🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
*☀WAYE MACUCI☀*
🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
'''Suhaib koh Suhail'''***********************************
® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS P.M.L*💭💭💭
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
©
'''Marubuciyar Rayuwar Sumayyah'''*eedatou😍*
'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *eedatou*
5⃣4⃣
B'angaren su tee kuwa suna isowa chamban su suka zauna d'au d'au cike da takaici suna kallon d'aliban da ke ta gifatawa a harabar makarantar.
Abunda yafi k'ona musu rai shine yanda English teacher ta disgracing d'in su a class har ta kai class mates d'in su suke ta yi musu dariya,,
Tee ta cije libs d'in ta tana fuskantar hibb tace" beb kin san kuwa yanda matar nan ta bani haushi kuwa a class?, haiiii is so embracing i swear".
Cike da tarin takaici hibb tace" kyaleta kawai, koh da yake ni duk ban ga laifin English teacher d'in nan ba duk kece kika janyo mana komai a garin soyayya".
Na san da haka hibb amma kin san matar nan bai kamata ta mana haka a class ba saboda student abun gulma da dariya baya musu kad'an kan kice wani abu an saka chapter d'in ki".
Yeah of course haka ne amma muma sai mu kiyaye gaba tunda we have already missed todays class that's all".
Suna cikin discussion d'in ne Ash ta zo ta zauna a kusa da su ba tare da sun sani ba, sai ji suka yi tace" hi guys what are you discussing?
Da sauri su duka suka jiyo suna kallon ta tare da sakin ajiyan zuciya lokaci guda suna zazzaro eyes dan sun tsorata matuka, a zaron su koh wata teacher ce ta ritsa su suna maganar English teacher".
Me Ash zata yi in banda dariya, ta hau kyatata dariyar ta tana rik'e ciki su koh suka bi ta da kallon takaici dan sun fahimci cewa ta gano su".
Tana cikin dariyar ne hibb da ta gama kunnuwa ta kawo har wuya tace" dallah malama ki rufa ma mutane baki kin wani zo kin tsorata mu abun haushi kuma kina mana dariya baki ma damu da abunda aka mana ba".
Saurin gimtse dariyar ta tayi tace" ohhhh sorry other halves is your fault ai kun san time d'in class ya yi kuka yi tafiyar ku neman yayan tee, I tried to to stop you that time na san baza ku saurare ni ba shi yasa na suke baki na most especially you, ta pointing tee da yatsan hannu.
Tab'e baki tee tayi tace" na san all of you kuna ganin fault d'in na, but laifin zuciya ta ce da ta kamu da k'aunar ya Abdallah har ta kai ina rasa nutsuwa ta idan idaniya ta basu yi arba da shi ba, Ash son da nake ma yaya na daban ne bana had'a shi da na kowa kuma......,
wait please Ash ta fad'a da wani irin murya tace" why not ki tunkare shi da maganar kai tsaye".
"No don't think Ash mu bar maganar kawai".
" Hmmmm", Ash ta fad'a daga nan kuma basu k'ara cewa komai ba.
Haka suka yi ta zama a wurin koh waccen su da abun da take sakawa a ran ta, Ash na so ta tambaye su koh sun had'u da ya Abdallah amma sai kuma tayi shiru ta fasa, a cewan ta wai bata son tee ta zarge wani abu, basu wani jima ba aka ringing belt suka shiga PE class, bayan sun gama classes koh waccen su mai d'aukan ta ya zo ya d'auke amma banda tee, shirt shiru suka zauna zaman jiran ya Abdallah koh alamar shi gashi bata da caji balle ta d'auko number d'in dad ta fad'a mishi, ta yi raurau da fuska tana kallon yanda y'an uwan ta d'alibai ke ta shiga motoci amma ban da ita.
Daga nesa su Suhail ya hange ta, ya tab'o Ash da hunnu yana nuno mata tee yace" baby wancan ba tee bace take tsaye a gindin bishiyar can?
Maida idon ta tayi tana kallon wurin da yake nuno mata tace" ita ce but why is she worried her face loos so glum".
Yeah let's go and check, yana gama fad'a ya tafa motar yazo wurin ta ya parking motar a dai dai gaban ta, tambayar ta yayi dalilin da ya sa bata tafi gida ba and kuma babu alamar zata tafi, ta fad'a mishi, tausayi ta d'an bashi ya bud'e mata gidan gaba ta shiga ta zauna kana ya yada motan suka bar harabar makarantar".
