🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
*☀WAYE MACUCI☀*
🏵🏵☀☀🏵🏵☀☀🏵🏵
'''Suhaib koh Suhail'''***********************************
©
'''Marubuciyar Rayuwar Sumayyah'''*eedatou😍*
'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *eedatou*
*BESTORED TO MY LIL SIS* ''' SUMAYYAH MUSA DAUDA'''https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*
*~We are bearer's of so golden pen🖊~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*
*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*
6⃣2⃣
Har Suhail ya iso bakin k'ofan d'akin shi ya ji ba zai iya barin d'an uwan nashi a wannan halin ba, jiki a mace ya komo wurin shi ya zauna a kujerar da ke kusa da shi yace" kukan nan ya isa haka bros, for how long zaka d'auka kana kuka dube ka fa yanda ka komo kamar marar lafiya, ko sai ka illata kan ka".
Suhaib ya d'ago rinannun idanuwan shi ya k'ura ma Suhail ido, shi kad'ai yasan abinda ke damun shi a zuci. How he wish da bai biye wa son zuciya ya aikata abunda yayi a baya ba.
Ganin yanda hawaye ke zubowa a fuskan Suhaib, sai tsananin tausayin shi ya kama Suhail. Sau tari ya kan ji takaicin dukkanin abubuwan da d'an uwan na shi yake yi sabida ya san ya tafka kurakurai da dama wanda a sanadiyar hakan aka yi babban rashi a family d'in su. Fuzar da iskan bakin shi yayi, ya taso daga kan kujerar da
take kusa da ta shi, ya hau lallashin Suhaib da dad'ad'an kalamai har ya tsagaita kukan, daga nan ya shiga jan shi da fira, tun baya sake jiki har ya fara suka koma kamar da.
*A gurguge please**Bayan wata d'aya*
Abubuwa da dama sun faru a baya ciki kuma har da maganar tarewan Aysha cuz dad ya gina musu tamfatsetsen gida a ray field shi da Suhaib amma koh kad'an Suhaib bai ma san da maganar ba sabida har yanzu dad yak'i ba shi fuska, yana horar da shi ne dan ya gane irin laifin da ya aikata, sannan kuma ya gargad'e mum da cewa kar ta sake ta fad'a mishi domin ya lura a d'an kwanakin ta fara sakar mishi fuska cuz lokuta da dama idan ya dawo daga wurin aiki yana tarar da su a parlor suna hira.
Alhdulillah yanzu kam Suhaib ya koma Suhaib d'in da mai karatu ya sani a baya, sannan yana iya k'ok'arin shi domin ganin ya cire son Aysha a zuciyan shi, tun daga lokacin ya maida ta tamk'ar k'anwar shi wacce suka fito ciki d'aya, duk da dai yana ganin alamar bata wani sake mishi fuska, sabida a wurin ta tamk'ar sabon abu ne ace makiyin ka ya rikid'a ya canja izuwa masoyi, wannan dalili ne yasa Aysha Ash take rawar d'ari d'ari da shi.
B'angaren Aysha kuwa tuni ta koma makarantar ta, ta kuma rungumi k'addarar rashin ya Abdallah a rayuwar ta ita da k'awar ta tee.
Safiyar Litinin Ash na gani ta fito sanye da uniform d'in ta zata school bini bini tana duba wrist watch da ke hannun ta gudun k'ar tayi lattin makaranta ga shi yau da alamar za su yi submitting d'in assignment na physics teacher d'in su.
Fitowan ta kenan ta tarar da mum and dad a parlor suna breakfast, har wurin ta iso ta hugging mum ta baya tace" morning mum". Mum ta sakar mata murmushi tare da mai da cokalin da ta d'ebo abinci zata kai bakin ta tace" morning daughter hope you slept well"?
Girgiza kan ta tayi alamar ehh kana ta juyo ta kalle dad da murmushi a d'auke a fuskan ta ta gaida shi. Cike da tsokana dad yace" ba zan amsa ba tunda sai da kika gai da mum d'in taku before ki gaida ni, you are Mommy's pet kenan koh"?
"Ohhhh daddyn kids kishi kake dani dan my daughter tayi missing d'ina the world night around her koh?,
tammm", mum kenan ta fad'a yayin da ta borning face a fakaice take jifan shi da sihirtaccen kallon da sai da dad ya dire kofin tea d'in da yake sipping.
