🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
*☀WAYE MACUCI☀*
🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
'''Suhaib koh Suhail'''***********************************
® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS P.M.L*💭💭💭
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
©
'''Marubuciyar Rayuwar Sumayyah'''*SA'EEDA MUSA DAUDA😍*
'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *SaeedaMusaDauda*
*BESTORED TO MY LIL SIS* ''' SUMAYYAH MUSA DAUDA'''
6⃣4⃣
Bayan maganar da kamar kwana biyu dad ya ba ya mum kud'i taje Dubai ta yo sayayyar kayan d'aki, tsadaddun kaya na gani na fad'a ta had'o wa daughter d'in ta a cewar ta wai zata aurar da d'iyar ta tilo.
B'angaren ango da amarya suma ba'a bar su a baya ba, sanarwa suka bada a gidan Radio da kuma rabon Iv. Ashe kaffff ta bi dukan kawayen su, da taimakon Ashteeheeb aka gama rabon IV.
Suhaib da yake a matsayin yaya ga amarya da ango ma ya bada nashi gudummawar ta hanyar had'a ma ango da amarya kwaryan walima.
Sadeeq kam sai da aka fara maganar rabon takardar gayyatar ya samu ya shiga gidan, a cewa shi wai ba zai iya had'a ido da dad da mun ba dan har yanzu yana jin kunyar abinda mahaifiyar shi ta aikata.
Kwanci tashi babu wuya a wurin Allah, a yau ne aka d'aura auren Suhaib da Zee, babu wanda ya san da maganar shi kan shi angon sai ji kawai mutane suka yi ana sanar da d'aura auren, dad ne yayi wannan aikin a tunanin shi hanyar da kad'ai zai bi ya hak'uri da abinda ya faru gudun kar wani abin ya sake faruwa tunda shi Suhaib abokin cin mushen su ne.
Da labari ya iske ummi Sumayya ta nuna b'acin ran ta a fili amma babu yanda ta iya sabida ba za ta iya tunk'arar d'an uwan ta da maganar ba, haka dole ta saduda ta mika wuya, ta hau shirya y'ar ta gadan-gad'an tare da had'a ta da ingantattun maganin mata. Zee kam abu ya kwab'e mata, ita fara Suhail take so ta k'are da auren Suhaib ko wacce irin zama za su yi? Shin Suhaib zai iya amincewa da ita a matsayin matar shi?
Da daddare aka tafi dinner, amarya Ash a mota ita da Suhail wanda tun shigowan ta ya d'ora ido a kan ta ya k'asa d'aukewa sabida sosai mun ta had'a mata gyara na musamman. Fatan jikin ta sai tsantsi da d'auk'ar ido yake yi kamar ta jaririya. Kasalace ta kamashi, a kasalace ya ja numfashi tare da rungume ta tsammm a jikin shi yana shak'ar k'amshin jikin ta" baby na kin min kyau sosai kamar sauya min ke aka yi".
Kiciniyar kwace kan ta tayi k'irjin ta na dukan uku-uku, "uuumm" baby ka bari haka nan mu fita a motar kar mutane su zarge mu".
" And so? Sai me ya faru idan sun yi wani tunani, zina muke yi? Ko ba su san cewa ke hankalinsa bane? Allah ya halatta min tab'a jikin ki, bayan haka kuma lada zata bani", yana maganar ne lokaci guda yana tsuntsunar wuyan ta.
Zuwa yanzu tsoro ne ya gama dabaibaye ta, zata sakar mishi kuka yayi saurin sakin ta," laaaa baby za ki tara min mutane ana cewa amarya na gudun angon ta".
Bud'e k'ofan yayi ya fito tare da zagayawa d'aya site d'in ya bud'e mata ta fito, ya zagaya ta gefen ta ya rik'o hannun ta suna takawa a hankali in a very hot and romantic har zuwa wajen da aka tanadar domin program d'in.
Sasai suka burge mutane kowa sai santin su yake yi, ana jiran a ga tahowan ango Suhaib da amaryar domin a fara gudanar da taron.B'angaren Suhaib da Zee kuwa anyi anyi su fito su tafi suka koya ko wannen su na fargaban yanda abokin zaman shi zai k'arb'e shi, haka dole aka kyale su tunda tun farko ba su aka tsara komai ba.
Gurin dinner kuwa tuni suka fara events, abokin ango Sadeeq ya fito ya bada biographyn ango, Ashe da Tee suka fito a tare suka ba da na amarya su ma, idan wannan tayi jawabi wancan ta k'arb'e duk dai cikin harshen turanci. Suna gamawa wuri ya d'au sowa sabida ba k'aramin burge mutane suka yi ba.
