🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
*☀WAYE MACUCI☀*
🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
'''Suhaib koh Suhail'''***********************************
® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS P.M.L*💭💭💭
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
©
'''Marubuciyar Rayuwar Sumayyah'''*eedatou😍*
'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *eedatou*
*BESTORED TO MY LIL SIS* ''' SUMAYYAH MUSA DAUDA'''4⃣6⃣
*Not edited*
Suhaib kuwa ya d'au key d'in ya shige mota yana jiran ta shigo su tafi, sai da ta gama b'ata mishi lokaci kana ta shige back seat ta zauna instead of ta zauna a gefen shi.
Hakan ba k'aramin k'ona mishi rai ya yi ba da sauri ya juyo yana kallon ta, zai mata magana ta wurgo mishi harara tsana tace" kad'an ma ka gani, u most pay for every thing you have done to me mtswwww.
Zaro eyes yayi yana kallon ta yana mamakin inda gabaki d'aya komai nata ya sauya mishi, da dai ya san Aysha mai hakuri ce amma sai gashi lokaci guda ta koma mishi tamkar zakanya, in koh haka na ba k'aramin matsala zai sha ba wajen samu soyayyar ta, tabbb da sauran aiki a gaban na", abunda kenan ya fad'a a zuciyan shi yayin da a fili ya ja motar jiki a sanyaye sai makarantar su Aysha yana ta sake sake a zuciyan shi Aysha babu kuwa babu abunda take yi sai kallon tsare tsarw ginin garin Jos take yi tana jin wani shauk'i a zuciyan ta.
Sai da suka d'auke tsawon mintuna da dama kana Allah ya sa suka iso, da isowan su ta shiga yi mishi kwatancen inda zai sauke shi koh yana bi har suka iso.
Su tee daga nesa suka hange motar da suka saba ganin Aysha a ciki, nufar wurin suka cikin sa'a kuwa isowan sa yayi dai dai lokacin da Aysha ta bud'e motar ta zuro k'afar ta tana k'orarin fitowa waje,
tana ganin su ta yi sautin fitowa da gangan ta jingina jikin motar ta tana murmushi ma su tee tace" hello lad'ies,,
ta yi hakan ne dan ta san cewa muddin bata jingina jikin motar ba zai iya ta da motar ya tafi gashi ita kuma bata son hakan, kamar ta sani kuwa Allah Allah yake ta fice daga motan ya bar wurin, haka kawai ya ke rasa nutsuwar shi a duk sanda ya kyalla ido ya ga Aysha shi yasa duk abubuwan da take mishi baya iya maida mata raddi.
hiiii dadys pet sai yanzu kika shigo school koh ?, kin tsaya yi ma dad shagwaba koh da yake shi yake biye miki, tee ta fad'a.
Tabe baki Ash tayi tace hmmmm see you ke da every they idan dad zai kawo ki kike sama mishi shagwab'a ki ce sai yayan ki, anya koh ba y'ar gida za'a yi ke da yayan naki ba kuwa?
hibb tace" a toh fad'a mata dai ash, every day ta ishe mutane da hirarar yayan nata Mr no name dan tsabar kishin shi an k'i fad'a mana sunan shi, any way zamu gani a IV.
Duka tee ta kai ma hibb a baya tana dariya tace" Allah hibb ki ji tsoron Allah ban da sharri, kwata kwata yaushe had'uwar mu da kike cewa ina b'oye muku sunan shi, toh ku sha k'urumin ku insha Allah you will soon see him i know you guys will like him cuz he is a very nice person", ta k'are maganar tare da rik'o hannun hibb tace let's greet dad, ash bata ce musu kala ba illa murmushin da take yi .
Suna lek'o tagar motan idon su ya sauk'a a kan Suhaib da tun farkon fara maganar su yana jin su, ooohhh ashe ke da bros ne i taught it was dad, tee ta fad'a hibb kuwa cewa tayi "hiii".
"Hiii how you", ya maida mata amsa.
Mtswww ai wannan zub da mutunci ne for Godsake ina ku ina gaida driver na, toh ku bud'e kunnuwan ku kuji da kyau he was my brother and will never be my brother, dad ne fa kawai ya had'o ni da shi saboda he was in hurry za shi meeting shine kuke cewa brother d'ina mtttsswww, ash ta fad'a cike da masifa tana rik'e k'ugun da hannu d'aya.
Lura da suka yi da ran ta a b'ace yake ya sa suka d'ago kan su suka ce" ooopp sorry dear ai banu sani bane saboda mun ga yayi neat kamar ba driver ba".
Borin kunya ne ya bala'in kama shi saboda irin yarfin da ya sha, kamar ya nitse a kan shi haka yake ji thank God ma a cikin mota yake da ya sha kunya dan a yanda ya ji maganar da k'arfi ta yi shi.
Kamar zai bud'e motan ya fito yayi mata magana sai kuma fasa saboda gargad'in da dad yayi mishi a gida.