Dariya ne ya d'an sub'uce ma Aysha har sai da fararen hak'oran ta suka bayyana ta hau kyalkyale dariya tana cewa" Allah dad babu wanin nan, ni fa mum na fara gani fa sai yanzu na gan ka"
"No babu wanin nan ai na san muddin mum d'in ki na kusa da ke bakya ganin kowa a gaban ki sai ita". Wannan karon kam murmushi ta yi tare da kallon agogon hannun ta, tana ganin 7:12 tayi, cikin sauri tayi hanyar site d'in su Suhaib tana waving su mum gudun kar ta makara.
Sallama ta yi daga bakin k'ofan d'akin taji shiru, a hankali ta turo k'ofan ta shigo, jin k'aran saukowan ruwa a bathroom d'in su yasa ta jan sassanyar ajiyan zuciya ta juyo da nufin barin d'akin, Suhaib wanda tun shigowan ta yake daga inner room yana kwance a kan bed yana jiyo muryar ta ya zira rigar shi ya fito, ya tsaya a bakin k'ofa tare da hard'e hannayen shi yace" little sis har kin gama shiryawa kenan?
Saurin juyo da kai tayi ta kalle shi amsa mishi tace "Eh na gama big bro".
"Toh gashi mutumin naki yana band'aki tun d'azu ya k'asa fitowa", ya k'are maganar tare da maida idon shi bakin k'ofan bathroom d'in.
"Uuuhhhmmm" kawai ta iya cewa taja baki tayi shiru, tunowa da tayi basu gaisa da shi ba yasa ta saurin fad'in, morning big bro".
Murmushi ya takar mata tare da maida hannun shi aljihun wandon shi yace" hope kin tashi lafiya"? Ta d'ago kan ta alamar eh ba tare da ta yi magana ba kana ta doshi hanyar fita.
Sosai yake lura da rashin sake mishi fuskan da take yi, kamar har zuwa yanzu bata gama sakin jiki da shi ba, sai wani d'ari d'ari take yi tare da k'ok'arin dodging duk sanda ta san zata iya had'uwa da shi a hanya.
"Aysha", ya fad'a a kasalance. Cakkk ta ja ta tsaya ba tare da ta jiyo ta kalle shi ba, ta riko kasan rigar uniform d'in ta tana wasa da shi.
Takowa a hankali yayi zuwa gaban ta, tare da zare hanneyen shi a aljihun wandon shi, ya hard'e a k'irjin shi kamar yanda yayi a farko.
Sai da ya ja gwaron numfashi ya sauk'e a hankali kana ya fuskance ta yace" Aysha". " "Na'am", ta amsa tana mai kallon shi kamar wacce ba da son ran ta ta ba da amsar ba.
Tsinkayo muryar shi tayi yana cewa" na san kina kallon na a matsayin *MACUCI*, azzalumin da ya gallaza miki a lokutan baya, wani b'arin kuma kina kallo na a matsayin wanda ya furta kalmar so a gare ki, sannan ya nemi ya bi dukkan wata hanyar da ya san zai iya bi ya raba ki da farin cikin rayuwar ki. Ina so a yau ki mance da dukkanin abubuwan da suka faru a sakanin mu, ki d'auke ni, ni Suhaib a matsayin masoyin ki ba wai *MACUCI* ba, sannan kuma yayan ki ba abokin rayuwar ki ba ma'ana wanda kika fito ciki d'aya da shi".
Tsiraren hawaye ne suka fara zarya a fuskan ta, yana ganin haka ya ciro hanky a aljihun wandon shi ya mika mata, bata yi musu ba ta amsa ta goge hawayen, ta k'ak'alo murmushi tana maida mishi kayan shi, ya amsa ya maida a aljihun shi.
Jin motsin fitowan mutum a bayan su yasa suka maida fuskokin su suna kallon k'ofan inner room d'in, ga zaton su, Suhail suka gani har gama wankan, ya shirya tsaffff cikin blue jeans da farar shirt mai matuk'ar kyau da tsada, yana had'a ido da Aysha ya sakar mata wani malalacin kallo tare da kanne mata idon shi d'aya yana tunkaro wurin su.
K'asa d'auke idanuwan ta tayi a gan shi domin ganin yanda ya yi mata wani irin kyau, ga fatan shijin shi da ya murje irin ta k'iran lafiyayyen namiji, har ya iso gaban ta ba tare da ta sani ba.
Yana zuwa dafffff da ita ya rage tsawo, ya huro mata iskan bakin shi a idon ta, kit kit kittttt ta hau kifta dara_daran idanuwan ta masu zubin madara, ta jiyo a kunyace tana kallon Suhaib da koh a jikin shi, yayi kamar bai ma gan su ba.