Daga nan aka umurci ango da amarya su fito suyi rawa, ba su wani rawa sosai ba, Suhaib dai idon shi na kan ta ya k'asa d'aukewa, Allah Allah yake su bar filin dan ji yake kamar duk juyin da Aysh take yi ana ganin duk wani sura na jikin ta.
Masu video coverage da picx sai d'aukan su suke yi, mutane kuwa suka hau b'alle jaka suka fito da kud'i suna bada tasu steps d'in suna liki.
Daga nan aka umurci amarya da ango su koma su zauna, k'awayen amarya aka k'ira suka fito suna kwanan rawa yayin da abokan ango suka fito ko wannen su yana liki ma wacce ta burge shi.
Sadeeq ya dage sai liki yake ma Tee, tun d'azu idon shi yake kanta yana lura da duk movement d'in ta.
It's Hibbb ma wani abokin su mai suna Sa'eed ta samu suka like ma juna dan tuni suka sharing contacts d'in su.
Haka taro ya watse an ci an sha an bar na bari a wurin, a gurguje aka d'auke amarya da ango sai gidajen su, tare da tarin nasiha da aka yi musu.
Ashe na d'aki a mak'ure a jikin gado tana aikin kuka, Hibb da Tee sun saka ta suna matsa tsiya" ki yi ki gama kukan munafurci yarinya ko kina kukan jini sai an yi abin eeyyeeen gara ki mik'a wuya ki ba da kai bur
ya hau cuz baza' a wahalar mana da bros ba", cewar Tee kenan.
"Fad'a mata dai Tee, yau ranar gado ne ba na words of mouth ba".
Haka dai suka yi ta tsokanar ta har ango ya shigo da abokan shi suka shigo da laidodi a hannun su.
A take aka fara sayan baki, ba ciniki d'ire musu bandir d'in 1k d'add'aya na 500k a cewar su Ashe ta fi k'arfin abin da za'a tsaya ana ciniki a kan ta".
Daga baya suka yi sallama da amarya da ango suka fita da k'awayen suka basu wuri su shana.
Bayan fitan su Suhail ya yaye gyalen Aysh tare da rik'o hannun ta zuwa b'and'aki suka d'auro alwala suka gabatar da sallar nafila domin godiya ma Allah mad'aukakin sarki, suna gamawa ya dafa goshin ta ya hau jero mata addu'o'i, bai bar ta ba sai da ha had'a da yi mata wasu y'a tambayoyi game da addinin ta tana bashi amsa gwargwadon sanin ta.
Suna gamawa ya fidda mata wani rigar barci half naked mai bayyanar da sura. " I can't", ta fad'a fuska tafff hawaye.
"Try it wiffy, kar ki min ruwan abinda da ke jikin ki, I know it will fit you, yana cire mata kayan jikin ta.
Marairaicewa tayi da fuska tana kare kan ta tace" Please ka bari Habibi na Allah kunyar ka nake ji".
Sakin ta yayi yace" oyya to cire da kan ki ko na cire miki".
Karb'a tayi ta shige band'aki ta saka.
Bin jikin ta tayi ta ga yanda kayan suka amshi jikin ta, matsalar d'aya ita ce tsammm kayan baya maraba da na karuwa ta fannin nuna tsiraici.
K'asa fitowa tayi kusan minti talatin tana band'aki saboda wani irin kunyar da ya kama ta, bata jin zata iya fitowa gantsar da ita a gaban shi.
Jin shirun yayi yawa ya sa shi bud'e k'ofan. "Ya illahi" what's an angel, sosai ya ji wani irin feelings ya kama shi, had'iyar miyau yayi cikin sarkewan murya yace" ba..by, ba....byna kin yi kyau".
Saurin rufe fuskan ta tayi da hannu biyucike da kunya, za ta mai da k'ofan ta rufe yayi saurin d'ago ta tana wutsil-wutsil da k'afa ya d'ire ta a tsakiyan bed.
Shafa jikin ta ya hau yi tayi lamo a jikin shi tana numfashi a hankali alamar she is reacting.
Zame hannun. rigar yayi yana murza nipples d'in ta a hankali yana fidda gurnani, baki ya kai yana sucking tare da sakin ihuuun dad'i,
Sosai ya bala'in kashe mata jiki da salon shi mai rikitarwa bata ankara ba sai ji tayi ya zame rigar ta tare da zuba hannun shi a k'asan ta yana wasa da gaban ta, tuni ta haukace ta fara turo mishi tana ihu itama.*eedatou*
YOU ARE READING
WAYE MACUCI
Historical FictionLabari ne a kan wata mak'auniyar Allah mai suna Aysha wacce take soyayya da yayan ta amma kwatsam sai wata tsautsayi ya afka mata har hakan ya saka ta cikin bakin ciki,ba tare da ta bayyana mishi ba sai daga baya ya fahimci halin da take ciki a tsan...