Chapter 1 page 94

197 12 1
                                    

*WANNAN RAYUWAR💐💐💐*
Based on true life story

Chapter One
page 9⃣4⃣

By
*MARYAM SULEIMAN INDABAWA (Antyy)*

*FATIMA MUHAMMAD SANI (ZarahArkel)*
*HALIMA MUHAMMAD SUNUSI (Barrister S@dy)*

🌐🌐🌐🌐🌐🌐🌐
*Hakuri da Juriya Online writer's (HAJOW)*✍🏻✍🏻✍🏻
🌐🌐🌐🌐🌐🌐🌐
(United we stand, our aim is to educate, entertain and enlighten our readers in a adventurous manner.)

Dedicated to *Hakuri da Juriya Online writer's Fans* (Allah bar zumunci da kauna)
Wannan littafin sadaukarwa ne ga daukacin masoyan Association din mu wato *HAJOW*

A bangaren Hajiyar ma dai lokacin da Alhaji ya dawo ta same shi a dakin sa. Zama tayi tace
"Wai Alhaji me yake faruwa ne?"

"Kamar yaya fa?"
"Naga baka zama kwana biyu!"

"Zan auren da ina naga ta zama."
"Wanne d'an?"

"Wane 'da nake dashu banda Khaleel"
"Au auren yana nan dai da wannan yarinyar?"

"Eh yana nan. Dan yau ma muka ki lefe biki sauran sati biyu."
Ido tayi mitsin mitsin dashi tace
"Wai Alhaji da gaske?"

"Da gaske nake mana ko na tabai miki karya ne?"
"A'ah amman Alhaji nace muku bana son yarinyar nan ko?"

"Hajiya in har kina son auren nan ya fasu to ki fada min aibun yarinyar nan ni kuma in nai duba naga haka ne to ba zan aura masa ita ba."
Yana kaiwa nan ya bar mata wajen.

Itama mikewa tayi ta shiga ta saka mayafi ta fice a gidan. Gidan kawar ta hajiya Balaraba taje tana zuwa ta samu abokan shashancin su nan ta zauna tayi jugun. Hajiya Balaraba tace
"Ya dai Hajiyar?"

"Ban ga amfanin wannan rayuwar da muke ba gashi nan ina ji ina gani 'dana zai auri yarinyar da nake wannan harkar da ita."
"Naga an baki shawara ko?"

"Wacce zan dauka a ciki?"
"Taya mana akawo miki ita kicigaba da mu'amala da ita ake gaba ta kai ki."

"Allah ya kiyaye ba zan iya ba. Wallahi ba zan taba iya mu'amala da matar 'dana ba sirika ta."
"Sai ki bada kudi aje ai miki aiki tinda Alhaji yana nan ba zai bari kije ba."

"Zan iya wannan ko nawa ne zan bayar ku fada min nawa zan bayar kuma wanene zashi."
"Ai ko dan na cire ki daga wannan bala'in naje miki."

"Da gaske?"
" gaske nake!"

"Nagode Balaraba Allah bar zumunci."
"Amin amman fa Hajiyar ina bukatar ki kwana biyu kin daina biya mun bukata ko dan Alhaji yana nan ne."

"Hmmm *wannan rayuwar* ta fita akai na. Tinda Khaleel ya kamani naji na tsani *wannan rayuwar* da muke yi dan haka ni na tuba."
Tana fada ta dauki jakar ta tace
"Ki fadan ko nawa ne ta waya zan miki transfer."

Ta juya ta fita. Wank tsaki Hajiya Balaraba ta saka tace
"Zaki dawo hannu ne dan in naje har ke sai an asirce minke. Ya za ai ki daina biya mun bukata."

Tai wata dariya ta mike tana kallon yan matan dake dakin tace
"Uku suzo muje daki."

A cikin yan mata bakwan dake dakin suka fara guje gujen mikewa su bita. Ta juyo tana kallon su tace
"Rabi,  Dije,  Jamsy ku zoku zo. Sauran ku bari da dare kunji?"

Gwalo sukai musu suka mike suka bi bayan su. Fatisha tace
'Mu da zamu kwana tare kuma!"
Kaltum tace
"Bar banzaye dai."

Asee tace
"Tinda mu hudu ne muma muje mu rage zafi bibbiyu ko?"

"Haba dai muje dukka kowa ya hau kan kowa kunsan tinda na saba da Hajiya Balaraba wallahi na ke jin in ban hada mata uku akai na ba bana samun gamsuwa."
Suka dau shewa sai sukai ciki.

WANNAN RAYUWARWhere stories live. Discover now