Lura da ita da yayi yasa Suhail bai bar ta haka nan ba ya d'ora da cewa" wannan kallon fa? nawa za'a biya ni? kin san i'm not cheap tsada ne da ni sosai fa". Ta galla mishi hararar wasa, da ido take mishi alamar fa big bro na wurin koh sai ka tsinka ni a gaban shi"?
Da yake ya gane abinda take nufi, ya juyo yana kallon d'an uwan shi tare da shagwab'e fuska yace" ummm ummmm bro ka ga ka sa min wiffy tana kin kunyar ka koh?
"Babu ruwa na kar ka shafa min laifi, and mind you kar ka saka min little a gaba da tsokana eeehhheenn". Suhail ya tab'e baki yace" toh mai big bro hmmm da dai naso nace wani abu but bari na yi shiru kar a had'e min kai tunda ban da little".
Suhaib ya ja kwafa yace" Better, da ka kwaci kan ka".
Yana gama fad'a ya fice daga d'akin ya bar su nan a tsaye sabida a irin kallon da Suhail yake ma Ash da alamar akwai sakon da yake son isar mata, koh bai fad'a ba ya san mutumin nashi na bukatar kad'aici. Babu b'ata lokaci ya nufi dinning ya tarar da har su mun sun gama breakfast, dad ya fice Office, nan ya zauna ya d'ebo abinci ya soma ci".
Bayan Suhaib ya bar d'akin, kamar dama bro d'in shi jira yake yi, ya rungumo Ash kyammmm a jikin shi yana tsuntsunar wuyan ta lokaci guda yana fidda numfashi irin na wanda ya jima yana mararin jin d'umin jikin ta, a take jikin ta ya d'auki rawar kyarma, tsoro da firgici suka ziyarci zuciyan ta.
Suhail kuwa sai dad'a matso ta yake yi, tare da aika mata sakonnin kisses da suka kusa birkita mata lissafi, bata k'ara tsinkewa da lamarin shi ba sai da ya zira hannun shi a cikin shigar ta, ya kamo boobs d'in ta yana matsawa a hankali cikin salon shi mai rikitarwa lokaci guda yana fidda gurnani kamar mayunwacin zaki, domin tuni ya lula a wata sabuwar duniya mai cike da tarin ni'ima, mai mantar da ma'abota cikin ta duniyar da suke.
Tun da suke basu tab'a tsintar kan su a halin da suke ciki ba, tuni k'afafuwan su suka yi nauyi, suka fad'a saman kujerar parlorn, nan ne Suhail ya b'alle bra d'in ta ta baya, ya d'ago rigar ta b'ulab'ulan boobs d'in ta suka bayyana. Ai kuwa a haukace ya kamo nipple d'in ta yana tsotsa yana lumshe ido yayin da d'aya hannun shi ke saman d'aya nipple d'in ta yana murzawa cikin salon kwarewa.
Kusan shid'ewa su dukan su suka yi, tsabar love har Ash ta manta cewa akwai inda za ta, sai da ta ga abun na neman wuce gona da iri kana ta fara bubbuga bayan shi cikin kissa ta sakar mishi kukan shagwab'a, abinda kenan ya dawo da shi daga sabuwar duniyar da ya jima da lullawa a cikin ta, nan ne ya fahimci irin aika aikan da yake shirin aikatawa.
Cikin kasala ya janyo ta jikin shi yana lallashin ta, tana turjewa wai ya squeezing mata kaya, da kyar ya rarrashe abar shi tayi shiru, daga nan ya riko hannun ta suka fice zuciyan ta cike take falllll da tarin kunyar yanda zata shiga cikin mutane da yamutsatsen kaya a makaranta, gashi gaban uniform d'in ne kad'ai yake nuna alamar squeezed, bayan kuwa tsaffff yake kamar babu abinda ya b'ata. Da wani irin ido zata kalle su tee, hibb, domin ta san cewa muddin suka ga rigar ta a hakan toh fa ta banu da tsokana a wurin su, gashi duk uniforms d'in ta babu wanda ta goge balle ta sa ran zata sauya.*eedatou✍🏻*
YOU ARE READING
WAYE MACUCI
Historical FictionLabari ne a kan wata mak'auniyar Allah mai suna Aysha wacce take soyayya da yayan ta amma kwatsam sai wata tsautsayi ya afka mata har hakan ya saka ta cikin bakin ciki,ba tare da ta bayyana mishi ba sai daga baya ya fahimci halin da take ciki a tsan...