Da taimakon tee suka iso gidan su, daga bakin gate ya danna horn gateman ya fito ya bud'e ya rusuna har k'asa yana gaishe su yana cewa" barka dai yallab'oi".
Cike da girmamawa ya amsa mishi daga nan ya danna hancin motar shi cikin gidan.
Daddyn tee ne a parking space yana ma k'ofar motan shi key sai ya ga wata mota na nufo inda yake ba shiri ya ja ya tsaya tare da tsura ma motar ido so curious.
Tee na ganin shi tun kafin a gama dai daita parking ta fito tayi wurin shi da gudu tana had'awa da tsalle ta fad'a jikin shi tace" my dad oyoyo".
"Hugging d'in ta back yayi ba tare da ya d'auke idon shi a kan su Suhail da suke tunkaro shi ba yace" welcome back home daughter", thanks dad this is Ash na san ka gane ta and her brother Suhail", tee ta fad'a a lokacin da su Suhail suka k'araso isowa.
Suna k'ok'arin dukawa k'asa su gaida shi ya d'an b'ata rai tare raba tee da jikin shi ya rik'o hannun ta d'aya lokaci guda ya rik'o shoulder d'in Suhaib yana k'ok'arin d'ago shi yace" no no noooo kid just stand on your feed, ba sai kun tsuguna ba ai mun zama d'aya yanzu so take us as your biological parents.
Cike da girmamawa suka mik'e a tare yayi musu jagora suka shige cikin gida.
A babban parlor yayi musu masauk'i suka shiga suka zauna mum d'in tee ta kawo musu snacks with drinks suka motsa baki, tee kuwa ta manne a jikin mum d'in ta suna hira.
Ya Abdallah ne ya fito daga d'akin shi kan shi a k'asa za shi garden ya zauna koh zai rage kuncin da ke cikin zuciyar shi, yana d'ago ido eyes d'in shi suka had'e da na tee da tun fitowan shi take jifan shi da kallo, yana had'a ido da ita yayi saurin kawar da kan shi gefe dan koh kad'an baya bukatan hayaniya kuma ya san tee da shegen surutu duk sai ta ishe shi gashi kuma yana bukatan kad'aici.
Ita kam da saurin ta nufi wurin shi yana ganin haka ya k'ara sauri ya bar parlorn bata yi kasa a gwiwa ba ta bi bayan shi da sauri har ya iso garden ya zauna kana ta kamo shi.
Ta zauna a gefen shi tana haki tare da crossing legs d'in ta tace" mun yi visitors fa yaya Abdallah shine kana ganin su kayi shigewar ka".
"Yaya kike so nayi tee?"
Ta marairaice fuska tace"kake ku gaisa please kaji yaya na ka ga they won't be happy za su d'auka cewa baka son mutane ne".
"So what idan suka d'auka hakan me matsalata da su?, ya fad'a a hasale.
Ya Abdallah ka san wani irin bak'i muka yi ne ?, su.........., dakata please nace baza ni ba ana dole ne?, ina ruwana da matsayin su a wurin ki? ba dai wurin ki zuka zo ba toh sai me?, ya fad'a a hasale.
Ganin yanda ya hau da yawa ne ta ja bakin ta tayi shiru, sumi sumi ta mik'e kamar wanda zuwa ya cinye ta ta bar wurin zuciyan ta babu dad'i ta shige wurin su Ash.
Su dad basu san dawan garin ba suna ganin ta suka hau jefo mata tambaya suka ce" Ina kika shiga ne kika bar su Ash a nan".
Cikin inda inda tace" A'a mum, dad na lek'a waje ne fa".
Baki san kin aje mutane bane shine kika yi tafiyar ki kika bar su?, oya get some foods for them, mum ta fad'a.
Har ta fara tafiya Suhail da Ash suka mik'e a tare cikin had'in baki suka ce" a'a mum da kun bar shi wannan ma is owk sun cika mana ciki sosai ba ma sai mun ci abinci a gida ba, babu juyin duniyar da bata yi ba a kan su tsaya su ci abinci amma suka k'i, dan dole ta bari suka yi sallama har mota tee ta raka su suka tana ganin sun tada motar ta hau waving d'in su har suka b'ace mata da gani.
Ta juyo da baya kenan ta ga ya Abdallah a tsaye ya hard'e hannayen shi yana kallon sai ta ja ta tsaya.
"Zo nan", ta d'an had'e rai tana tunkaro shi dan d'azu ta shak'a sosai da abunda yayi mata.
