cuz zuwa yanzu ta fara banbance tsakanin su saboda a duk inda Suhaib ya gan ta yayi ta tsokanar ta kenan Suhail kuwa gimtse fuska yake yi kamar bai tab'a dariya ba har sai ta bar wurin hakan ya dad'a d'aga hankalin ummi Sumayyah da y'ar ta har ta fara nemo hanyoyin da ta san zai iya nemo soyayyar y'ar ta a zuciyan Suhail.
YOU ARE READING
WAYE MACUCI
Historical FictionLabari ne a kan wata mak'auniyar Allah mai suna Aysha wacce take soyayya da yayan ta amma kwatsam sai wata tsautsayi ya afka mata har hakan ya saka ta cikin bakin ciki,ba tare da ta bayyana mishi ba sai daga baya ya fahimci halin da take ciki a tsan...