Ba tare da ta kuma magana ba ta janyo hannun su tee ta tace"let's get going tun kafin maths teacher ya shigo ya tarar bama class, haka suka tafi tafi suka bar Suhaib cikin mota yana ta cizon yatsa da kyar ya iya jan mota ya bar harabar makarantar.A aji kuwa suna shiga sai ga maths teacher ya shigo cikin kwarewa ya hau musu lectures, amma totally hankalin ash baya jikin ta rabi na kan tunanin halin da ta jefa masoyin ta Suhaib a ciki, ta san Suhaib mutum ne mai karamci, ya so ta a sanda duniya ta kyamace ta, abunda ya fi tsaya mata a rai shine duk da cikin da tayo lokutan baya not knowing that shi yayi mata cikin amma bai kyamace ta ba, a lokacin ne ya bud'e babin k'aunar ta a zuciyan shi, tagumi ta yi da hannu d'aya a sakamakon tunowa da irin halaccin da su mum suka mata, su mum sun fi k'arfin komai a wuri na, what will i do to pay for what they have done to me?, the only way shine na ammince da auren d'an su, buga desk d'in da take zaune a kai tayi da k'arfi dammm har sai da sauran d'alibai y'an uwan ta suka tsorata, ita kam bata san ma ta yi ba, sai ci gaba da tunanin ta tayi tace"God forbid na aure wanda ya raba ni da budurci na ba tare da ya duba nakasa ta ba".
Teacher Muhammad ne ya trowing mata chalk a fusace, a razane ta dawo hayyacin ta ta d'ago ta kalle d'umbin d'aluban da suka yi zuru zuru da ido suna kallon ta, kunya ce ta kama ta sosai dan sai yanzu ta fahimce cewa da k'arfi ta buga desk d'in, shouting ya hau yi mata a ka yace" Aysha Kabir get out of the class or else i take a take a live, kan ya gama rufe baki ta ga y'an ajin suna magana k'asa k'asa cuz basa so ta ending musu class saboda suna jin dad'in darasin teacher Muhammad, ran ta ne ya b'aci saboda ta tsana mutum ya mata ihu, sumu sumi ta d'au bag d'in ta ta fice daga class.B'angaren Suhaib kuwa bayan barin shi makarantar su Aysha, gidan granny ya nufa, tarar da ita yayi a k'ofa ta sab'i hijabin ta za ta lek'a mak'ota dubiyan wani yaro da maciji ya tsare shi a k'afa daren jiya, tana ganin shi ta ja burki ta tsaya tace" ah ah mijin yau kai ne a gidan namu shigo mana?, maraba da babban bako", ta k'are maganar tare da yunkurin komowa da baya zuwa cikin gidan.
Ba tare da ya bi abunda ta ce ba, had'e ran shi yayi ya tsaya a wuri d'aya, shi ba ya shigo ba sanan shi bai koma da baya ba, granny na jin alamar baya buyo ta tajiwo tana kallon shi ta rik'e baki tace" anya lafiyan ka kuwa d'an nan, ya ina maka magana ka ja ka tsaya kamar nonon maza toh idan baza ka shigo ba ka b'ace min da gani".
Kamar zai yi kuka ya nufi wurin ta ya rik'o hannun tare da kwantar da kafad'a yace" nooo granny kar ki min haka domin a wurin ki nake sanin Sa'eeda".
Tana jin abunda ya fito daga bakin shi, a take tausayin shi ya kama dan ta san cewa tsakanin shi ne da mahaifan shi, sasaauta murya tayi tace" toh toh na ji taso muce ciki ka fad'a min matsalar ka, tana fad'a ta rik'o hannun suka shige ciki.
Suna isa tasa y'ar aikinta altine ta jero mishi abinci da drinks a gaban shi, bai koh tsaya ya sha drinks d'in ba balle ya ci abincin, kawar da kan shi gefe lokaci guda ya taso ya durk'usa a gaban granny yace" please granny ki taimaka ki ba ma su dad hak'uri su sakko daga fushin da suke sannan kuma ki roka min dad ya bani Aysha, wallahi ba zan iya rayuwa babu ita ba, son ta da k'aunar ta na d'awainiya da ni".
Please!!! please!!! granny kar ki bari na rasa ta, ya saki kuka mai cin rai.
Jikin granny ne yayi sanni, a takebra hau bashi baki tana lallab'a shintare da yi mishi alkawarin zuwa gobe zata tunk'are su dad da maganar, da kyar ta samu ya hak'ura ya tsagaita kukan yayi sallama da ita ya nufi gida".~Manage please ciwon ido ya dameni yau da kyar nayi wannan insha Allah zan muku readmore da yawa a nxt a page~
Share
*eedatou✍🏻*
~Y'ar mutanen Dengi~
YOU ARE READING
WAYE MACUCI
Historical FictionLabari ne a kan wata mak'auniyar Allah mai suna Aysha wacce take soyayya da yayan ta amma kwatsam sai wata tsautsayi ya afka mata har hakan ya saka ta cikin bakin ciki,ba tare da ta bayyana mishi ba sai daga baya ya fahimci halin da take ciki a tsan...