"Wacece a motar da ta fice daga gidan nan yanzu sanye da uniform", ya fad'a yana mai tsare ta da ido.
Kicin kicin da fuska tayi tana turo baki wai ita tayi fushi dan ya k'i zuwa gaida visitors d'in ta, ciki ciki ta amsa mishi tace" Ash ce fa yaya".
Da k'arfi yace" what!!!, "Ash fa kika ce? Ash ta shigo har gidan nan shine baki fad'a min ba har suka tafi?"
K'ara turo baki waje take tayi tace" na zo zan fad'a maka ba kace babu ruwan ka da wanda suka zo wuri na shine yanzu saka d'ora min laifi?
'''Ya ilahi''' ya furta a k'asan zuciyan shi, a daddafe ya bar wurin ba tare da ya furta komai ba".Bayan sati d'aya da faruwan hakan daddyn tee ya k'ira tara su game da maganar da ya fad'a ma ya Abdallah, tee kam sai ranar ta san da maganar sai uban murna take gogan naka kuwa shiru yayi zuciyar shi na tafarfasa har dad ya gama maganar shi daga baya ya umurci yaya Abdallah da ya shirya nan da sati biyu su gana da mahaifan shi kan maganar auren su.
A cikin kwanakin su ummi Sumayyah suka ci gaba da gudanar da al'amuran su, a lokacin ne suka k'ara komawa Dengi maganar auren Suhaib da Aysh, gudun kar abban Aysha ya zargi wani abu ta d'auko wani makwabcin su ta biya shi makud'an kud'ad'e ya mata aiki a kan dad ne ya turo shi a kan maganar kuma yace baya son maganar auren ya wuce nan da sati biyu idan da hali ma ya kasance cikin sati mai zuwa.
Haka suka d'auki hanyar Dengi da isowan su suka shige gidan da sallama, abban Aysha kad'ai suka tarar a gidan inna Larai kuwa tuni ta gudu makwafta ta b'oye dan yanzu abunda ta tsara kenan tun lokacin da Ilu yayi mata kwalkwabo ta soma bin gidan mak'ota neman matsera ta.
Bayan su zauna ne Sumayyah ta hau mishi bayanin abunda ya kawo su tana cewa" yaya dama abunda yasa kaga mun k'ara dawowa dangane da maganar da muka yi kwanakin bayane, ta tsaya kad'an tare da lankwashe murya cikin mak'irci iri ta wacce take fad'an gaskiya tace" uuuummm yaya ne ya kuma aiko mu ni da aminin shi sunan shi Alhaji Tanimu sauran bayani zaka ji daga bakin shi wannan maganar baku ne maza".
Cikin sallon yaudara mutumin ya nad'o k'afafuwan shi tare da lankware kai yace" wato a gaskiya sunana Alhaji D'ahiru ni babban aminin shi ne kuma abokin sana'ar shi hakan ya sa baya b'oye min komai a duk al'amuran cikin gidan shi nima kuma hakan.
Wannan dalilin ne yasa ya turo ni akan maganar auren da yake shirin had'awa, ya ce na shaida maka cewa" auren a nan yake so ya d'aura kuma baya son ya wuce sati biyu amma ba zai samu daman halarta ba saboda wata gagarumin tafiyan da zai yi, kuma duk wani nauyin bukin daga farko har karshen shi ya d'auki d'awainiyan shi koh kwandalar ka bai yarda ka tab'a ba".
Abba kam shiru yayi yana sauraran su sai da suka gama fad'an abunda ya kawo su kana abba yace" toh Alhaji ni dai gaskiya babu abunda zan iya cewa a nan, duk yanda yaya ya yanke hakan za'a yi amma wani hanzari ba gudu ba bari na aika dangin mahaifiyar yarinyar da kuma namu su zo ayi maganar a gaban su, kar ya zamto cewa mun yi abu a tsakanin mu".
Ba su hakan ba amma babu yanda suka iya, ala dole suka amince da maganar abba, nan abba ya bar su suna y'an gulmace gulmacen su.*eedatou*
~Y'ar mutanen Dengi~
YOU ARE READING
WAYE MACUCI
Historical FictionLabari ne a kan wata mak'auniyar Allah mai suna Aysha wacce take soyayya da yayan ta amma kwatsam sai wata tsautsayi ya afka mata har hakan ya saka ta cikin bakin ciki,ba tare da ta bayyana mishi ba sai daga baya ya fahimci halin da take ciki a tsan...